《HASEENAH》PAGE 13&14
Advertisement
🌸 *HASEENAH*🌸
story nd written
by👇🏻
Aysher Abbakar (Meerah)
® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
#
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-08144932303
follow me on wattpad @Aysherabbakar
*long live pml*
*Dan Allah masu min magana ta private kan cewa in tura musu littafina daga farko suyi hak'uri suna tanbaya a group, in basu samu ba sannan sumin magana, wallahi tura novel daga farko yafimin typing wahala, nagode sossai Allah bar zumunci*
*Meerah novels group 1 nagode sossai da soyayyarku gareni Allah bar k'auna, ina yinku sossai da sossai, meerah heart u guys*
*13-14*
A hankali ta d'ago da idanuwanta dake faman mata zogi dan ganin waye, Haseen ta gani tsaye da farin handkerchief a hanunshi yana mik'a mata, ba musu ta amsa ta fara goge fuskarta.
tsugunawa yayi gaban ta sannan ya fara mata magana kamar haka " kiyi hak'uri ko ban tanbayeki ba nasan aikin mummy ce, ki k'ara hak'uri kan wanda kike yi, komai na duniya me wucewa ne, babu abunda yake tabbata banda ikon Allah, bazan hanaki kuka ba, nasan shi kad'ai ne ze rage miki zogi da rad'ad'in da kikeji, amma dan Allah ki rik'a ragewa kar ya zama miki damuwa kinji?"
gyad'a Mishi kai tayi ba tareda tace komai ba.
nan yace ta mik'e suje chemist a mata dressing d'in wajan.
cikin gida ta wuce tana d'ingisawa ta shiga ciki dan d'auko mayafin ta.
a wajan ta dawo ta sameshi, nan suka shiga mota suka fice a gidan, seda aka mata alluran TT saboda kwalbar sannan aka dressing k'afarta da goshin ta sannan aka bata anti biotics aka sallamesu suka kamo hanyar gida.
a tare suka nufo cikin palour, salatin da Mummy take yine yasasu tsayawa dukansu, dubansu tayi dukansu sannan ta kalli Haseen tace" gidan uban wa ta d'aukeka ta kaika?"
Advertisement
mamakine ya kama Haseen wato bama shi ya d'auketa ba itace ta d'auke shi.
d'aga murya tayi ta nufosu ta dubi Haseenah tace " dan ubanki bakiji abunda nake fad'i bane? nace gidan uban wa kika kaimun d'a?"
tsoro ne ya kama Haseenah nan ta fara 6ari, nufota Mummy tayi da nufin dukan ta, Haseen ne ya sha gabanta yace " haba Mummy, kiga jikin yarinyar nan duk rauni in baki tausaya mata ba ai bazaki k'ara mata ba"
" eh lallai fa, ka kare ta mana, saboda kar ka zagayo da daddare ta hanaka shiga ko? dan iska mara mutunci fetsararre"
tunda Haseen yake ranshi bai ta6a 6aci irinna yau ba, ba abunda ya tsana illa k'azafi, lokaci d'aya idonshi ya kad'a yayi ja, wani mummunan 6acin rai ya ziyarci zuciyarshi, hanunshi da k'afanshi ya hau rawa, ji yake kamar ya kifar da Mummy a wajan saboda 6acin rai, dubanshi Mummy tayi tace " ka bigeni mana da wannan rawar jikin da kake isheshshe, bigeni nace"
lokacin Saratu ta fito daga kitchen d'auke da plate ta yanyanka fruits, isowa wajansu tayi tace " Mummy ina ya kaita wai?"
"yawon iskancin su mana Saratu, inba hakanba ina zasuje da wannan uwar ranan?"
salati Saratu ta kama na munafurci tace" haba yaya Haseen yaushe ka fara bin k'azaman mata? ni wlhy ban....
bata k'arasa ba Haseen ya kife Saratu da wani wawan mari seda ta hantsila ta kifa a gefe, plate d'in hanunta ya fad'i gefe ya tarwatse, baiyi wata-wata ba ya bita da bugu ta ko ina, ihu take tana neman d'auki, Mummy kuwa kururuwa take tana janyoshi tana dukanshi, amma ko sauraronta beyi ba dukan Saratu yake sai kace mai fad'a da sa'ar shi, ganin yana neman hallaka mata 'ya ne ya sata fita da gudu tana k'wallawa mai gadi da driver kira.
Advertisement
da gudu suka nufota ganin yanda ta birkice ko d'an kwali babu akanta, ba abunda take cewa illa " zai kashe ta" tana nuna musu hanyar palour.
da sauri suka shiga dan ganin abunda ke faruwa, lokacin Saratu ko ihun bata iya wa, da k'yar suka ja Haseen suka fito dashi, Mummy kuwa sai kunduma ma iyayenshi ashar take, kallon Mummy yayi kawai yayi k'wafa ya fice, a saba'in ya figi motarshi ya fice a gidan.
ganin haka yasa Haseena sulalewa tayi side d'insu ta mai da k'ofa ta datse dan tasan in tsautsayi yasa ta fitowa yau to sunanta marigayiya.
da gudu Mummy ta nufa Saratu dake kwance shame-shame tana wayyo hanuna wayyo k'afata.
likita Mummy ta kira, nan ya iso ya fara duba ta, targad'e ne hanu da k'afa, da k'yar ta tsaya aka gyara ya nad'e wajan da bandage, nan danan zazza6i ya rufe ta, ya bata magunguna sannan ya tafi.
huci kawai Mummy keyi tama rasa wani mataki zata d'auka kan Haseen.
wayarta ta zaro ta danna numbar k'anwar tata wato Mum Haseen, bugu biyu ta d'aga da fara'arta ta fara fad'in " yaya kardai kicemun aikin malamin nan yayi, an dace knan ko yaya"
Mum Haseen bata ankara ba taji Mummy tace " an dace da uwarki ko? saboda tsabar rashin tarbiya na d'anki, har gida yazo yayi yunk'urin kashemun yarinya kan wata karuwa, to wallahi daga ke harshi senayi maganinku"
tana kaiwa nan ta datse wayar, hankalin Mum Haseen ba k'aramin tashi yayi ba, mayafinta taja ta d'au makullin motarta ta d'au hanyar gidan Mummy.
da sauri-sauri ta shiga palour mum amma ba kowa banda k'aran AC da yake tashi.
hanyar bedroom d'inta ta nufa da niyar dubata ta can, muryar Mummy taji na fad'in " karki yarda ki shigamun d'aki,.ki kama hanya ki fitar a gida ynxu kinji na fad'a miki, inba so kike in rama dukan 'yata a kanki ba"
hak'uri Mum Haseen ta fara bata amma bata kula ta ba, sai ma shigewa da tayi ta barta nan tsaye, ganin haka yasa Mum Haseen rufa mata baya, ahankali ta shiga, Mummy ta hango zaune gefen Saratu ta zabga uban tagumi, yayinda ita kuma taketa rawar sanyi.
kuka Mummy ta fashe da shi ta kalli Mum Haseen tace" ki duba kiga cin mutuncin da Haseen yayi wa Saratu akan wancar yarinya, badan da maza a gidan nan ba wallahi kasheta yayi niyar yi"
cikin rashin fahimta Mum Haseen tace " wata yarinya kike magana ne kan Yaya?"
" wa kuwa inba Haseenah ba"
zaro ido waje tayi tace meya had'a Haseen da 'yar mak'iyarmu kuma ni Hajara?"
" ba fa wani abu bane, yawo ya d'auketa suka fita tun k'arfe biyu sai biyar suka shigo gidannan, dan kawai na tare su ina tanbaya ya hau rawa da jiki kaman zai bigeni, da Saratu tayi magana shine ya hauta da bugu ya huce akanta"
haushine ya kama Mum Haseen jin Mummy tace d'anta ne d'an iska, dan duk yanda ta kai ga rashin gaskiyarta ta san Haseen baya bin mata, ballan tana yabi Haseenah wanda da ganinta dukda son zuciyarsu tasan Haseenah bata yi kama da wannan yaran ba.
amma gudun 6acin ran Mummy yasa ta fara fad'a tana zage-zage, tana fad'in seta sa6a mishi kuma har nan zata sakoshi a gaba seya bada hak'uri, jin haka yasa Mummy ta fara saukowa.
seda ta tabbatar ta gama tsara Mummy sannan ta dubi Mummy tace" nikam yaya lauratu ya maganan maganin da boka ya baki? kin jaraba kuwa?"
harara Mummy ta zabga mata ta nuna Saratu da baki, nan suka fice a d'akin suka nufa bedroom d'in saratu.
Mummy ce ta dubeta tace"......
Advertisement
- In Serial32 Chapters
Necrowarrior [A LitRPG at the end of the world]
When the world ends, the apocalypse brought many things with it.Most notably, monsters, magic, and a system that allows the survivers to gain the strength needed to survive. In such a situation, Alice and her friend Ava somehow manage to survive, albeit barely. But things start to change soon, to be precise, when Alice gets a call from her mother, who tells her that someone wants to talk to her. Someone who calls themself a Prophet. -_-_-_-_-_-_-_-_-_ For the duration of the Writathon challenge, I will be trying to release chapters daily. (This is not a guarantee, but I will try.) [participant in the Royal Road Writathon challenge]
8 174 - In Serial39 Chapters
Everyone's Lv Zero
Time swallows everything.When monsters disappeared from the world Jamaya, the average level of people dropped until it reached zero. The knowledge of levels was eventually forgotten, but the stats remained, shackling the people and their strengths. The classes disappeared and Professional jobs became harder to acquire. Artifacts became trash and materials lost their value. Empires fell and hard times befell the people, but they continued striving forward Eventually, hope was found in the form of skills that could be acquired by strengthening the physical, and the mental attributes to a certain threshold. Jobs became acquirable again, but not all was well. The shackles were still there, hard capping the strength one could achieve. Naturally, jobs associated with physical attributes mainly, blacksmithing, tailoring, hunting, and soldering grew in popularity, while those associated with the mental attributes lost value. Born in this kind of discriminating environment, Mannat, who had exceptional mental attributes compared to even adults, found living tough. boys his age called him a little freak, while the adults whispered behind his back. his parents loved him unconditionally, but he knew they feared for his wellbeing. However, oblivious to everyone, the illusion of peace everyone took lightly had already been shattered by a force in the shadows. Now it was only a matter of time before the need for those like the green-eyed boy, the heir of mana, would arise again. But would the boy help them?
8 278 - In Serial17 Chapters
Draconic System Ascension
Isolated from society and neglected from birth a 34 year old man met an unfortunate end. Waking up in the body of a baby dragon. Where the world is filled with cultivators, read to see how a baby dragon evolves to survive in the ruthless world of cultivation. Evolving to be number 1.-------------------------The Cover is not mine and is from the internet. When I can I'll try to get my own
8 74 - In Serial48 Chapters
Corrupted Guardian
The world was devastated by wars lasting for centuries. The glorious civilizations were crushed or succumbed to their own corruption. The society was plunged back into dark ages, knowledge was lost or forgotten. In this world full of gloom and doom a mysterious creature is weaving his own fate in hopes of prosperity. Within couple decades of his life he gathered a substantial knowledge and now is time to act. Yet he cannot act alone, his plans need allies and friends. He needs people he can trust and rely on. This is a story of his adventure towards his heart desires. Beasts and monsters, humans and elves, beastkin and others will stand in his way. Be advised: The fiction will feature smutty content, questionable morals, pointless violence and gore, cardboard characters and most off all poor English. Saying that please give it at least three chapters. I want to know what you think.
8 87 - In Serial9 Chapters
Witnesses Speak
In a semi-utopian universe with people living in upmost comfort there are only few that go out of their way to murder and steal. Most of them are not threatening everyday life, but there are a few that are powerfull enough to cast fear in people's minds. Most powerful of them being Adalie. Our main character-Arnold unfortunately encounters her. She decides to spare his existence but transports him into a world full of war, a crippled world, our world. The year is 1939 and WW II has just started. He was reincarnated as a soldier with special abilities. He can still use magic, but his existence in our world comes at a cost. Every time he dies he is reborn as a soldier in a random nation. Those who were once his comrades may now very well be his enemies... Image was taken from Google images. If you are the author of this image and want to take it down, please message me. There may be some historical inaccuracies due to compromisation for the plot progression. Also due to the nature of this fiction, the historical genre will shift more into alternative history.
8 113 - In Serial18 Chapters
The First Primordial [DROPPED]
[Story dropped until further notice, I don't currently plan on restarting the story but will leave it as a possible option] During the Creation and before the inception of the Realms, there were 3 beings. Known as Primordials, beings even the God's knew little about that were rumoured to be myths or legends. Follow one of such beings that, given the unflattering name Arthur and the species of Demon, must figure out his place within the realms and find his fellow Primordials. Spending the beginning of creation within what will be called The White Realm then spending an unknown amount of time screwing around in the Demon Realm. Once he finally begins his story, he will be acquainted with a world full of grand vistas, religious nuts and floating rocks which will remove whatever little common sense he had remaining. Of course, there will be no shortage of trouble that will complicate things that (due to a poor ability in making good first impressions) will cause more than a few worlds changing events. These events include the destruction of a church and minor religion, including the death of that religion's God, messing with the reincarnated people and even introducing his own reincarnators along with the slight involvement of a war between the Demon Realm and the Creation Realm. Slow burn story; expect the story to be long with plot being introduced as it goes along. The story will include a main character with an actual mind and personality that will create, learn, and even destroy as the story progresses with an emphasis on what experiencing the other side of most novels, a perspective on that one whimsical god that brings the protagonist from one world to another that is only ever mentioned in the starting chapter. [PS- This will be my first time writing, so advice, tips and critiques will be appreciated. The release schedule is a bit iffy and unreliable but will mostly be every Sunday]
8 99

