《HASEENAH》PAGE 79&80
Advertisement
🌸 *HASEENAH*🌸
story &written
By👇🏻
Aysher Abbakar (meerah)
® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
#
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-08144932303
Follow me on
*79~80*
Kallon Ammi Mahmoud yace" Ammi baki kyauta ba, dax not how u supposed to treat her Koda Bata ji, gashi dukanmu munyi abnda ba dai dai ba, nd ofcourse we will all regret"
Yana gama fad'in haka ya wuce a fusace.
Sameer kam kurma ya zamo, kasa magana yayi ya sunkuyar da kai, ji yake kaman mafarki ne ko gaske, mesa Ammi zata mishi haka?
A sanyaye Ammi ta wuce d'akin ta tana jiyo kukan Haseenah, duk taji ba dad'i, ba wai zata amince su aureta bane, no kawai she's surprised nd shocked da taga Haseenah tayi magana.
Haseenah kuwa kuka take har tana shid'ewa, ji tayi ta tsana kowa duniyar ta mata zafi, wannan lokacin ba abinda ta tsana kaman zaman gidan Ammi, haka ba abinda take so a wanann lokacin kaman ganin Aaman da Haseen.
Tunawa tayi duk Mommy ce ta ja mata wannan bala'i, Allah ya isah kawai take yi, kuma a ranta ta kuduri wanann karon ba zata d'aga ma kowa ƙafa ba, ynxu ita ba yarinya bace, she knew what's good nd ryt for her, she's matured enough to decide not someone to decide for her.
Hakan ya sanya ta mik'ewa tana zirga zirga tsakiyar d'akin, ta gama yanke hukunci ba zata zauna gidan kowa ba a gidan ubanta zata zauna.
Lokaci ɗaya taji zuciyar ta ya bushe, taga kaman duk wata damuwar ta ta kau, tunda jama'a cutar da ita suke saboda rashin maganar ta, wannan karon ba zata d'auka ba.
Da haka har dare ya raba ba tare da taji ko da alamun bacci ba.
Advertisement
Wajan k'arfe 4;30 na asuba ta mik'e tayi alwala ta tada sallah.
Raka'a biyu tayi sannan ta mik'e ta d'auko paper da biro tayi ɗan tak'aitaccen rubutu sannan ta ninke ta ajiye kan gadon.
Wanka ta shiga ta fito ta sanya dogon riga bak'a da pink stones with purple a jiki.
Lokacin ana ta kiran sallah.
Zaune take bakin gadon ta kama kai, nan taji alaman buɗe k'ofa, lek'awa tayi ta window nan taga Mahmud ne ya wuce, ba a dad'e ba Sameer ma ya fito.
Nan ta tayar da Sallah cikin sauri ta idar.
D'aukar jakar tayi ta rataya a kafad'ar ta, a hankali ta buɗe k'ofar ta fito hanunta riƙe da takalmi.
Cikin sand'a take tafiya har ta fice, ta bayan gidan ta zaga ta fice ta d'an k'aramin k'ofar Baya.
Ganin an fara idar da Sallah ya sanya ta tsananta sauri.
Kai tsaye taxi ta tare ya kai ta tasha.
Taci Sa'a lokacin saura mutane biyu motan Kano ta farko ta tashi, nan ta biya kuɗi ta shiga ta zauna.
Ba a jima ba aka samu wani nan suka fara tafiya.
Seda taga sun fita cikin tashar sun d'au hanya sannan hankalin ta ya kwanta.
Wani ajiyar zuciya ta sake wanda ya sanya matar gefen ta kallon ta.
Can kuwa bayan sun dawo daga masallaci kowa wucewa dakin shi yayi, dukan su da abunda kowa ke sak'awa a ranshi.
Dukan su jira suke safiya tayi su bata hak'uri.
Wajan 8 na safe suka fito don cin abinci, Ammi ce ƙarshen shigowa nan ta nema waje ta zauna.
Dukansu shuru sukayi suna jiran fitowan Haseenah, Ammi sai kallon agogo take.
Ganin sun zauna kusan na 30mins bata fito ba Ammi tayi tunanin ko bacci takeyi, tunda jiya tanajin motsinta har zuwa asuba sannan ta ji shuru.
Jin shurun yayi yawa ne ya sanya ta mik'ewa dan kiran ta.
Advertisement
Tura k'ofar tayi taga ya buɗe mata, kiran sunanta tayi nan taji shuru, wajan toilet ta nufa ta knocking still shuru, tura k'ofar tayi taga ba kowa.
Kallon d'akin Ammi ta fara yi nan taga komai na nan ballantana tace guduwa tayi, to ina Haseenah ta shiga.
Da sauri ta fita ta nufa wajan me gadi, tanbayar shi tayi ko yaga Haseenah yace bata fito ba.
Nan ta zaga baya wajan garden nan ma ba kowa.
Da sauri ta dawo cikin palour tana waige waige.
Dukansu mik'ewa sukayi suna faman tanbayan lafiya?
A raunane Ammi tace "ban ganta ba"
Sameer da Mahmud har suna rige rigen shiga d'akin Haseenah, dubawa sukayi basu ganta ba.
Kama Kai Sameer yayi haɗe da dafe bango.
Idon Mahmud ne ya kai ga d'an farin takardar da yake kan gadon.
Da sauri ya d'auka sannan ya zauna yana jujjuya takardar.
Kasa bud'ewa yayi, Ammi da Sameer zuba mishi ido sukayi hakan ya sanya shi bud'ewa.
Tun kafin ya k'arasa karantawa ya fashe da kuka, hankalin su duka ya tashi, da sauri suka k'arasa wajan shi suna tambaya menene?
Ajiye takardar yayi cikin zafin rai ya dubi Ammi sannan ya ce" Ammi hankalin ki ya kwanta kin koreta, ta bar miki gidanki, nima kuma wallahi bazan zauna ba"
Yana gama fad'in haka ya sa kai ya fice.
Kan Sameer ne yaji ya mishi nauyi, jin kalmar da Mahmud ya furta *ta gudu*?
Innalillahi wa inna ilaihir raji'un abinda yake maimaita wa kenan.
Ammi kuwa kasa motsa wa tayi daga yanda take.
Shima ficewa yayi da sauri ya d'au makullin motar shi ya sa kai.
Kuyi hak'uri da wannan yau banjin typing wlhy
Plx comments nd vote...
For comments 08144932303
Advertisement
- In Serial162 Chapters
Necrotourists
Lord Archlich "Boss", the greatest undead of all time, could conquer the world with his mighty collection of undead knights, dullahans, shadowlings, resurrected expired food, and skeletons. But that's too much work! So why not just go tour the world which he had not set foot in for over a thousand years? From the mighty Holy City of Aon which houses the greatest undead hunters in the entire continent to the mystical Sorcerer City-States, Boss will tour them all! Hide your artifacts, hide your religious sites, hide your long-held traditional values - Boss will ruin them all unknowingly! Art by Adsterhappy. If you are Adsterhappy and would like to complain that I, Adsterhappy, am using your art, please contact the local mental hospital. Bigger sized image: Spoiler: Spoiler
8 141 - In Serial54 Chapters
Starborne Warrior
I died, time and time again. A flower became my friend. I stole an AI and made mental love, I met an inebriated bird, and escaped from the golden tyrant above. I found my other half, and never let her go. I was the dark of space and she the light that glowed.---------------------------------------------I was a simple human born in a world of blood. Then lay a flower, a vibrant blue flower, that changed it all and let my fate begin to unfurl. The finger of destiny began to curl as it sent me into the many worlds. A warrior entranced by the power of blood and souls, fated to carry the stars. I remember sitting on one as I sang my eternal song - Oh, dust of the cosmos make me kin, smoke of celestials allow me to win.Make me unbreakable, a child of the stars. Make me unshakable, A god of war - Mars.I am starborne, I carry them all, I am unnamable and I cannot fall. ----------------------------------------
8 124 - In Serial20 Chapters
Ein Gard
"Another chance, huh." Averon, Knight of Astarian Empire, decided to gave his life much like his comrades, taking down a Demon Dragon and defend the last chance of his people to retain their ideal. His sacrifice did not go unnoticed, as he was given another chance to live his life, with his memory seemingly intact. He was sent to another dimension, where the army of the demons have yet to invade... "Better prepare while I still have time..." ====== Author's Note, MAY 2022 ====== I apologize to all the readers for the long hiatus. I totally, as if I lost my memory, a portion of my life... This really hurt.
8 154 - In Serial34 Chapters
Gamer
I am making this story as a revamp, edit, and transformation of the legendary gamer into something that can be better related to. I have done some work on writing, and also put more work into preparing the introductory thoughts. I will have a bare minimum of weekly updates, but there may be more depending on how much time I have. This story will follow Gregory Jeffrey Drake, a young man whose life is partially micromanaged by his parents, and in time will come to be a powerful character in his own story. For now though, the main focus for Gregory is to grow and find his place in this new world he has been dropped into. Gregory gained a new type of class, and must use it if he hopes to stay alive and make the world a better place.
8 121 - In Serial63 Chapters
To HIM,
[ To HIM, 040218 ]❝I was a rainbow but he was colorblind.❝In this story told from the perspective of a strong individual, Hayden Williams. Let us witness his story and on how his friendship to a straight guy decay because of a intruder that came to their life.
8 104 - In Serial81 Chapters
Collaboration || Dan Smith
Dan's new collaboration features someone very special...That someone special is Maisie, an alternative pop singer who also happens to be his girlfriend. But stardom gets in the way of their flashing lights relationship
8 199

