《HASEENAH》PAGE 65&66
Advertisement
🌸 *HASEENAH*🌸
Story &written
By👇🏻
Aysher Abbakar (meerah)
® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
#
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS- 08144932303
# http://
Follow me on Aysherabbakar
*65~66*
Rungume ta Ammi tayi ji take kaman jininta ce Haseenah.
A hankali Sameer ya k'arasa sauko wa ya k'araso inda suke.
Gaida Ammi yayi sannan ya ce" Ammi we are ready"
Sake duban shi tayi tace" wlhy ka kula in wani abu ya faru ko?"
Gyada kai tayi sannan tayi k'wafa.
Dariya yayi yace" haba Ammi nothing will happen wallahi"
"I hope so"
Ta ba shi amsa.
Duban Haseenah yayi ya nuna mata hanyar waje.
Mik'ewa tayi tabi bayan shi, har ta kai k'ofar fita palour sai ta juyo, haɗa ido sukayi da Ammi, a tare suka saki murmushi wa juna sannan Haseenah ta d'aga mata hannu tana mata ba bye.
Duk wannan hidimar da ake Mahmud yana d'aki, bai san wainar da ake toyawa ba.
Dan har yanzu haushi yake ji, dan tunda ya shige d'aki bai fito ba, sai sallah kawai ke fitowa dashi.
Junaid Kam ana sallar la'asar ya tattara kayan shi ya koma gida.
Motar shi suka shiga wata 408 Black colour, sai ɗaukan ido take.
Seda ya bud'e Mata gaba ta shiga sannan shima ya zagaya ya shiga ya zauna.
Ba 6ata lokaci ya bada wuta suka fice daga cikin gidan.
Kai tsaye park ya fara wucewa da ita.
Da kaga tsarin wajan kaga manyan mutane da yara ke hidima a wajan.
Dan ganin irin manyan motoci da mata da maza masu ji da kansu kan kowani table suna hutawa.
Dan haka parking lot ya nema yayi parking sannan ya fito.
Buɗe mata k'ofar yayi sanann ta sako kafarta ta fito.
Advertisement
Kar6ar jakar hanunta yayi ya rike mata seda ta daidaita tsayuwar ta sannan ta kar6a jakar.
Kowa zuba musu ido yayi ganin irin kulawar da yake bata.
Sannan kana ganinsu zakayi tunanin masoyan asali ne.
Buɗe booth yayi ya ciro wata sallaya sannan ya rufe motar ya dubeta haɗe da nuna mata hanya.
Dan haka a tare suka jera suka nema waje can wata ƙasan cool down ya shimfid'a musu sallayar suka zauna.
Kowa seya fara sha'awa, ganin irin kujerun da suke jere a wajan amma suka zauna kan lallausan grass carpet d'in.
Wani ɗan matashi ne ya nufo su sanye da apron a jikin shi da menu a hanun shi.
Tsugunawa yayi ya mik'a wa Sameer haɗe da gaishe shi.
Karba yayi ya ordering mixed fruit da Chapman with meat pie.
Mik'a wa Haseenah yayi, itama ta ticking fruit salad da kadarkibab.
Ba 6ata lokaci ya kawo musu, suna ci kowa na sakar wa juna murmushi dan ba halin magana.
Zuba mata ido yayi kawai yana kallon ta.
Sam hankalinta baya wajan yana kan wasu dake kan lilo can gefe.
Hakan ya bashi daman ciro wayar shi yana mata hoto bata sani ba.
Seda ya gaji sannan ya mik'e, itama mik'ewar tayi sanann ya biya musu Bill .
Instead of su nufa wajan motar shi sai taga ya nufa wajan lilon.
Kiran wani ma'aikacin wajan yayi sanann ya bashi wayar shi, nan ya rokeshi da Allah yana daukan su hoto ita kuma ya mata video.
Nan ya bata izinin hawa lilon, da murna ta hau ya fara turata a hankali.
Dariya takeyi sossai dan abun dad'i yake mata.
Shiko yaron da ke can gefe sai hoto yake musu tare.
Ganin waje ya fara duhu ya sasu shirin tafiya.
Suna shiga ya nufa super market da ita.
A tare suka shiga, nan ya fara daukar mata dogon riga guda biyar, flat shoes uku, Heel biyu, cosmetics nd deodorants.
Advertisement
Nan ta dau wani turare kala uku sanann suka biya suka fice.
Lokacin ana ƙoƙarin kiran magrib suka isa gida.
Sun danno kan mota Mahmud ya fito yana gyara links d'in hanun rigar shi da niyan tafiya masallaci.
Ganin motar Sameer ya sashi tsaya wa ya shigo.
Ganin tsaleliyar yarinyar dake gaban motar ya sa Mahmud ƙura musu ido.
Sai a lokacin ga gane Haseenah ce.
Seda yayi parking sannan ya fito ya buɗe mata k'ofar, gaban Mahmud ne ya fara dukan uku uku, wai wannan me yake nufi ne da yake faman shige mata haka ne iyee?
Basu ma ganshi ba Sameer ya kwashi kayan suka jera suka shiga ciki.
Palour babu kowa sai karar AC dake aiki.
Dan haka a palour ya ajiye kayan a haura sama da sauri don yin alwala.
Itama d'akin ta ta wuce zuciyar ta fal farin ciki, dan dama ta gaji da zaman gidan nan.
Toilet ta shige ta d'auro alwala sannan ta fito.
Sallah ta tayar sannan bayan ta idar ta cire kayan jikin ta ta sanya wata doguwar riga mara nauyi.
Fitowa tayi nan suka ci karo da Ammi, dan itama dubawa ta zo yi dan bataji shigowar su ba.
Ganin sun dawo ya sata nuna wa Haseenah dinning.
Bin Ammi tayi a baya sannan suka wuce dan cin abinci.
Bayan sun gama ne suka koma kan sofá suka zauna.
Haseenah dai a ƙasa ta zauna, Mahmud da ke facing d'inta sai satar kallon ta yake, Sameer ko kawo ledar yayi ya mik'a wa Haseenah kayan da ya siya mata.
Murna ko ba.a magana, mika wa Ammi tayi ta ga kayan,nan Ammi tace angode.
D'ayan ledar Haseenah ta janyo ta ciro turaren dake ciki.
Ɗaya ta mik'a wa Ammi, ɗaya ta ba ma Sameer, d'ayan Kuma ta mik'e har wajan Mahmud ta durk'usa ta mik'a mishi.
Shi duk haushin su yake ji, dan haka ya cigaba da damuwar shi ba tare da ya kula ta ba.
Ita ko tana riƙe da turaren kuma bata tashi ba sannan bai kar6a ba.
Daga Ammi har Sameer zuba masu ido sukayi suna kallon su.
Kusan minti uku bai kar6a ba ita ma bata tashi ba, ran Sameer ne ya fara 6aci dan haka ya dube shi a zafafe ya ce"....
For comments 08144932303
Advertisement
- In Serial39 Chapters
Welcome to the Upward Bound System!
Techniclly abandoned. I will be reposting an updated version of the story one chapter at a time. This story will remain up till such time as I feel like taking it down. At least until the revised version is caught up. Please check out the updated version of the story when it is released. One day Dante was home from college watching the inaugeration with his parents. Little did they know that this would be the day everything changed. Ask yourself what would the world look like if suddenly everyone got something akin to the power of the gamer? Not his mind or body, just a similar system. Dante is not your typical MC. While he has a troubled past, he looks forward to the future. Follow Dante and his family as they traverse this new system world. However, before they can explore this new world they must complete, the Tutorial. A much slower style of LitRpg than what I normally do. Follow Dante as he and his parents find their world taken over by the system. Welcome people of Earth to the Upward Bound System! With the system's arrival so too does great danger come. The tools of your survival shall be granted upon you by the system. Please note, I don't own the art. Also note, the word count in the early chapters is substantially less than the word count in later chapter's. I am constantly editing the chapters to improve them. Therefore what was there yesterday may not be there tomorrow. You have been informed. Please enjoy the story, and if you don't please leave a comment and I will try to improve the story for you. If you would like to join my new discord feel free to hit the link. https://discord.gg/8vf4Nkcky6
8 106 - In Serial27 Chapters
Mana Pool
Not all is what it seems when an asteroid, coincidently, crashes into the Pacific Ocean on December 21, 2012, bringing forth a mysterious wave of change on the world. The human population slowly transforms into magical beings, pitting everybody against each other on religion and race than ever before. Scott Dunne and Katie Walsh are the newly transformed, called terrans, and must survive to get home. But the earth is not alone. An alien battle group’s member Jaruka Teal is caught in the event and in doing so, the earth more threatening than before, and his friends must find a way to rescue him. It’s up to Jaruka, Scott and Katie to work together and get to safety before the inevitable becomes their fate. What would you do if you have six hours of humanity left?
8 237 - In Serial48 Chapters
Jinsei no Hogo
A 14 year old boy fed up with life decides to end his very own, only to be met with an abstract form of what one may call "God." It is now his duty to protect the lives he disregarded. I hope you all enjoy the series! It is very exciting to write and see so many people read it! New chapter is scheduled for every Wednesday at 10 pm Est. Enjoy reading! ~Tatsughetti
8 152 - In Serial7 Chapters
The Princess, the Witch and the young Dracolich
After an incident involving a Necromancer and his legions of dead invading a small settlement, the castles ruler a young princess ally’s a witch and a newly created dracolich to adventure to find the invading forces and defeat them, along the way the setting begins to change, the dead arisen and the lands twisted, what was a journey to redeem their people becomes a mission to save the lands and quite possibly the world itself...
8 224 - In Serial32 Chapters
My heart Thief (Lizkook)
Lisa always thought he was a very shy maknae. Even though she was shipped with him the most she thought she needed someone more active and fun. Little did she know his true identity is the EVIL MAKNAE who can steal anyone's heart if he wanted to.Warning ⚠️ : Angst
8 172 - In Serial201 Chapters
Poems
While in English exists only one word for it, the ancient Greeks with their aim for self-understanding and knowledge found eight different varieties of love that we might all experience at some point:1. Eros (Erotic love) - represents the idea of sexual passion and desire;2. Philia (Affectionate love) - friendship, love between equals;3. Storge (Familial love) - love between close family members;4. Ludus (Playful love) - the early stages of falling in love;5. Mania (Obsessive love) - an imbalance between eros and ludus;6. Pragma (Enduring love) - love that has matured and developed over time;7. Philautia (Self love) - self-love in its healthiest form;8. Agape (Selfless love) - the highest and most radical type of love.(Unless stated otherwise, everything except the art belongs to me.)
8 463

