《HASEENAH》PAGE 57&58
Advertisement
🌸 *HASEENAH*🌸
Story &written
By👇🏻
Aysher Abbakar (meerah)
® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
#
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS- 08144932303
# http://
Follow me on Aysherabbakar
*57~58*
Ko yaushe Ammi tana wajan Haseenah, haka Sameer ma duk da fuskanta rufe yake amma shi ba abinda yake so irin ya ganshi zaune gefen ta.
Allah - Allah yake sati d'aya tayi a warware fuskan nan yaga yanda Haseenah zatayi, dan jikinshi na bashi zata dawo dai-dai.
Yau za'a warware aikin, dan haka tun asuba da Sameer ya fito masallaci bai koma gida ba, asibiti ya wuce.
Nan ya sami Ammi zaune a k'ofar d'akin.
Ko gaisheta baiyi ba ya fara mata tambayoyi " Ammi an kunce ne? Ta dawo dai dai? Ya take"?
Zuba mishi ido tayi tana kallon shi ba tare da tace mishi komai ba.
Kunya ne ya kama shi ya sunkuyar da kai,a hankali ya furta "good morning mum"
"Ya kake"
Ta bashi amsa..
"Am ok"
Nan dukan su sukayi shuru.
Nurses ne kawai ke shiga da fita a d'akin da Haseenah take.
Sai wajan k'arfe 10am na safe sanann likitan ya iso.
Sameer kasa zama yayi , ups and downs kawai yake tsakanin k'ofar d'akin da reception.
Ammi ko addu'a kawai take Allah yasa anyi nasara.
Likita ne zaune gaban Haseenah, nurses biyu kuma na gefen shi d'auke da stainless steel tray da kayan aiki.
A hankali ya d'au scissors ya yanke bandage d'in ta baya.
Ajiye wa yayi sannan ya fara warware mata.
Dukansu tsura mata ido sukayi suna jiran likita ya gama kwancewa.
Shi ko kaman yasan abinda suke jira kenan, warware wa yake kaman bazeyi ba.
Kusan minti biyar yana abu d'aya.
A hankali ya kunce na k'arshe, dukan su zuba mata ido sukayi cike da mamaki.
Advertisement
A hankali ta fara bud'e idon ta.
Duhu ta gani ya mamaye mata ido, can ta fara ganin dishi-dishi , zare ido take a hankali ta fara ganin mutanen d'akin.
Dukan su fararen kaya ne a jikin su, seda idon ta ya gama dawowa normal sannan ta sauke numfashi ta koma ta jingina da jikin gadon.
Ganin irin kallon da suke mata ya sa zuciyar ta karaya, hawaye ne ya fara cika mata ido.
Da sauri likitan ya d'au auduga da wani magani ya shafa mata a fuskan sannan ya goge.
Ita dai ko motsin kirki ta kasa yi.
D'aya daga cikin nurses d'inne ta Kama hanunta sannan suka shiga toilet, ruwan wanka ta had'a mata sannan ta bata d'aya daga cikin dogayen riguna da Ammi ta taho mata dashi sannan ta fice.
Juye-juye ta fara yi cikin band'akin ko zata ga mirror amma babu.
Dan haka cikin sanyin jiki ta fara wankan.
Ta dad'e sannan ta fito sanye cikin dogon rigan.
Ta kama gashin ta k'ulle ta baya.
A hankali take takowa har ta iso bakin gadon.
Abinci ta tarar coffee da fried egg se sliced bread guda biyu akai da chips.
Ba wani da yawa taci ba nan ta ture gefe.
Tana gamawa likitan ya sake shigowa, zama yayi gefen ta sannan ya basu umarni su kawo mata mirror.
K'aton mirror suka d'auko suka ajiye a gaban ta.
Kasa d'agowa tayi saboda tsananin bugu da k'irjinta ke yi.
Dukan su ma babu wanda yayi mata magana da ka ganta kasan tana cikin fargaba.
Ganin duk sun tsureta da ido ne ya sata fara d'agowa a hankali.
Lokacin da tayi ido biyu da mirror ba k'aramin tashin hankali da d'imuwa ta shiga ba.
Hawaye ne ya wanke mata fuska lokaci d'aya.
Bata ta6a tunanin wannan ranan zatazo ba.
Bata ta6a sakawa a ranta cewa haka kamannin ta zasu koma ba.
Advertisement
Kasa tsayar da kukan tayi, kukan me take yi to?
Abinda nurses d'in ke tanbaya kenan.
Amma ba halin magana tunda baji take ba.
A karo na biyu ta sake kallon madubin, wani murmushi ta sake had'e da shafa gefen fuskan ta.
Se alolacin suka gane kukan da take.
Saboda kyauwun Haseenah ya wuce na yanda take.
Ga wani kyau da sumul da fuskanta tayi sakamakon da tana da Black spots a fuskanta amma yanzu babu komai.
Kamannin na nan sedai ta wuce da, tamkar balarabiya haka ta koma.
Saukowa tayi kan gadon ta zube tayi sujuddus shukur.
Seda likitar ta d'agota sannan ta taso.
Har lokacin hawaye ke fuskanta.
Toilet ta sake komawa ta wanke fuskan ta.
Tana fitowa suka mata nuni da kujera.
Zama tayi sannan d'aya daga cikin nurses d'in ta fita.
Tare suka shigo da Ammi, yayin da Sameer kaman ze bige Ammi Dan gani yake kaman ba tafiya take ba.
Suna shiga Ammi ta fara zare ido tana kalle-kalle ko me take nema oho?
Ganin bata ga Haseenah bane ya sata duban nurses d'in sanann tace" where is she"?
Nuna mata Haseenah dake zaune tayi tace " here she is ma"
K'uri Ammi tayi da ido sannan ta sake duban su alamar bata son wasa.
D'aya daga cikin su ne tace" am serious she's d one ma"
A zabure Ammi ta k'arasa wajan ta kama Haseenah tana girgiza ta.
Ganin hawaye fal idon Haseenah ne ya sa ta tabbatar wa itace.
Ammi batasan sanda ta......
Plx vote nd comment
For comments only 08144932303
Advertisement
- In Serial498 Chapters
Cultivation Online
Yuan was born with an incurable illness that left him blind at a young age and crippled a few years later, rendering everything below his head useless. Deemed hopeless and irredeemable, his parents quickly gave up on him, and the world ignored him.
8 233 - In Serial25 Chapters
Descent
The war was over, but the battle for survival still rages on at home. With Kunshu Ito's return to a home that changed completely while he fought in a war, he finds himself stuck. With little to no options, he joins up with his wartime friend Gisei Akiyama into the Japanese Yakuza. The criminal underworld is a stairway. The only way is down. In order to be the best, you'll have to make your Descent.
8 135 - In Serial17 Chapters
Villain: The Play of Destiny
Keith, a vieux riche, spoiled and cherished, heir to the Demiliore Consortium, lives his life at large. Power, Wealth, Fame; He has it all. But is it all just a dream? With a set of memories, the knowledge of the future, in a play orchestrated by the destiny, knowing well that he is born to be a Villain, will he prevail? Or is he going to fall at the hands of the Child of Destiny just like he did in the nightmare that haunts him? Author's Note: Yes, the story is heavily influenced by Urban-Fantasy Chinese Novels. Don't read if you have a problem with those types of plots. 'Cliche' plot elements are bound to appear, so if you easily get triggered by such things, keep away. And I would advise you to not even start the story if you are the ardent believer of 'Good shall prevail over the Evil'. Keep away! MC here is a Villain! But yes, he is not someone deprived of emotions, even though he is a Scum. So, do not expect an outright Evil MC either. I don't write Netorare. Don't worry about it! Warnings: > Dark Elements > Sexual Content> Traumatising Content> Gore> Manipulative MC> Parallel World (Almost a new World)> Fantasy Elements (Full-fledged Fantasy later)> System> Slavery > Contains themes that are viewed as Taboo in our world, but not in the world this story is based in. Update Schedule: Wednesday, Friday, and Sunday on WebNovel, ScribbleHub, MSB, and RR. More frequent releases on Patreon with 25 or more chapters each month.
8 97 - In Serial30 Chapters
Gnihzur: The Legendary Prokeral God Crow!
Gnihzur is a crow fledgling who has decided to transcend into a godly entity during the magnificent and auspicious era of crows where quantum consciousness advancement is ubiquitously rooted. Though his resolve is resolute in its cute firmness, many feathery and none feathery obstacles will present themselves in his path and try to pluck his mortality away from him before he can triumph. Will he be able to learn how to slyly adapt to his newfound environment as well as cope with difficult situations and peers? Will he succeed in becoming an overpowered character who can easily claim the title of Prokeral God Crow? Leave a rating no less than 3 stars. Please and thank you :)
8 129 - In Serial8 Chapters
Rigor and Mortis
A Tabletop player Erik dies and wakes up in a fantasy world that copes with high level monsters and habitual otherworldly invasions called "Upheavals" by establish guild of Warriors, Scouts, and Mages. They decide to see what a motivated Necromancer can do after coming to terms with how harsh life can be.I'll do my best to upload, aiming for at least once a month.
8 218 - In Serial11 Chapters
Danganropa OneShots
Like the title said, it's just Danganropa oneshots I mostly will do Amasai though💙= Fluff💔= AngstI do take ship requests I do not own Danganropa or any of the artwork shown here I will try to update at least once a week
8 198

