《HASEENAH》PAGE 125&126
Advertisement
🌸 *HASEENAH*🌸
Story & written
By👇🏻
'''Aysher Abbakar ChuChu (Meerah)'''
® *Real Pure Moment of Life Writers* *P.M.L*💭💭💭
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
#
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
Follow me on Aysherabbakar
*125~126*
Ba don ranta ya so ba ta ajiye hijab d'in, dukda AC dake cikin d'akin Amma ta had'a gumi.
Toilet ta shiga ta watsa ruwa ta fito, da sauri ta bud'e wardrobe ta janyo abaya black colour had'a da veil d'inshi, Sanya wa Tayi Sannan ta shafa humrah da body spray.
Flat shoe d'in da ta taho dashi a k'afarta ta sanya ta nufa hanyar fita.
Tana bud'e kofar sukayi Karo ya bige mata goshi.
Dafa Wajan Tayi ta koma da baya tana yarfe hannu ta furta ouchh... Dan ya mata zafi.
Kama hanunta yayi ya dafa Wajan ya murza kad'an Sannan ya dubeta.
Itama shi take kallo, murmushi kawai ya mata Sannan a hankali ya furta" sorry my love"
Sa kai sukayi suka fita.
Kitchen suka shiga ya d'au serving tray ya rik'e, ita kuma ta bud'e fridge ta na d'aukan refreshments tana ajiye wa saman tray d'in.
Kallonta yayi yace" precious akwai nauyi fa, kuma ma su uku ne kawai its okey"
Rufe fridge d'in Tayi Sannan ta d'au plate ta xuba snacks a kai, Sannan tace" haka yayi? "
Girgixa mata kai yayi yace" yea let's go"
Shi ya fara fita tana bin shi a baya.
Kai tsaye dinning suka wuce ya ajiye Akai itama ta ajiye.
Kama hanunta yayi suka nufa Wajan friends d'in nashi, zaunar da ita yayi Sannan ya zauna gefen ta.
Kanta a sunkuye ba tare da ta d'ago ba.
Kallon su yayi Sannan ya kalli haseenah yace" here goes my little princess, how did she looks? "
Everyone with his own compliments dai.
Nan ta gaida su, tashi Tayi da Bihar serving d'insu haseen ya dakatar da ita yace" no just relax nd watch me?"
Mik'a ma kowa yayi Sannan itama ya bata.
Girgiza kai Tayi tace no.
Baison takura mata gaban su, gashi sun saka musu ido.
Ba wani dad'ewa sukayi ba nan suka mik'e, d'aya Daga cikin friends d'in shi ya da suke kira da hydar ya dubeta yace" Amarya mu zamu wuce, ki huta se an kwana biyu"
Advertisement
Bata amsa ba se wasa da ring d'in hanunta da take yi, ajiye mata bunch d'in 1k yayi yace" on behalf of my friends, wannan naki ne ba yawa Kiyi hakuri"
A hankali ta furta nagode.
Fita sukayi haseen yabi bayan su.
Seda suka je Bakin motor Sannan hydar ya dubi haseen yace" my guy aina ka samo balarabiya, it seems like bata iya hausa ba ko? Dan naga tayi shuru bata cewa komai"
Dariya haseen yayi yace" dalla can, bahaushiya ce fa ko ince fulani, kuma ai we share a relation with her, she's part of my family"
Zaro ido hydar yayi yace" are u serious? "
"Of course I am, kai dai ynxu ka Bari in kun sake zuwa zan baka labari, kaga ynxu its getting late kuma tanajin tsoro"
Harara duka suka dalla ma haseen, kabeer se a lokacin yace" ji dan iska, mu zaka ma rashin mutunci "
Dariya haseen yayi yace" wlhy ba haka bane, am serious Allah I mean it"
"We trust u Gee, ayi amarci lafiya, see u soon"
Shiga motor sukayi haseen ya musu godiya suka fice.
Da sauri ya shiga palour, ganin bata Wajan ya Sanya shi hayewa steps gudu gudu.
D'akin ya tura ya shiga da sallama.
Ganinta yayi can gefen gado a takure.
Da sauri ya k'arasa Wajan ta ya zauna gefen ta, Kama hanunta yayi ya Sanya cikin nashi Sannan yace" precious meya faru? Are u starving? "
Girgiza kai Tay.
Kallonta ya sake yi yace" u afraid huh? "
Gyad'a kai Tayi alamar eh.
Kwantar da ita yayi kan shoulders d'in shi yace" ok am sorry am here with u ok? "
"Ok"
Tunawa yayi bataci abinci ba, dan haka tashi yayi ya nufa gefen gadon yanda nanma an saka dinning me kujera 4, ta gefe kuma k'aramin wardrobe ne da aka jera plates, spoons, mugs nd mini knifes.
Bud'ewa yayi ya ciro plate da fork, spoons da kuma tumbler kowanne d'aya Sannan ya ajiye kan table d'in.
Janyo nylons d'inda ya taho dasu yayi ya bud'e a ciro roasted chicken guda d'aya da aka nad'e cikin foil paper, ajiye wa yayi kan plate d'in, fresh milk ya ciro da yoghurt ya ajiye su.
Seda ya jera komai sanann ya kalleta.
Itama kallon shi take, kiranta yayi da ido, ba musu ta tashi ta nufa yanda yake.
Advertisement
Jan kujera yayi ta zauna Sannan shima ya zauna a gefen ta.
Veil d'in da ta rolling kanta dashi ya sa hannu ya warware.
Gashin kanta ya sauko ya zubo bayanta.
Kallonta yake yi, da sauri ta sunkuyar da kai.
Ajiyar zuciya ya Sauke Sannan ya fara bata abincin.
Ba musu ta fara amsa dayake itama yunwa takeji.
Seda ta koshi Sannan yaci sauran ya tattara kayan ya kai kitchen Sannan ya dawo.
Duban ta yayi yace" precious muje ki kalla gidanki mana"
Tashi Tayi suka fita.
D'akin da yake gefe suka shiga yana rik'e da hanun ta, palour ne d'an madaidaici se kuma bedroom, gadon kusan irin nata ne sedai design d'in da ban ne da kuma colour, nata pink nashi white colour, se toilet a Ciki da gefen dinning da k'aramin kitchen.
Wani corridor suka bi a cikin palour, k'ofa suka bud'e suka shiga.
Ba komai a Wajan se flowers da aka jera da kuma resting chairs masu kyau guda shida da table a tsakiya.
Se k'aramin fridge a gefe.
Fitowa sukayi ta dubeta wanann yace" nan d'akin mijinki ne ko ince d'akin mu"
Tura baki Tayi, dariya yayi ya kai hanu ze ja Bakin Tayi saurin rufe fuskan tana dariya.
Fita sukayi suka shiga main kitchen na palour stairs d'in, babba ne sossai Wanda yasha electric kitchen utensils na abubuwa daban daban.
Duban shi Tayi tace" to yaya haseen ko ina akwai kitchen ne? "
Dariya yayi yace" shortcut ne, u won't understand ynxu"
Ta kitchen d'in ya bud'e karamar kofa, steps nekawai a Wajan ta nan suka bi suka fara sauka, nan ta gansu cikin kitchen d'in downstairs, kallon shi Tayi kaman zatayi magana seta fasa.
Fitowa sukayi suka fara bud'e dakunan.
Dakuna uku ne a palour kasa kowanne da well polished furniture's da toilet da electronics a Ciki but different colours.
Suka sake wucewa corridor nan suka gansu a waje ta bayan gidan, kallonta yayi yace" here goes our garden"
Wajan so quit ga flowers a aka shuka da kuma grass carpet a shimfid'e a Wajan, se kujeru da tables orange nd pink colours double set.
Barin Wajan sukayi suka fito harabar gidan. Parking lots ta hango da motoci guda hudu duka a rufe suke.
Dubanta yayi yace thats all..
Zama tayi a kasa a Wajan tana mayar da numfashi, shima zaman yayi a gefenta, kallon shi tayi kaman zatayi kuka tace"Allah na gaji"
Mik'ewa Tayi ya mik'a mara hannu yace" kinga ma ana kiran magrib, muje Kiyi sallah muci abinci seki kwanta.
Ba musu ta mik'e dan wannan zagayen da sukayi gaba daya ta fara jin yunwa.
Sallah sukayi tare.
Lokacin driver ya Iso, knocking akayi haseen ya fita.
Driver ya gani d'auke da babban basket a hannu, kallon shi haseen yayi yace " Daga ina"
"Mummy su Sameer ce ta aikoni"
"Ohhhh I gat u"
Amsan kayan yayi ya Masa godiya Sannan ya koma.
Bud'e flask din yayi, fried rice ne se kuma pepper soup, se Lipton a flask.
Zuba musu yayi suka ci tare.
Sunayin sallan isha awajan ta fara gyangyad'i.
Dubanta yayi yace" precious ki tashi ki kwanta mana. "
Tashi Tayi ta shige toilet, brush ta fara yi sanann tayi wanka, tsayawa Tayi tunani dan bata d'auko wani kayan ba.
Knocking taji anyi a kofar, zaro ido Tayi a tsorace, ji Tayi yace" gashi"
Bud'ewa Tayi a hankali ta mik'a hanu ta amsa.
Rigar bacci ne Amma dogo, sawa Tayi ta fito.
Salkaya ta gani ya shimfid'a da hijab Akai.
Kallonta yayi, tura baki Tayi kaman xatayi kuka tace" ni bacci nakeji"
Dariya yayi yace " to sallah kawai zamuyi Kiyi bacci ko me nace"
Batason dogon surutu d'aukan hijav d'in tayi suka tada sallah, raka'a biyu sukayi sukay addu'a suka shafa.
Mik'ewa Tayi ta haye gadon ta shige blanket.
Toilet ya shiga yayi wanka ya fito sanye da jallabiya.
Tana jinshi Tayi kaman Tayi bacci.
Hayewa yayi kan gadon shima ya shiga blanket d'in.
Tarr idonta ya bud'e, to Mesa bazeje d'akin shi ba.
Kafin ta nemo amsan tajishi kusa da ita.
Juyowa yayi da ita completely ya cire hijab d'in jikinta, hugging d'inta yayi, lokaci d'aya jikinta ya fara rawa.
Manna mata kiss yayi a goshi yace " no plx ni ba abnda zan mki just keep calm nd coup with me"
Kuka ta fara mishi shiko bai iya ce mata komai ba.
Rarrashin ta ya rink'a yi da kyar ya samu bacci ya d'auketa.
Shikam ya kasa yin baccin ma, yana k'ank'ame da ita kaman Wanda zata gudu.
Se Wajan asuba bacci ya d'aukeshi.
Nima baccin nake ji.
For comment 08144932303
Advertisement
- In Serial361 Chapters
Demon's Journey
Palan is raised in the harsh world of the demons, depending on himself to survive while raising his sister. One day, his sister falls sick and he's forced to make a deal with an angel in order to save her life. Unfortunately for him, that deal sends him a world away from his sister. What happens when a ruthless demon is thrust into the world of the heavens above?The story is complete.Warning: Tagged 18+ for violence.By the author of The Blue Mage Raised by Dragons
8 156 - In Serial6 Chapters
Bhrylhedr Online : Feats Of The Worlds Greatest Simp
Disclaimer that cover photo is from the anime. dungeon ni deai wo motomeru? season 2 episode 10 Argonaut. Frame 11:06 with a few edits here and there. ~For my Goddess I will jump a 200 story skyscraper without a parachute ~For my Goddess I will climb the highest places, known to man and reach its peak ~For my Goddess I will swim thousands of miles of salt water to reach where she stands. ~For my Goddess I will move heaven and earth, destroy cities, collapse societies ~For my Goddess I will massacre millions, pile their corpses and create works of arts. ~For my Goddess I will do everything for her with Heaven Piercing Focus, Commitment of a Thousand lifetimes, and Bottomless SHEER FUCKIN WILL! ~For I am the Worlds Greatest Simp... I will not allow anyone else to carry such a title... Because unlike other simps who do nothing but root and support the person of their admiration, I will do everything for my goddess... But I will only watch in the sidelines and gaze upon her glory, admire the feats she accomplishes as my own. Look at her glistening waving hair as she gazes upon the sunset. I do not call myself her shadow... because that'd be cringe... For I am the Worlds Greatest Simp... And this is my story. Also this is a First person POV type of novel so expect a lot internal monologue. I may be an amateur at such a writing style but how hard can it be?
8 226 - In Serial15 Chapters
The System
After a couple of mysterious happenings on earth, Peter suddenly gets teleported into a weird forest filled with danger. Meanwhile Timothy, the creator of a new world, slowly grows mad. Writer here:I wrote a couple of chapters for a project of mine, just posting here for critique. Hate it, love it? Please leave a comment or review.The first few chapters can be pretty peculiar, however please bear with it.
8 174 - In Serial127 Chapters
dreamclot ~ poetry
~ singing in hopes of being sung to ~
8 118 - In Serial22 Chapters
Katniss and Peeta; Time of Their Lives
I'm sure that you've wondered what happened after the last chapter of Mockingjay, am I right? The answers are here! Join Katniss and Peeta in more of their crazy journeys! *1st book*WARNING:I wrote this book from 11-12. The character's personalities are not portrayed like Suzanne Collins originally made them. There is a lot of badly written romance. Just give me some mercy, alright? :) Don't let this stop you from reading, this is just my precaution to you!
8 191 - In Serial25 Chapters
Harry Potter imagines
A book full of imagines of Harry Potter, enjoy!♥️☺️- feel free to request! [Y/N] is Your Name[Y/L/N] is your last name.[Y/H/C] your hair colour[Y/E/C] your eye colourLove, Lotte
8 174

