《SHIN SO DAYA NE? (Complete)》CHAPTER TEN
Advertisement
💘SHIN SO DAYA NE?💝
TARE DA ALKALAMIN
📝
HAFSAT AL-MUSTAPHA
_Watpadd:Hafnancy_
🌼BABI NA GOMA🌼
Page 45-50
Kallon juna muke cike da shauk'in so da kauna, ayayin da kowannenmu da abinda yake ji azuciyarsa agame da d'an'uwansa.Adaidai lokacin kuma ruwan da ake ta tsulawa ya d'auke wanda bazan iya fadin awanni nawa aka dauka ana yinsa bah, buh all wat I know is dat nasan dai mun dad'e Zaune acikin wannan 'joint' din.
Samin kaina nayi da katse mana wannan sweet moment d'in ta hanyar fadin"Mubeen pls tashi mu tafi ruwan ya tsaya because I don't see the reason why I will keep wasting my time here bayan nasan cewar bah aurena zaka yi bah..... " Na fadi hakan in a romantic voice d'ina.
Da sauri ya tari numfashina"Says who?.... wallahi Zahra u ar the woman of my dreams...wlhy da'ace ni dake mun soma soyayya kafin Mummy ta kawo shawarar hadani da Hanan toh wallahi da ke kadai kawai zan aura.... Amma Allah shi kadai yasan daidai daya sanya hakan ta faru...dama can an riga da an rubuta cewar Hanan must be my first wife kafin ke becuz Zahra aurenki nake so nayi, sai dai idan kece kika gujeni... Amma fah ki sani cewar muddin kika gujenin, toh tabbas rayuwata tazo karshe..... "
Girgiza kai na soma yi ayayin da hawaye ke gangarowa saman cheeks d'ina, nace"No Mubeen dina pls don't say dat.....Ka tuna Hanan da Jasmine bah zasu so su rasaka bah, kuma kai mah bah zaka so ka gansu acikin kuncin rayuwa ba..... Haka zalika nima bazan so na rasaka ba.... Buh the fact is dat bazan iya aurenka bah Mubarak..... "
Cike da tashin hankali yace"Fadima idan har baki aureni bah wallahi toh duk wani masoyi na zai iya rasani...... " Ya fadi hakan cikin rawar murya, alokaci daya kuma naga yakai hannu ya dau wayarsa dake saman table din dake gabanmu.
Dialing wata number naga yayi tare da kange wayar akunnensa, alokaci daya kuma naji ya sanya wayar aloudspeaker ah sa'ilin da numbar wanda ya kira ya soma ringing alamar yayi nasarar samin wanda zai kira d'in.
"Hello hubbina" hakan naji an fada ah sa'ilin da wanda aka kira yayi picking wanda jin muryar da kuma sunan da aka ambato agareshi ya sanya nasan ce ya kira.
"Naam Hanan.... ga antynki nan tace wai ita bah zata aureni bah sabida ina dake....... "
Da sauri na fisge Wayar na kange akunne, cike da tsiwa na soma magana"Sannu munafaka, duk naji irin taku kalar basajar da kuka shirya akaina....lemme even ask you.... Ke wacce irin macece da har take goyan mah mijinta baya daya k'aunaci wata bayan ita har take burin ita wannan din ta zamo kishiyarta?.... Are u sure u are alright kuwa becuz ni dai banga macen da zata taya mijinta irin wannan aika aikar da yayi bah wanda akarshe ke din zai cuta sabida idan ya aureni ba lalle ne ya kwatanta adalci atsakaninmu bah sabida yadda yake nuna miki tun yanzu ya fi sona akanki... Yanzu so nake ki auna maganganuna ah mizanin hankali ki fada min ya kike ganin labarin zai sauya bayan ya aureni...?
Advertisement
Cikin shesshek'ar kuka tace"Anty nasan bayan ya aureki zan zama abar tausayi sabida yadda zai dunga fifita sonki afilli akan nawa... Nasan zan shiga cikin wani mayuwacin hali fiye da wanda nake ciki ayanzu amma farin cikin mijina ya fiye min komai....banyi tsammanin zaki yi blaming d'ina bah don na baiwa mijina goyon bayan ya auro wata bayan ni.....Ni dai don Allah ki auri mijina don dake yake kwana azuciya kuma dake yake tashi da.... Mijina yana masifar sonki.... Mubarak d'ina is dieing for u, so pls Sister Zahra ki rayu da Abu Jasmine dina idan har kina kaunar ki cigaba da ganin farin cikinmu........"
Yanke call d'in nayi tare da rushewa da kuka, kukan da zan iya cewa na tausayinta ne don ni dai ban taba ganin mace mai son mijinta irin Hanan bah. Yes I can call dix a true love, because true love shine kaso abinda duk partner dinka keso,Ka bashi duk wani farin cikin da kake ganin he deserved,koda kuwa ka kasance kai kana cutuwa ayayin faranta masan..... Dats true love kamar yadda Hanan kewa Mubarak wanda bana jin ni zan iya yin abinda ita tayi.tabdi!! Na ijje kishinmu na mata ah ina?
Lallashi da ban baki Mubeen yake taban, nace"Mubeen naji will think abouh dat.... Tashi mu tafi naga wuri yayi duhu.... Ni dai yau nasan na gama shiga ukuna.... "
Tashiwa mukayi mu fito waje,ganin garin yayi duhu ya sanyani sakin salati,nace"Mubeen yau tawa ta sameni duba min miye time?"
"pass seven..... "
Sanya kuka nayi tare da zaro wayata na kunna, sai ga messages barkatai sun shigo wanda atake nayi ignoring dinsu, burina kawai na kira Ash.
Sanya kiranta nayi amma sai akace min switched off, Mal. Iroro mah tasa shima switched off. Tuni hankalina ya dada tashiwa nace" Mubeen mu hazarta pls... "
Da gudu gudu muka karasa wurin motar. Mubeen ya zagaya zai shige bangaran driver, street light ya wani haskoshi sai naga yai min wani mugun kyau.
Atake anan na manta damuwar da nake ciki, nace"Mubeen pls a minute lemme give u a shot.."
Murmushi yayi tare da furta "ok"
Sanya hannayensa yayi ya dafe murfin motar tare da juyar da kansa gefe alamar style kenan, na kunna camera, daidai handsome face dinsa nayi Capturing. Ina gama daukarsa picx din wayar ta karashe mutuwa dama 1% ya rage min.
Cikin mintuna da basu wuce ashirin bah muka iso Na'ibawa Yarakwa.Inda mukayi parking motarmu na shiga hange amma bana ganin komai sabida duhu because akarkashin bishiya mukayi parking.
Yayi parking adaidai kofar gidansu.Da sauri muka fito,wata muka gani tsaye akofar gidan, tana ganin fitowarmu ta karaso wurinmu da gudu tana kuka, atake anan na gane Hanan ce.
Tace"Hubby pls kada ku shiga cikin gidan nan wallahi Mummy ta gano cewar Zahra budurwarka ce, ashe tana labe tana jin duk abinda muke ta fada dazu awaya... don tun da rana da kuka fita tazo tana nemanku alokacin ta soma zargin da kwai wani abin tsakaninku har ta soma yiwa 'yan'uwan ita Zahran habaice habaice.....Ta tabbatar da zarginta gaskiya ne sanda taji ina waya daku shine ta kora su waje, kuma wallahi tace zaka zo ka sameta.............. "
Advertisement
Cikin d'aga murya nace"Ina kuka kai min 'yan'uwa acikin daren nan bayan basu san kowa agarin nan bah idan aka cire driver.... Answer me ina suke? " Na fadi hakan tare da cakumo wuyanta.
Da kyar Mubeen ya iya b'anbare hannuna daga wuyanta, sai kuka nake.
"Gasu can acikin motarku sunce baza su wuce bah har sai sun ganki....... Sau hudu driver ke zuwa nemarki awurare duk da cewar yasan ba ganin zaiyi din ba, gashi kuma bamu san inda kuka je bah..... Dazu baki bani damar na fada miki abinda ke faruwa bah kika yi saurin yanke call din, dana sake kira kuma 'call forwarded ake ta ce min....... "
Da sauri na juya na kalli Mubeen tare da watsa matsa wani mugun kallo don na tabbatar sanya wayarsa ah flight mode yayi.
Aguje na ruga zuwa inda motar tamu take, na soma k'wank'wasa glasses din windows din don duk akulle suke. Mal. Iroro ne ya soma fitowa da sauri yana fadin"Agaskiya Haj. Karama yau baki kyauta mana bah kuma haka zalika baki kyautawa iyayenki bah.... Ni wallahi da'ace dazun naga Lokacin da zaku fita, toh wallahi dana hanaki....... Gashi yanzu kanwarki Suhaima rawar Sanyi take don zazzabi ya mugun kamata..... Ga kuma irin wulakancin da muka sha agun matar gidan..... Ni wallahi ban mah san cewar saurayinki bane don ni dai da safen nan Alhaji ke fad'a min cewar zan kawoku ta'aziyya ah Kano....... "
Tunawa nayi da cewar lallai fah Mal. Iroro bai san da plan dinmu ba don haka cikin sauri na labarta masa komai tare da bashi hakuri. Mubeen mah ya karaso yana mai bashi hakuri tare da nuna masa cewar lallai shine ya tsayar dani ah 'grand square' d'in da mu kaje.Na godewa Allah mal. Iro ya nuna ya yadda da tarbiyyata if not, da'ace wani ne daya soma zargin wani abin can daban.
Ash queen ce ta banko kofar side d'in da take zaune, Cike da masifa tace"Ai ke wallahi bani da magana dake yanzu har sai mun kai gida.... dad'ina d'aya kawai, shine Dad d'ina baya gari.... Sannan kafin wayata ta mutu dazun sai da na kira mum d'ina na fad'a mata cewar agidanku zan kwana kamar dama can nasan abinda zai faru kenan......... But wallahi Fadima u must pay for all dat I encountered today in this Kano wen we get back....... "
Mubeen ne ke kokarin bata hakuri, tayi saurin katseshi"Hey! young man hold on..... I don't have any issue with u don kayi matuk'ar bani mamaki sanda naji ance Hanan matarka ce and wannan kuma 'yar yarinyar 'yarka ce........ "
Da sauri na rage murya nace"Haba Ash meyasa wai ke baki da hankali ne?.... ai b'acin rai ba hauka bane.... atleast ai saiki bari mu kai gida tukun kafin kiyi banbamin ki buh not in the presence of Mal. Iroro mah for Allah's sake............ "
Naci sa'a dana sami taji maganata har tayi shirun. Kokarin yiwa Suhaima magana kuma yake, naga ta daga mai hannu ba tare da tayi magana ba, don ko ba'a fada bah kana ganin yanayinta kasan she's sick.
Shigewa motar nayi Mal. Iroro ya tadata muka bar wajen ba tare da mun sake sauraron Mubeen bah or even say goodbye bah. Sai sake basu hakuri nake tare da rok'ansu cewar mu fada agida cewar ruwa ne ya tsayar damu kuma mutanen gidan sunce bazamu bari mu taso ba har sai ruwan ya tsaya.
Mun samu mun fita acikin Kano lafiya, adaidai wani d'an k'auye motarmu ta samu matsala wanda hakan ya sanya Mal. Iroro yin parking agefen titi.
Hakan ya sanya muka firfito daga cikin motar muka bar Mal. Iroro da duban matsalar dake damun motar.
Yau naga ta kaina!! ashe meeting Mubeen bah alheri ne bah agareni.... Wayyo kaicona!! How I wish dana bi maganar mahaifiyata ah sa'i'lin da take nuna min cewar diz world is full of wonders mu fasa zuwa kawai amma nak'i ji..................
"Hajiya k'arama wallahi bana tsammanin cewar motar nan zata tashi.... " tsinkayo muryarsa nayi yana fadin hakan.
"Toh yanzu miye mafita Mal. Iroro? " acewata Kenan
Kafin ya bani amsa tuni Ash ta karbe"Ai ke za'a tambaya tunda kece silar shigarmu wannan condition d'in da muke ciki ayanzu..... "
Wannan karon Ash queen ta kaini mak'ura na karshe, nace"Aysha wallahi ki shiga taitayinki dani don wallahi yadda kika ganni din nan at times bani da hankali ne.....duk abinda kike ji dashi aka wallahi na fiki jinsa.... Ke wacce irin mutum ce da za'ayi ta baki hakuri kiki ji? Ai nima da kika ganni nan bawai hakan naso mu kasance cikin wannan halin bah amma toh yana iya da jarabawar ubangiji akaina........ "
"Wai ba zaku bari muji da abu daya bane? Koh kuwa so kuke ku tara mana jama'a acikin wannan daren.... Maimakon kuyi addu'ar mu sami mafita amma kuna nan kuna fada atsakaninku.... Haba Fadima da Aysha..... " acewar mal. Iroro Kenan.
"Yo! Mal. Iroro ina jama'a anan wurin? Ko baka ganin acikin daji muke? Motoci kalilan mah suke giftawa...... " acewar Ash.
"Hey! Sis pls chill....komai kika ga ya faru da bawa da sanin Allah .... Itama Yaya Fadima d'in ba'a son ranta komai ya faru bah, so pls ki daina ganin laifinta ki barta taji da abinda ke damunta.... We ought to even thank God da cewar wannan evil woman din bata mana komai bah.... Now let's think of a solution da zai fitar damu anan dajin yanzun....... " Suhaima ce tayi wannan maganar......... 📝
Sorry fans wallahi bana d'an jindadi ne shiyasa kuka ga banyi typing yau da wuri bah........... Allah dai yasa part din nan yai muku dadi..... Thanks!!!
YOURS
©QUEEN HAFNAN©
Advertisement
- In Serial422 Chapters
I Have Medicine
Gu Zuo: Are you sick ah? Gongyi Tianheng: You have medicine? Gu Zuo: You are sick ah. Gongyi Tianheng: If I say I’m sick, can you fix it? Gu Zuo: If I say I have medicine, would you want it? Gongyi Tianheng: However much you have is how much I want. Gu Zuo: However much you want is how much I have. Gongyi Tianheng: Then bring it all out. Gu Zuo: … Fearing death, Gu Zuo agreed to transmigrate but now he has to think of a way to survive. He has a golden finger called Medicine Refining System, but unfortunately, he doesn’t have the ingredients needed to refine. Gongyi Tianheng could not breakthrough; the main land’s most noble house’s eldest son’s di descendant, he has outstanding IQ but his innate skill falls short. The path of the apothecary is extremely difficult; he couldn’t survive without a backer, but Gongyi Tianheng could mobilize plenty of ingredients. Two people are sick and Gu Zuo has the medicine, therefore, the sick receive the medicine and he receives what he needs. Everyone is happy.
8 389 - In Serial22 Chapters
TO WHOM IT MAY CONCERN, I HAD A TERRIBLE TIME ON YOUR PLANET
Powerful beings outside the scope of one's comprehension can be real assholes. Hot example, in an effort to slow the total destruction of everything that exists, Karen's universe was was tied together with countless others. Forced to flee the chaos that followed, join her as she spreads her message of insecurity, petty revenge, greed, and conceit to any who will listen, and many who won't.
8 118 - In Serial55 Chapters
Petrichor
Cody is adrift. Emily is alone. Sara is spiraling into darkness. Andrew is out of control. Chris is losing his mind. Grace makes the mistake of being friends with all of them. The friendship this six share will forever shape who they are. In the town of Darkwood, Washington they are forced into the harsh reality of the world as the consequences of their actions catch up to them. Their lives are entangled in the hands of fate as a collision course to their demons fast approaches.
8 107 - In Serial17 Chapters
Maxing Out From the Start!
Okuma Sho is a NEET who spends all of his time playing an MMORPG, Adventurous. At the ripe age of 21, he locks himself in his bedroom of his parent's house with no job, girlfriend, or life. One day, however, his mother had enough and kicked him out. With no other choice, he slowly makes his way to town when he collapses. He starts coming up with a scheme to take revenge, but he suddenly dies from a crash-landing plane as his plan comes together. He is then met with a God-like voice who decides his fate- a second chance in a whole new world! How will Sho use this second chance? Will he stop his NEET life or finally work like the typical person? Or... something else?
8 194 - In Serial69 Chapters
Paradoxes (2022)
A collection of poems about truth, age, the universe, and love.
8 70 - In Serial9 Chapters
The Chronicles of Narnia: Prince Caspian
COMPLETED"This is getting old."Logan and the Pevensies are back in Narnia! However, Narnia is a new place, filled with new allies- and new enemies. Logan must fight a new army, try to ignore a frustratingly hot prince, and restore peace.
8 195

