《UQUBAR UWAR MIJINA》22/23
Advertisement
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*
*~❄We beare's of soo golden a pen,We writer's assiduously percieven No pain,so Magical Our creative golden pen,Be hold our worlds,A product of our pen savour Our worlds for it will cause u no pain~*
🐲🐲🐲
UQUBAR UWAR MIJINA
🐲🐲🐲
(Based on True Life Story) (Full Of Sorrow)
Story Nd Written By
Khadeejaht Hydar
Young Novelist.
Dedicated to
Muhammad Muhammad Yusufari Nd Aliyu Haidar Muhammad Family More grace to ur elbow,one love to mah sources I love u all my Family.
(22)&(23)
To yau yayi dai-dai da wata hud'u da dawowar Hajiya,kuma a yaune muke shirin tafiya tare da'ita kasuwar.
Tunda muka tashi muka kama hanya mukabar Fatima da Y'arta se masu aiki,seda mukayi tafiyar kwana daya tukun mukazo Lagos, daganan kuma muka shiga cotonue dayake basuda nisa haka mukayi siyyya ta nunnunamin gurare dayawa daganan kuma muk'a karasa Ghana muka sake siyayya dagaban muka dawo kano.
Mun dawo gida lfya bayan,dawowarmu da kwana hud'u ta tafi dani inda take rarraba kayanta donnima nagani,haka mukata zagaya customers d'inta tana nuna musu ni a matsayin wacce zatana kawo musu kaya a madadinta.
Uhm hak'ik'a na yaba da jarumta irin ta wannan baiwar Allahn,da kuma amana to inba hakaba mutumin dabaka saniba amma kayarda dashi ka nuna masa sirrinka harda gun waenda kake sayar da kaya,a raina na kud'urci niyyar bazan taba cin amanar taba.
Haka nake rayuwata nida y'ata a gidan Hajiya inda har yanzu Khamis yakan k'irani mu gaisa haka Baban Fatima ma,don yanzu Fatima Nada shekaru biyu(2)a duniya kuma Allah yayi mata kyau na ban mamaki fara kyal da'ita kamar wata y'ar larabawa,ga farinjini,nikaina abin yana bani tsoro gani nake wani gamin har juyewa take don watarana se naga kamar ba'itaba.
Akwai wata rana damukaje supermarket nida ita da Y'ar Hajiya,bayan mungana siyayya muka fito Fatima tana rik'e da k'atuwar teddy pink a hannunta.
Advertisement
Security d'in gun ne yahanamu wucewa yafara tambayar mu wai a'ina muka d'akkota?,dariya nayi nace"....she is my daughter yace"...wlh be yardaba dukda nima inada haske seda yasa akayi bincike babu Wanda ke neman yaronsa tukun yabarmu muka wuce Dakyar.
Toh tundaga ranar nadaina fita da'ita,sede na siyomata duk abinda takeso nakawo mata.
To rayuwa take tafiya inda maza dayawa nason su aureni kuma nima haka inason nayi aure,amma se anfara maganar aure dasu se d'ip su d'auke k'afa Wanda hakan ke sani cikin tashin hankali.
Akwai wani mutum mai suna abdur-rahman har anyi magana ance yaje yasamu iyayena,to shima tundaga wannan maganar be sake zuwa ba,duk lokacin da irin haka yafaru sena shiga d'aki nayita kuka ina neman afuwa da sassauci gun ubangiji,haka Hajiya zata dinga bani kwarin gwuiwa tana bani baki tace"....kiyi hak'uri Fatima WATARANA SAI LABARI.kuma duk wane tsanani yana tare da sauk'i,dahakanne nakejin d'an sanyi araina.
To Har takai yanzuma bana tanka maza bana kulasu kwata-kwata saboda duk iya son dazanyiwa mutum bazan aure shiba,anriga anmin katangar k'arfe da aure sede nace"...Allah yabimin hakk'ina."
To yau takama ranar da zanje kasuwa nik'ad'ai saboda munyi zuwa kusan uku nida Hajiya kuma na gane hanyar sosai.
Tunda safe naji jikina babu k'arfi gashi Fatima ta mak'alemin abinda batayi ada,kuma setadinga kallona tana min Murmushi, ni se duk jikina yayi sanyi don kwakwata nakasa ganema Fatima ta hanani sak'at anyi anyi tabarni amma tak'i,nima senaji son FATIMA yana k'ara huda zuciayata da gangar jikina senaji nak'ara sonta yadda bantab'a sonta ba abaya.
Ni na mata wanka a ranar abinda nadad'e banyimata ba saboda bata yarda,amma yau har wasa take acikin ruwan,a tare mukaci abinci acikin plate d'aya kuma da hannuna nake bata itama seta d'ebo tasamin abaki tana dariya,yau kuma naga tasake wani irin kyau na ban mamaki da kallo.
Advertisement
Bayan mungama ne zan tafi se tazo ta tsaya tana d'agamin hankali,tace"....Mummy I love u cikin gwarancinta na yara love u too nace"....sannan nayimusu sallama nafita,har nakai bakin k'ofa na juyo na bud'e mata hannuna da gudu tazo ta fad'a jikina tana dariya wani sanyi naji araina a take kuma gabana ya fad'i, ajiyeta nayi nace"....Zahrata Allah ya kareminke se na dawo kiyi karatu dakyau kinji banda rashin ji,kiss tabani a kumatau sannna na wuce tana d'agamin hannu,a zuciyata ina mamakin abubuwan da Fatima tamin yau,addu'a nayi nakoma hanya amma tunanin y'ata ne fal cikin raina,kuma duk tafiyar damukeyi bantab'a jin irin hakanba.
Tohm Anti Fatima Allah Yasa Alkhairi ne.😰😰
Taku a kullum
Young Novelist
🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎
Royal Blood Typing
🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎
Alk'alamin Auta✍💝✍
Advertisement
- In Serial10 Chapters
Gaia Campaigner
Riu Kitsutsuki was not the smartest, nor the strongest, nor the most wealthy, but one day walking the streets of Tokyo a commercial catches his eye where Virtual Reality game Royal Road was announced. In that world is where he will find his way, his love of nature and magic surrounding will take him by the road to destruction and creation and its infinite circle.
8 72 - In Serial9 Chapters
Decapod
Reagan was just the average marine biology intern, but he never expected to be drawn into a portal and wake up as one of the creatures who dwells in the ocean. Not only is this seemingly new world confusing and filled to the brim with predatory monsters, but it seems to have a system like an RPG! But Reagan's hopes of incredible powers are quickly destroyed when he makes the discovery that he is a custacean, and crustaceans are the only monsters who can't evolve or get abilities as they level up, the only thing they get is bigger. PS. this is my first story, i accept criticism.
8 92 - In Serial19 Chapters
Remembering Rock
According to legend, Guardian has always been the keeper of the stone known as Remembering Rock, therefore, she must be immortal. Few people have actually seen the rock itself, though eye-witness reports have provided a fairly dependable description of Memory Grove and the special rock found there. It is said the rock can tell you your deepest secrets, help you overcome traumas from your past. Is it true? Maybe you’ll find out if you visit Memory Grove Village and get invited to visit Remembering Rock.
8 369 - In Serial22 Chapters
Tragedy of the Immortal
Armed with an ideal, and the swordplay of a master, Barbara runs away from home, hoping to make a difference, and fight for what she believes is right. Determined to enlist and join the frontlines on the side of the resistance, she travels to Pillotlan, where she meets friends, enemies, and gets a true taste of the type of life she is determined to live. Recounting the legend of Barbara Kelak, the phoenix of the glass desert. Once a peerless swordmaster, she is cursed with a spirit of fire that grants her immortality, now she roams the land hoping to find a way to finally rid herself of the unwanted spirit, and regain her mortality.
8 337 - In Serial31 Chapters
Let's stop | KookMin/Jikook
Jungkook was tired and wanted to stop, but poor Jimin had no idea at all.-------------------I apologize beforehand for my bad English.
8 195 - In Serial79 Chapters
A Way Back Home | Adopted by Gerard Way (Book Two)
Fic 2/3Read fic 1, Finding A Way | Adopted by Gerard Way.Evelyn found a way and now she's back and truly better than ever. She doesn't believe in luck, but that doesn't mean she doesn't hope it exists. It all starts with a letter.•••#1 in the #way tag 04/05/22
8 86

