《HASEENAH》PAGE 59&60
Advertisement
🌸 *HASEENAH*🌸
Story &written
By👇🏻
Aysher Abbakar (meerah)
® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
#
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS- 08144932303
# http://
Follow me on Aysherabbakar
*59~60*
Janyo Haseenah tayi ta rungume ta tsam a jikinta, sai a lokacin Haseenah ta samu damar sakin wani irin kuka.
Itama Ammi hawayen ke sauka daga idon ta, 'kank'ame ta tayi jikin ta.
Yayin da Sameer ko sororo ya tsaya yana kallon su, dan shi bai gane abinda Ammi take nufi ba.
Da k'yar Ammi ta d'ago Haseenah daga jikin ta.
Duban su Sameer yayi cikin rashin fahimta sannan yace" Ammi aina kika san wannan ɗin? Ina Haseenar take?"
Kasa magana Ammi tayi sai nuna mishi Haseenah da take yi da yatsar ta.
Duk ya damu ya sake duban ta yace" Ammi plx say something Mana"
Da k'yar ta iya bud'an baki tace" Sameer ga Haseenar Nan, itace fa"
Buɗe baki yayi yana murmushi irin i can't believe that sannan ya dubi Ammi yace" plx Ammi stop kidding me, where is she?"
Ganin nason d'aga mata hankali ya sata d'aure fuska tace" Sameer Wai Ina wasa dakai ne? Ko ina maka wasa ne?"
Girgiza kai yayi alamar a'a.
Tace "good"
Tsura mata ido yayi sai alolacin ya fara ganin kamannin ta.
Bakin shi har rawa ya keyi wajan furta " ya salaam, fa tabarakallahu ahsanul khaliqeen"
Sunkuyar dakai Haseenah tayi ganin irin kallon da yake mata.
Neman waje yayi ya zauna ya k'ura mata ido, zungure shi Ammi tayi tace" Sameer lafiyar ka kuwa?"
Murmushi yayi sannan yace" wonder shall never end"
Murmushi tayi sannan tace" Alhamdulillah komai yayi kyau"
Dr ne ya sake shigowa sannan yace su fita Yakamata ta huta.
Advertisement
Kaman Sameer zeyi kuka yace" haba mana duk hutun baccin sati d'ayan nan?"
Harara Ammi ta zabga mishi sannan tace" zaka fito ko kuma?"
"To Ammi dan Allah ....
Ganin irin kallon da take mishi ne ya sashi kasa k'arasa maganar sum sum ya fice..
Allura aka sake mata nan bacci ya sake d'auke ta.
Sameer kuwa kaman ya kurma ihu haka yake ji.
Har lek'en ta yake ta window amma ya kasa hangota, yayi tsuka kuwa yafi a irga.
Murmushin ta kawai yake gani a fuskan shi, shima baisan sanda ya saki murmushin ba.
Yanda kasan zautacce haka ya zama.
Tanbayar kanshi yake me yake damun shi? d'aga kafad'a yayi alamar oho.
Bata farka ba sai yamma.
Dan haka har likita ya basu sallama.
Murna wajan Sameer kuwa ba'a magana.
Kusa da Ammi ya matsa a kunne ya rad'a mata "Ammi kinga yau zamu shiga gari ko?"
Tureshi tayi sannan tace" Sameer get back to ur senses fa"
Kowa se congratulating Haseenah yake, ita ko ba halin magana sai murmushi da hawaye a idon ta.
Sameer sai washe baki yake kaman wa shi akayi, abun ya fara bawa Ammi haushi ji take kamar ta rufe shi da duka.
Sai kusan magrib sannan suka yi niyan tafiya.
Ɗaya daga cikin doctors d'inne ya bawa Haseenah flower, haushi ya Kama Sameer, suna fita harabar asibitin Sameer ya fisge ya cillar gefe.
Duban shi Ammi tayi sannan tace" meye haka?"
6ata rai yayi yace" to Ammi me zatayi da wani flower Dan Allah shegen mutumi kawai"
Dariya abun ya bata amma ta 6ata rai tace" d'auko mata abun ta"
"To Ammi fa...
"Baka jiba?"
Tura baki yayi ya d'auko ya mik'a mata.
Haseenah da kanta ke sunkuye duk jikinta yayi sanyi ta d'ago tasa hannu ta kar6a.
Nan suka shiga Mota, har suka isa gida bai sake magana ba.
Advertisement
'dakin shi ma ya wuce ba tare da ya sake kula su ba.
Amma idon shi da zuciyar shi nason sake ganin Haseenah.
Dan haka yana shiga d'aki ya mak'ale jikin labule, lek'ata ya fara yi, se da yaga wucewar ta sannan ya koma ya zauna.
Tana isa d'akin ta wuce toilet ta d'auro alwala.
Ta dad'e gaban mirror tana duban kanta.
Sai dariya kawai take.
Seda sukayi isha sannan ta fito cin abinci..
Sameer kasa cin abincin yayi ya zuba mata ido.
Ammi kam k'in kulashi tayi, tana gama cin abincin ta ta dubi Haseenah ta nuna mata d'aki.
Da sauri Sameer ya ce" Ammi ki barta ta d'anyi kallo mana"
Harara ta daka mishi sannan tace" tana buƙatar hutu so allow her to"
Baisake cewa komai ba ya mik'e ya nufa hanyar d'aki sannan ya ce wa Ammi "good night"
Bata amsa mishi ba ta dai bishi da ido.
Cikin dare Haseen ne kwance yana bacci, wani irin mafarki yake, Haseenah ya gani cikin baccin shi tana ta mishi dariya haɗe da mik'a mishi hannu tana faɗin yazo ya d'auke ta.
A zabure ya mik'e ya jik'e sharkaf da gumi, ihu ya saka haɗe da kiran sunan ta da k'arfi.
Ihun shi ne ya farkar da Mummy shi da daddy shi daga bacci..
Da gudu suka fito suka nufi hanyar d'akin shi dan ganin me yake faruwa....
Plx vote nd comment
For comments 08144932303
Advertisement
- In Serial1308 Chapters
Another World’s Versatile Crafting Master
Lin Li accidentally enters another world while playing with his smurf mage account just after he maxes out all kinds of crafting skills, bringing with him various top-grade materials. Although his character is practically powerless, what he gains in return is unprecedented magical talent! Can he survive by himself after being thrown into another world?
8 458 - In Serial11 Chapters
DIE In Candyland: A Scientist LitRPG
Welcome to Candyland, a gorgeous landscape filled with sugar, fun, and joy! Liam has found himself in the worst best place in the universe! Watch him murder thrive in this wonderland. What a NIGHTMARISH WONDERFUL life he's fallen into!Is there anything better than being in Candyland? This is an Isekai/LitRPG. Have fun, sit back, and relax! Special thanks to Asviloka for the cover! She's like an amazing person! Asviloka's profile: https://www.royalroad.com/profile/108594
8 173 - In Serial12 Chapters
World of Eden
Yseif Deucar Kadrille lives with his daughter silently within a peaceful forest. He raised his daughter while ignoring all events happening around the world. What happens when his past draws closer to him? Will his life still be the same while living with his daughter? The shadows creeps ever closer.
8 181 - In Serial21 Chapters
A Hero Would Not Live a Happy Life
Second person Evolving Story following the experiences of a hero navigating a difficult life full of pitfalls. Handle relationships, obsession and loss while trying to become a figure of legend like the Heroes of old.
8 132 - In Serial29 Chapters
Feral Alpha - Jikook ✔️
He is an example of Ethereal beauty.His teary eyes, plump lip, brown straight long hair, slim figure, white procelain skin. There is no flaw in his beauty. His personality is so soft and kind.Every girls and women were feel offended by his beauty.This kind of beauty were born once in a hundred years.A story of a young beautiful innocent boy and a lonely feral werewolf who was cursed by the Moon goddess. And they happens to meet by fate.( very bad at descriptions 😅)~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~Historical AUWarning:*Agegap*Mature content ( put warning on each chapter)*Forced sex (only one chapter)*mpreg*violence*sexual harassment*triggering scenes*Supernatural act.I do not romanticized any of the content above. DISCLAIMERPictures to the rightful owner but the cover is made by me. Hats off to the owner who made this beautiful edit of Jimin in traditional dress.And english is not my language,I apologised for the grammatical error.Don't try to plagiarize,I'll hunt you!No translation allowed.Highest ranking#1- Alpha Jungkook (for a week)#4- bottomjimin#6- topjungkook#10- jikook#6- joseon#3- pups
8 219 - In Serial11 Chapters
My irl wedgie stories
Hey, I'm guessing I don't need to explain this but. I love wedgies!! Ive been a wedgie masochist all my life. And now that I'm in college, with no job and a lot of free time, I can do all sorts of wedgies. So here are some I've done while writing this story. And if you wanna leave a dare, please do so. I will do mostly anything.
8 70

