《UQUBAR UWAR MIJINA》Part 26/27
Advertisement
569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*
*~❄We beare's of soo golden a pen,We writer's assiduously percieven No pain,so Magical Our creative golden pen,Be hold our worlds,A product of our pen savour Our worlds for it will cause u no pain~*
🐲🐲🐲
UQUBAR UWAR MIJINA
🐲🐲🐲
(Based On True Life Story(Full Of Sorrow).
Story Nd Written By
Khadeejaht Hydar
Young Novelist.
Dedicated to
Granny Ummee Aysha.
Allah yak'ara lafiya yaci gaba da baki kwazo akan komai na.
Hmm inamatuk'ar ji da comment dinku fans,musamman Anti Fauziyya,Mrs Ridwan.
Safe trip Ummin Naeema,Allah yakaiku kuma yadawo daku lfya,gonna miss u.
(26)&(27)
Ina zuwa bada b'ata lokaci ba naje gunsu amma kash anmusu transfer zuwa wani garin,tashin hankali nashiga sosai nabar gun jikina,kwakwalwata,zuciyata dama komai nawa ciyo suke min.
Haka nazauna a cotonue na sati d'aya amma narasa abin yi,bayan sati biyu na koma kano inda naji mummunan labari Wanda ya kusan tafiya da kwakwalwata dama rayuwata gaba d'aya.
Bayan na iso bantadda Baiwar Allahn a gidanba,tana dawowa tafara cewa ina kikaje? haka nan nafad'a mata meke faruwa,zama tayi takama hannuna tace"...Fatima kiyi hak'uri da abinda zan fad'amiki Dan Allah kisama ranki ruwan sanyi".
Tsoro ne yakamani nace"....meyafaru ne wai kiketamin waennan maganganun?,a hankali tace"...ke musulmace kinyi imani da k'addara,Allahn dayabaki Fatima ya karb'i abinsa,Allahn dayafiki sonta ya amsheta sede kiyi hak'uri. "
Nayi tsawon minti ashirin ban motsa ba tunanina ya tsaya cak, bana fahimtar komai kamar ma ba'a duniyar nakeba.
Jijjigani tayi sosai tukun na motsa,ina tuno abinda yafaru kawai senayi dogon suma.
Bantashi daga sumar danayiba seda nayi kwana uku,da kuka matashi inacewa Dan Allah Fatima karkimin haka wlh nayarda na mutu ki rayu,Wayyo Allah na Fatima kidawo bazan....kawai senasake suma bansake sanin inda kaina yakeba se bayan kwana hud'u,Ashe allurar bacci akamin don likitan yabada tabbacin inhar na tashi to zaniya zaucewa.
Advertisement
Dana farka ina kuka ina r'okama y'ata gafara gun Allah,Matar ce ke bani hak'uri da lallami.
Gidnata muka koma nazama ba uhm ba uhm uhm,ko abinci setayi dagaske,danace zanje gun Hajiya tace".....ai batanan tayi tafiya kuma natambaya bansan inda tajeba kuma randa akayi rasuwar ta tafi.
To bayan tafiyata abinda yafaru a gidan Hajiya inda Fatima take SHINE.
Wannan ganin dana musu randa zantafi Cotonou, to bayan sunje asibiti akabasu gado,bayan kwana biyar ta warke sosai har sun dawo gida.
Kunsan yadda ciwon kyanda yake,to sanadiyyar sane ta rasa ranta.
Haka akamata sutura aka kaita gidanta na gaskiya.
To ita kuma Hajiya tayanke shawarar zuwa gun iyayena tunda tanada labarina kuma tasan garinmu,hotunana dake gunta ta d'auka se Wanda tayiwa gawar Fatima da wanda mukayi tare da'ita da Y'arta.
Batasha wiya gun gano gidanmu ba,bayan taje sun tarbeta hannu biyu suka nemi susan daga ina take kuma watake nema tunda basusan taba.
Tafad'a mata komai nata sannan tasanar musu da abinda yake tafe da'ita,a razane Mama tace"...Kina nufin Fatima Y'ar mu kinsan inda take?,tace"...a da ba amma yanzu sam bansan inda takeba,kuma ni wlh koda kayan da kud'in duka sun b'ata nayafemata ,saboda naji dai-dai lokacin data tafi customs sunyi kwacen kaya to ina tsammanin Harda ita,to may be abinda yahanata dawowa kenan,amma muna addu'a tunda dukanmu munsan meke damunta Allah ya tsareta a duk inda take.
To rasuwar Fatima ce ta k'ara raguzamin rayuwa,saboda ina tsananin sonta har cikin raina,to a haka na baro kano nakama hanyar Lagos.
Acikin mota muka had'u da wata mata da yaranta, to dayake inda son yara akwai wata Y'ar k'arama acikinsu mai suna Fatima,haka kawai naji inasonta don haka ko'ina muka sauk'a innaga abu sena siyama yaran.
Advertisement
Gata yarinyar bazata wuce sa'annin Fatima na ba,gata itama kyekkyawa da'ita, to ahaka harnafara janta da wasa dayake kujerunmu na kusa.
Nace"....miye sunan ki cikin gwarancinta tace"...Fatima,sontane ya sake shiga ta a karo na biyu nace"....Allah ya rayaki ya miki albarka cikin gwarancinta tace"...mamin a raina nace"...itama tanada wayo Kamar Fatima ta.
Tohm kubiyoni donjin yazata kaya ne.
Taku a kullum Young Novelist.
🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎
Royal Blood Typing
🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎
Alk'alamin Auta✍
Advertisement
- In Serial160 Chapters
Annihilation Maker DXD
Reincarnated into DXD world.
8 1399 - In Serial16 Chapters
Plumber Isekai
While at work a mild mannered trades worker finds himself suddenly thrown into a dungeon in another world. He doesn't know how he got there. He doesn't know how he will get out. All he knows is that he must plumb. Updates Sundays.
8 214 - In Serial10 Chapters
The Pinnacle of Power
Death can come for us anytime. Seriously, anytime! Greg was simply taking the best dump of his life when a truck smashed into his apartment, killing the college graduate instantly. I think you know where this is going… He is pulled from the blackness that would’ve taken him to the land of the dead to a new world! The unsettling nun that reincarnated Greg is actually the dean of a magic academy. She knows there’s something interesting chained within the untapped power of the young man, but he must accept her offer. Attend the academy and graduate. He’s even free to learn the magic required to go back to his old world. However, she knows the organization responsible for his death and if he was accidentally caught into a dispute or if something nefarious is going on. Welcome to Omen’s Sphere Academy. A novel where the academy actually matters. To the harem crusader squad: none in this one. Schedule: potentially Mondays and Thursdays.
8 159 - In Serial58 Chapters
Losers' Club// one shots and smut
this is a book full of smuts and one shots of the Losers' Club. all the losers are aged up to 18+ unless stated otherwise in the chapter. this will be mostly the 2017 it cast, or the 1990 it characters (1990 very rarely).
8 88 - In Serial71 Chapters
Tidel Wave Nico Di Angelo x Reader
Completed (: Warning: this is my first work! To me, it's kinda cringe but I need to edit it. (: kinda cliche I guess.You are 15 years old and the only half-blood that Nico Di Angelo can stand. Little do they know that they have crushes on each other. This is after the second titan war and war with Gaea. This will have quest, drama, almost dying and more.I DONT OWN THESE CHARACTERS: ALL RIGHTS TO RICK RIODAN!!!!
8 111 - In Serial22 Chapters
VLOET
Violet Johnson is a shy and innocent 17 year old who now has to go live with her brothers after her mother dies from a tragic accident will her brothers take her in or would they let her go in to the orphanage The Johnson brothers are the most powerful successful billionaires there mother left them at a young age, they didn't know about Violet until the oldest brother receives a call asking if he would take her in, would they take her in or leave her
8 128

