《HASEENAH》PAGE 87&88
Advertisement
🌸 *HASEENAH*🌸
story &written
By👇🏻
Aysher Abbakar (meerah)
® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
#
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-08144932303
Follow me on
*87~88*
Ranan kwana Mummy tayi ta kasa bacci, haka Haseenah ma, sallah kawai take ta ma umman ta addu'a har aka kira sallan asuba sannan ta tashi su Umaimah sukayi sallah.
Suna idar wa suka koma bacci, basu tashi ba sai wajan 11am na safe.
Wanka suka shiga sannan baby ta shiga kitchen ta soya musu egg nd chips da plantain sannan tayi egg sauce.
Haseenah ce ta wa Aaman wanka ta shirya shi cikin blue jeans with red shirt long sleeve sannan ta sanya mishi sneakers d'inshi black colour, turare ta fesa mishi na yara sannan ta zaunar da shi ta kunna Mai cartoon sai dariyar shi kawai kake ji.
Zuwa 12 suka gama had'a breakfast Suka jera kan dinning me zaman mutum huɗu.
Baby ce tayi serving d'insu da yake itace k'arama.
Aaman Kam custard aka dama mishi dan kullum sai ya sha kafin ya ci komai.
Suna ci suna hira cikin nishad'i har suka gama, komawa sukayi kan carpet Suka zube suna kallo.
Duk yanda Mummy da saratu suka kai ga maitar su dan ganin amaryar Abba amma abun yaci tura.
Mummy kuwa tak'i tashi dan ita a dole se taga wacece.
Bayan sallar la'asar ne Haseen ya shirya ya nufa wajan mummy Zuwaira ya amso kayan su Baby da Aaman.
K'arfe 4:30 ya iso yayi parking à parking lot ba tare da ya d'auko kayan ba ya shige ciki.
Da sauri mum ta lek'o ta window Amma Bata ga fuskar ba bayan shi kawai ta hango, wani tsuka ta ja sannan ta koma ta zauna tana faman kad'a k'afa.
Advertisement
Knocking yayi aka bud'e mishi, da gudu Aaman ya hugging d'inshi, d'aga shi sama yayi shi kuma yana dariya.
K'arasowa yayi ya zauna yana bin d'akin da kallo, Baby ce ta kawomai ruwa da fruits sannan ta gaida shi, zare ido yake duk damuwar shi yaga Haseenah, ganin bata fito ba ya kasa hak'uri ya tanbaya.
Nan ta fad'a mishi tana wanka sannan hankalin shi ya kwanta.
Fitowa saratu tayi waje dan siyo abu, motar da ta gani ya sanya k'urawa motar ido, kaman ta so ta gane motar amma ta kasa tunawa, ta kai kusan 2mns tana tsaye ta k'urawa motar ido amma ta kasa tunawa.
Hakan ya sanya ta nufan mai gadi ta tambaye shi, cewa yayi shima dai jiya yaga an shigo da motar kuma a gidan motar ta kwana.
Tsuka ta ja sannan ta fice.
Bayan Haseenah ta gama shiryawa ne ta fito palour, a kunyace ta gaida shi sannan ta zauna kan kujerar da ke kallon ta shi.
Zuba mata ido yayi ya kasa d'aukewa, hakan duk ya sanya ta kasa sakewa.
Mik'ewa tayi zata shiga kitchen da sauri ta dakatar da ita sannan yace" ina zakije?"
Murya k'asa k'asa tace " kitchen Zan shiga in had'a Mana lunch"
Dariya yayi yace" ba sai kin wahalar da kanki ba ku shirya mu fita kuci a restaurant"
Kaman dama yasan abinda ke ran Baby da Umaimah kenan, tsalle sukayi a tare sanann suka ce" yessss"
Dariya yayi ya dube su sannan yace" yauwa sarakan yawo"
Shiryawa sukayi sanann suka yi haramar fita.
Kama hanun Aaman yayi suka fara gaba, yayinda su Haseenah suka tsaya kulle k'ofar.
Lalla6owa Mummy tayi ta tsaya dan ganin su waye? Juyowar da Haseenah zatayi sukayi ido huɗu da Mummy.
Zuba ma juna ido sukayi yayin da Haseenah ta sakar wa Mummy da murmushi sannan tace" Mummy Ina wuni?"
Advertisement
Lokaci d'aya k'irjin Mummy ya bada wani irin rikitaccen sauti, jinin jikinta ya tsinke, k'wak'walwarta ta tsaya a aiki, tayi mutuwar tsaye na wuccin gadi.
Haseenah ce ta k'araso gaban ta ta tsaya ta kad'a d'an yatsunta guda biyu, firgigit Mummy ta dawo hayyacin ta, nan Haseenah ta cigaba da cewa " Mummy Baki gane Ni ba ko? Haseenah ce fa"
Abunda ta fad'a kenan sannan ta sa kai ta fice.
Salati Mummy ta saki tana nanata wa, Allah ya sa dai mafarki take, wannan wani irin tashin hankali ne? Dai dai k'ofar fita saratu da Haseenah suka bangaji juna.
Da yake Haseenah ta sanya black glasses saratu Bata gane ta ba, illa juyowa da sukayi suka kalli juna, nunata da yatsa Haseenah ta yi sannan a hankali ta furta " last warning"
Kid'imewa Saratu tayi dan ta kasa gane waye, amma kaman balarabiya ce ko baturiya ce oho?
Da sauri ta shiga gida nan ta tarar da Mummy Nan zaune a k'asa banda gumi ba abinda takeyi, dan har cikin kanta ji tayi ya dauk'i zafi.
Zama tayi kusa da ita sannan ta dafa mummy, a firgice mummy ta d'ago had'e da fasa ihu had'e da furta " haseenah"
Zaro ido saratu tayi dan ji tayi abun ya mata banbara k'wai, kallon Mummy tayi sannan tace" wacece kika samu Haseenah kuma?"
Kasa fad'in komai ta yi ganin ba tada niyar magana ya sanya saratu cewa" nikam Mummy bak'uwa kikayi ne? Naga wata kamar balarabiya ta fita yanzu"
Ji Mummy tayi kaman ta shak'e saratu dan takaici, cikin 6acin rai Mummy tace" Dan ubanki kinaso kicemun Baki gane waye ba?"
Cikin rashin fahimta tace" to Mummy ai gani nayi bakida kowa a k'asar turawa, to ta yaya zanyi in gane ta?"
Cikin zafin rai Mummy ta tak'ark'are ta kwad'a ma saratu mari sanann tace" to Haseenah ce ta dawo dan ubanki, shashasha mahaukaciya dak'ik'iya mara fahimta"
Gaba d'aya ji tayi zafin marin ta nemeshi ta rasa, duban Mummy tayi tace" to ai ta mutu fa, ko wace Haseenar kike magana?"
Wanda dai kika sani d'in dan ubanki.
Kuka saratu ta sanya ta fara sambatu, fad'i take" wallahi bazan zauna tare da ita a gidan nan ba, duk k'wace mun samari zatayi"
Haushi da takaici ne ya sake kama Mummy, wato ita ana tunanin rayuwa ita kuma na maza takeyi?
Mik'ewa tayi ta fara kai kawo tsakanin palour da k'ofar corridor.
Can kaman an cijeta ta d'auko wayarta ta fara lalubo numbar mum Haseen, Dan rabon da ta nemeta tun bayan mutuwar su Haseenah da sukayi uwar watsi da ita.
Mum Haseen dama tasan zata kira ta shiyasa batayi mamakin ganin kiran ba.
Karawa tayi a kunnen ta, cikin k'aton Muryar Mummy ta fara cewa" ke kina da labarin dawowar Haseenah?"
A tak'aice ta bata amsa da " eh"
Mamaki ne ya dad'a kama Mummy cikin zafi tace" wato da ke za'a had'a baki aci amanata ko?"
Cikin rashin fahimta mum Haseen tace" na me kenan?"
Ganin tana son raina mata hankali ya sanya ta kashe wayar ta zube kan kujerar palour ta furta " shikenan ta faru ta k'are"
Saratu dake faman kuka ta taso da sauri ta nufo wajan da mum take sanann tace"...
For comments 08144932303
Advertisement
- In Serial423 Chapters
Level Up Legacy
A Legacy rune that can use the life energy of the enemies you have slain to strengthen your body.
8 4454 - In Serial9 Chapters
The Shadow Domain - A litRPG
Carter Hart receives a pair of glasses which allows him to enter the Virtual fantasy world of Baria. He is pulled into the dark underworld of an MMORPG and has to fight to survive. Literally. On his quest he meets another adventurer named Alora with her own secret, a plot for revenge. Not any revenge, revenge against the elite, for they have taken something that was very precious to her, her hardcore account. Together they venture forth into this magical world, Gnome wizard and Human ranger. But as soon as the son of Elite businessman Chang, finds out about her revenge plot, he sends assassins after her. In real life. This is the start of the Baria tales. The story of how an a-grade student on his way to engineering school in a dystopian world meets a girl from a rich elite background and together they find a way to show the elite how to have humanity again.
8 174 - In Serial45 Chapters
Their Wife
Nea Riar, a human, accidentally stumbles upon a portal to another world full of everything she has thought to be a myth. There she meets five men; Fae, Demon, Shifter, Warlock, and Incubus. What these five men have in common is that they are each seen as a threat in a society ruled by matriarchy. In the world of Asorix, Arradona is a Queendom where women are superior. Most are physically closer to the size men, the difference in high not as great, and their magical capabilities are naturally stronger from birth. They dominate and tame men, claiming those they see fit as husbands to add to their growing harems. Those of the upper class compete with one another by comparing the number of husbands they have in their harems, ranging anywhere from the tens to the hundreds, and even a rare few in the thousands.In these lands, five men; Zev Dubois, Cassius Montgomery, Jaxon Novak, Ezra Larsen, and Axel Dimitrov are anomalies. They're stronger than any male that has existed, physically and in terms of magical capabilities. The extent of their power is unknown, but it's speculated that they are more powerful than women also. Their power and wealth has earned them a high status without having to marry a wife to gain it, something that was impossible before them. They are seen as a threat by the Council.In an attempt to control them, the Council orders that they must each take a wife in hopes that she can tame these men who show signs of being dominant. The women of Asorix stumble over one another trying to take at least one of the five as a husband for their harem because of their looks, money, and status in society that would all become their own.During this time the five men come across Damanea, a woman who isn't like the rest. She's the opposite of what women in their world are like. Instead of being dominant, assertive, and abusive, she's meek, cautious, and weak. So what do they do?They marry her.WARNING: Slow burn dark romance
8 248 - In Serial8 Chapters
The Late Night Walks By The Lake (Jason Voorhees X Reader) Short Story
You go to a party that your best friend set up. He lives in a summer home that you find that was built on a camp site. You were going to have a great time. OR where you?You soon find out that something happened when the camp was opened and running. A child drowned and a legend was created. You thought it was fun and games until something sinister happened.
8 215 - In Serial25 Chapters
Magai Story: The First Encounter
All the right conditions are met for Carlos to discover a world that embraces him and his friends. They develop amazing abilities and begin to learn to use them, only to have the whole process disrupted by Ipsiota, a girl who claims to seek revenge against Carlos. The visions presented to her-real or false-inevitably lead to conflict no one wanted.Version 7.0///edited, revised for continuity///35.8k words
8 210 - In Serial115 Chapters
Oh Honk | MCYT preferences
Gender neutral!IncludesDreamGeorgenotfound Sapnap Karl JacobsWilbur SootTommyinnit (platonic/wholesome)Tubbo (platonic/wholesome)QuackityNikiJschlatt Ranboo (platonic/wholesome)PunzTechno
8 263

