《SHIN SO DAYA NE? (Complete)》Chapter Two
Advertisement
*💘SHIN SO DAYA NE?💝*
*TARE DA ALKALAMIN *
📝
*HAFSAT AL-MUSTAPHA*
🌸
Page 5-10
🌻ASALIN LABARI🌻
Ni sunana Fadimatu Bintu Zahra'u,cikakkiyar bafillatana ta asalin mutan Mayo Belwa dake jihar Yolna zaune acikin unguwar G.R.A dake agarin sabida yanayin aiki daya kawo mahaifana garin.
Sunan mahaifina 'chief justice Sa'ad Muhammad Mai nasara'... Mahaifiyata Kuma Haj. Kareema Aliyu...iyayena auren dangi sukai, 'yar da namiji da dan diya mace suke.
Mahaifina yayi zuzzurfan ilimi akan alkalanci, tun daga kuruciyarsa agida da waje da Kuma taimakon mutane har zuwa matakin da yake kai ayau.Tsohon alkali ne fitacce Kuma shahararre wanda ya shahara kwarai akan aikinsa, wanda yasha gwagwarmayar rayuwa ah kuruciyarsa, ya Kuma sami kudi da suna ashekarun girmansa.Mun zauna agaruruwa daban-daban, kusan duk manya manyan biranen Nigeriya babu inda bamu zauna ba, kamun daga karshe muka dawo nan ah inda Abba ke aiki da t amatsayin wacce kasarmu ke tinkaho dashi domin babu wani alkali daya sha gaban d ah Nigeriya gaba daya, da wuya Abba yayi kan wani kaga anyi nasa,akullum cikin nasara yake, dalilin daya sanya mutane suka masa lakabi da 'kenan, Kuma ko mai kan gaskiya da tsoron Allah yake yinsa.
Ita kuma Ummata shahararriyar 'yar kasuwa ce wacce ta shahara abangarorin kasuwanci daban daban,ta kan ketare zuwa kasashe da dama don zan iya cewa kusan duka kasuwancin nata ah kasashe waje take sassaro kayayyaki kamar su, gwala-gwalai, kitchen product, manya manyan turamen zannuwa da dai sauransu.
Iyayena 'yan dangi ne gaba da baya amma ba wani saninsu mukai ba tunda ba wani zuwa muke ba sabida yanayin aikin mahaifanmu da basa zama wuri guda musamman Abba.Abba da Umma sukan aika musu da abubuwan alheri da yawa amma Kun san halin dan Adam basa wani wai sun fi son mu dawo kusa dasu.
Mu biyar ne kacal da iyayenmu suka Haifa... Ni Fadima niche 'yarsu ta farko, ina da shekaru ashirin da hudu aduniya kuma ni daluba ce amakarantar ina karantar Sai gimbiya ko ma nace wato 'ita ke bi mini, tana da shekaru goma sha tara aduniya,tana SS3.... Sai 'mai bi mata, shekarunta goma sha hudu kuma tana Jss3... Sai 'mai shekaru goma ah Sannan autarmu mai sunan mahaifiyar umma wato 'amma muna kiranta da Kuma duk ah suke wacce ah ita na kammala dina.
🌹FADIMA SA'AD🌹
Ba yabon kai ba amma agaskia babu wanda zai kalleni yaso dauke kansa daga gareni musamman ma maza sabida irin kyawun halittar da Allah ya kera min.Kuna ganina kunga fulanin asali, though wasu mutane ma su kan aza ko ni din balarabiya ce sabida yadda nake da kyau da kuma hasken fata irin tasu mai daukar ido, gashin kaina baki siddik gashi da tsawo da sulbi,idan muka gangaro kan fuska kuma, zan iya cewa subhanallah sabida kyawu... Eyebrow dina acike yake, baki wanda yake dauke da shape mai kyau,idanuwana dara-dara da eyelashes zara-zara wanda ya baiwa idanuwan wani irin sirri na kyawu, hancina gashi zirr dashi kamar pencir, sai kuma damn sexy lips dina wanda yafi daukar hankalin mutane.Ina da matsakaicin tsawo da 'yar kiba acike nake, ko'ina na jikina yaji kaya (😂 lol Fadima u wana kill us wit dix ur description wallahi har na fara kishi).
Advertisement
Shiru shiru ce ni, bani da son hayaniya. Idan kuma akwai abinda nafi so duk duniya bai wuce family dina ba musamman kanwata Suhaima wacce take juz lyk a photocopy of me,kai agaskia kamarmu ta bace,banbancin ni da ita kawai na dan fita tsayi da 'yar kiba,bayan nan koman mu daya. Bangaren halayya kuma mun sha banban, don ita akwai ta da son fira,kuma bata daukar rubbish, and again she's hot tempered... 'Suhaima Sa'ad' kenan juz love her so damn much.
🌸R🌸
Nasan Kun soma tambayar kanku cewar shin wanene kuma ALI HAIDAR?'... Juz chill yanzu zakusan wanene shi... Kamar yadda kuka sani sunansa 'ALIYU HAIDAR AHMAD' wanda akafi sani da 'Leedar' da ne ga wani attajirin mai kudi wanda yawan arzikinsa ya sanya yayi suna agarin Zaria da garuruwa da dama, amma bawai ina nufin irin kazamin mai kudin nan ba, No irin daidai wa daitan nan.
ALIYU HAIDAR AHMAD [LEEDAR]
Leedar shima dan makarantar ABU ne, yana shekararsa ta karshe ah inda yake karantar law.Amakarantar muka hadu dashi alokacin ina 200l first semester ayayin da shi yake Yadda akai muka soma haduwa dashi kuwa shine, Wata ranar laraba ce da misalin karfe biyu da yan mintuna, nida kawaye na biyu munje cin abinci acikin na
Shigarmu cikin din keda wuya, sai ga wasu p din samari sun zubo mana idanuwa chaaa!! Har na dan tsorata donni akwai ni da kunya da kuma tsoron mutane,nace wasu Zaynab mu koma nama fasa cin abincin, Aysha ce ta kada baki tace"Sannu wai ke sarkin kunya da yake mu ba mata bane.. Don Allah malama kada ki bada mu anan kin san Leedar ke ciki kada suga mun koma su aza ko muna tsoronsu ne. "
Ina jin ta ambaci nayi saurin kai dubana gun r din samarin nan sabida sanin shin waye dinnan da ake fadi, wanda yayi kaurin suna acikin ABU, amma karku ji na ambaci kaurin suna ku aza ko ina nufin tantirin dan iska ne.. ma yayi suna ne bangaren iliminsa, kyawunsa da kuma arzikin da mahaifinsa ke dashi.
Ban sha wahalar ganeshi ba sabida ina yawan ganin hotunansa awayoyin mutane. Karaf! Idanuwanmu suka hade wanda sai dana ji wata mummunar faduwar gaba sabida irin kyawun da Allah yai masa.araina nace"ka dace da sunanka
Aysha ce ta janyo hannuna tana fadin"Wai bae ya kike neman kwafsa mana ne? Haba Fadima Sa'ad mana. "
Da hakan muka karasa wani mai dauke da kujerun robobi hudu muka zazzauna. Zaynab ce tayi mana abinci. Na hau latse-latsen wayata ayayin dasu Zaynab ke hirarsu. dinsu Leedar kuma sun dami duka mutanen din da hayaniya, amma na lura shi Leedar baida wani hayaniya kamar yadda nayi tunani afarko, hasalima jefi-jefi yake tankasu cikin dinsa.
Advertisement
Wata ce ta karaso dinmu da din abincin da Zee tayi mana ta ijje wa kowa nasa agabansa sannan ta koma ta kawo mana ruwa da drinks. Su Zee suka hau cin abincin ayangance ayayin dani kuma na cigaba da latse-latsen wayata.
Zee ce ta kada baki tace"Hadda abincin shima yangar zaki masa?" Aysha kuma harara ta banko mini, tace"Ai Zee rabu da Fadima wlhy wani sa'in haushi nata ke bani.. So take ta sanya dinsu su raina mana
Zee tace"Ke kuma komai naki da kuma rainin wayau.. Haba? "
Aysha ta murguda mata baki tace"e!
Ina jinsu suna tayi ban tanka su ba illa murmushin da nake ta zubawa, Na dau spoon na dibi e kadan akan Kamar zan baiwa wani dan yaye nakai baki ayangance.. Karaf idanuwana dana Leedar suka kara hadewa, da sauri na maida din kan plate ba tare dana ci ba,na sunkui da kai na hau wasa da chokalin akan e din.. Ji kake kas! Kas!. Ashe duk su Zee nata lura dani amma suka shareni sai jan girki suke amma ayangance.
Wasan da nake tayi da chokalin ya ishi Aysha tace"Malama don Allah mu kin ishemu da karar abin nan akunne, idan bazaki ci abincin ba ai ba dole bane..... "
"
Da sauri muka dago kai don ganin wani mutumin ne ke ciwa Aysha mutunci haka.. Leedar ne muka gani tsaye agabanmu ya zuba duka hannayensa cikin aljihun wandonsa, ya tsare Aysha da idanuwansa yana murmushi, irin murmushin dake nuna cewar lallai nasan na kaiki bango
Dukawa yayi daidai saitin fuskarta yace"... Duk abinda kuke yi duk akan idanuwana ne kuma na lura kina da rawar kai,y ko mey zakiyi wlhy ko gashin kan Leedar balle shi karan kansa.... "
Ah tsawace ta mike tana fadin"is dat ur style way of approaching ladies?...Leedar or whatsoever u call urself Ash queen , pay for Wat u Juz did... " Tana gama fadin hakan ta goge hawayen daya dan zubo mata sannan ta sanya sunglassdinta ta dauki Jakarta tana fadin"Babies see u tomorrow.. " Tasa kai ta fice ayayin da Leedar ya bita da"Ash queen or whatsoever, Leedar is waiting for ur actions. " bata saurareshi ba tayi ficewarta daga gaba daya. Zee na gani itama ta dau Jakarta tabi bayan Aysha ba tare da tace mini uffan ba gudun kada itama ta sami rabonta.
Abokansa sai ihu, shewa hadi da fito suke suna yabonsa. Nima na mike jikina na dan rawa zan tafi, sai ji nayi yace"Hello young miss"
Ban san sanda bakina ya subuce yace"Hy, hw u? " ba.. Sai bayan dana furta hakan nima na dunga mamakin kaina, araina nace"What a fuck!!... Fadima Sa'ad ai kin kwafsa, ina jan ajin naki da kuma class din naki suka je?.. Goddamn!!! agaban ma the most populous sumbori kike neman zubda class dinki?
Sannu ahankali na soma tafiya don barin din, tsinkayo muryarsa nayi yana fadin"Haba en mata kema wucewarki zakiyi Ki bar ni? don fa ke nazo nan gun.."
Cak! na tsaya gu daya, ni banyi gaba ba, ni kuma ban dawo da baya ba, haka zalika ban waigo don na fuskancesa ba. Araina nace"Kazo guna ko kuwa kazo cin mutuncinmu.. "
Ban ankara ba kawai na gansa agabana Wanda hakan ya sanya ni saurin sunkui da kaina, na shiga wasa da yatsun hannayena.
Ji nayi yace"Koda yake
Araina nace"Lallai y din nan dan rainin wayau ne nakin karawa.. .. Wai ma kamar nayi Kama da wacce ya Sani.. Wane kai Yaro ko Suhaima wacce take Kama dani baka taba gani ba balle ni Wallahi Yaro nafi karfinka.
Azahiri kuma cigaba da tafiyata nayi ba tare da nace masa uffan ba, ina jin wani daga cikin abokansa na fadin"Kutumar uba.. Leedar shine ka bari ta wuce? Abinda wata mace bata taba maka ba shine ita ta maka kuma ka kyaleta ta tafi? Ya Salam! wallahi sai mun dau mataki akanta..
Ji nayi shi Leedar din na fadin"
Adaidai nan na karasa fitowa waje cike da tashin hankali don nasan na debo wa kaina ruwan dafa kaina musamman idan na tuna kalaman Leedar na karshe"
Ya Salam! Fadima done?..ko dai kin manta waye Leedar ne da har kika wulakanta sa agaban jama'a?... Kai usai kace ba Fadima Sa'ad ba? After all he started it by disgracing ur frnd.." Cewar zuciyata kenan.
Nayi din Zee tace yanzu ta sauke Ash queen agidansu da motarta. Nace mata ba damuwa zamu tattauna washegari. Na tafi e na t na dau motata na tafi gida.
Thanks for ur support
Yours
Advertisement
- In Serial12 Chapters
Overpowered Sadistic Cat
Teddy IV was a cat. Not just any cat, he was a very spoiled cat. At least until one day he was chased by a few crazy people. They tried to capture him but he escaped but unluckily as he was escaping his tail was ran over by a truck. This caused the spoiled cat to hate humans, and as he died by bleeding to death due to his tail being crushed he wished for the power to crush them... "I-is this the truck I saw my owner reading about in a manga?!" And magically his wish was fulfilled. The celestial white tiger guardian made him reincarnate into a magic world with overpowered powers. How will this cat do in this absurd fantasy world?
8 227 - In Serial79 Chapters
The Forest Spirit who sought the Gods
After the Gods of Time, Nature and the Elements created this world, they took a rest under the shade of a tree they created. Thanking their creation for helping them back with its shade, they gave the tree sentience, blessed him and called him a friend. Now the Gods are half-asleep, content with only watching. The world has breathed for millenia, and the blessed tree still watches over the forest around himself. The world has changed and his life comes to an end, surrounded by loneliness. Gathering what's left of his strength, he passes his torch on, in the hope of giving a last goodbye to his friends, wherever they may be and whenever they would see. Meet and follow his first and last creation he passes his will to, a one of a kind forest spirit with... abilities (wouldn't want to spoil too much here now, would I?). Curious and cute, he will travel and meet new people, discovering the world he's in, to try and give a last goodbye to the three creation gods in his dad-tree's place.------It's my first time writing a novel! Or anything of the kind, in fact. So bash me as much as you like (within reason, of course).------This will be a world of humans, humanoïds, beasts, magic, and a heartwarming tale of travels across it. It won't always be butterflies, roses and friendship though, heavy moments are there too. Also : depictions of violence, blood and gore, nudity, strong language, alcohol and other classic +17 stuff. To the reader's discretion.
8 115 - In Serial9 Chapters
Exiled to a desolate world
Lyns wakes up in the middle of nowhere. There is a sword in his hand, and he remembers nothing. His mind is filled with questions about his situation, will he discover his identity in this cruel world of magic, you should find out by joining him in this journey of fantasy. Who I recommend it to? This is a story for those who appreciate detailed world building with a protagonist who has actual feelings or at least great ambitions and not a super neutral uncaring guy, jokes aside the story will be dark with surprising turn of events, there will be beautiful places to explore and dark places to dread, there will be all kind of monsters, cunning smart enemies, human like main character shrouded in mystery.
8 227 - In Serial25 Chapters
The Big Bang System
Our protagonist dies at a young age to an unfortunate accident but is startled when she then wakes up in a small wooden shack. Opening the door, what she sees, or rather doesn't see, shocks her... Big Bang System initialising. if you want to ask questions or if you have any suggestions feel free to join the discord https://discord.gg/789xxnv
8 57 - In Serial10 Chapters
Spirit
In a world where creatures of another plane wage a war against all things living to consume them, a boy with a grudge and a shattered past joins Etheret, the Windrian academy of the arcane.
8 75 - In Serial7 Chapters
Kata Street
Number 225, Kata Street, is filled with a complex mix of characters and personalities. From the beautiful Maya, to the curvy Josephine, to the dark and terrifying Mama Akunna. This masterpiece carries great humor, , romance and real time happenings in Nigeria and beyond seen through the eyes of these robust characters. Riveting, mesmerizing, reality altering and deeply immerses..
8 187

