《SHIN SO DAYA NE? (Complete)》CHAPTER THIRTEEN
Advertisement
💘SHIN SO DAYA NE?💝
TARE DA ALKALAMIN
📝
HAFSAT AL-MUSTAPHA
_Watpadd:Hafnancy_
🌼BABI NA GOMA SHA UKU🌼
Page 60-65
"Haba Yaya Fadima its too early for you to start thinking of leaving Mubeen wai sabida yana da mata hadda 'ya.... Ina son please kiyi masa Uzuri tare da bashi k'yakk'yawar fahimta,Sam karki ga laifinsa, Ki sani Sonki ne ya janyo ya boye miki komai thinking dat u will leave him idan har ya kuskura ya bayyana mikin.....Yanzun kuma daya fito fili ya fad'a miki gaskiya,u are now trying to break up with him..... Wallahi sis karki kuskura! I repeat, karki sake kiyi gangancin barin Mubeen akan wannan Leedar d'in.......... "
Yadda take zuba maganganun nan zaka san cewar ba'a cikin hayyacinta take yinsa bah. Kokarin katseta nake sai ji nayi an riga ni.
"Hey! guys wat's going on here da har kuka tadani bacci da hayaniyarku?.... Huh? " Ash queen ce ta tunkaro inda muke tana fad'in hakan.
Da sauri na amsa ta don bana son ta san abinda yake faruwa, nace"Ash kin mayi sallah kuwa? Don ni dai koh motsinki banji bah tunda kika kwanta jiya kamar wata sabuwar gawa.... "
Harara ta jefo min tare da fad'in"Eh fah alarammiya ina fah za kiji motsawar tawa?... Toh bari kiji yarinya komai da kika yi adaren jiya akan idanuwana ne,, ke da kika kwana kina ibada kamar wacce taji an bata k'yautar Ajannah free shine take nuna godiyarta ga Allah?..... Kina kwantawa shidda ni kuma na mike na gabatar da tawa sallar kafin na koma second round na baccin......... "
Dariya muka sanya nida Leedar don maganarta, sab'anin Suhaima wacce sa kai tayi tabar wajen fuskar nan ah murtuke babu koh d'igon annuri akansa,Ash dai binta tayi da idanuwa amma bata ce komai bah, kuma nasan ta d'ago wani abin wanda sam bah hakan naso bah.wallahi Suhaima is very annoying at times.
"Ash na Bash.... " hakan Leedar ya fad'a don ya dawo da hankalin Ash zuwa garemu.
Murmushi tayi masa tare da fad'in"Hey! Lee na Teema watsup!.... Sai yanzu na lura dakai.... Meya kawoka gidan surukai da sassafe haka bayan koh 'yan gidan mah basu gama tashiwa bah? " Ta fad'i hakan in a teasing way.
"Ash ai ni na riga da na zama d'an gida... Don haka ke zan mah yiwa tambayar koh meya kawoki gidanmu da safiyar Allahn nan? "
"Hmmm ina ruwan masu gida.... Toh don kaji, ni anan mah na kwana.... "Ta bashi amsa atakaice.
Murmushi yayi tare da fad'in"Ash kenan! Wato ke dai ba zaki taba canza halinki bah..... Hope dai kina kular min da aminina.....? "
Advertisement
Harara ta wurga masa tace"Kai Kanka kasan dai Ash bata d'aukar last..... Shi ne mah zance idan har beyi serious bah toh tabbas na kusa bashi red card..... "
Dariya muka sanya duka, nace"Ash ke dai wallahi akwai shirme....... "
Ignoring d'in maganata tayi ta hanyar fad'in"Alamu dai ya nuna ba'a son naji abinda ke faruwa don naga Suhaima mah barin falon tayi..... Now I understand, its family issue which I wasn't suppose to interfere into...... "
Da sauri nace"No Ash is not wat u think of.... Bawai ina boye miki wani abin bane.... Alright lemme explain....... "
Taran numfashina tayi ta hanyar sanya 'yar yatsarta saman lips d'inta, tace"Shhhhh! Karki damu I understand.... Kuma ba wai fushi nayi bah... No, kawai gani nayi ke baki daukeni yadda ni na daukeki bah lyk a sister, ba kiyi trusting d'ina bah at all Fadima...Maybe u thinking dat if u tell me ur secret, I will go out there and expose it to people right? "
Kallon Leedar tayi, tace"Lee am sorry! Buh I juz have to tell ur pretty the truth..... "
Hannayenta na ruk'o nace"Haba Ayshata daina fadin hakan.... Fad'in cewar ban daukeki lyk a sister bah, sannan kuma banyi trusting d'inki bah... Diz words really hurt me...... Jeki zanzo na sameki muyi magana idan na sallami Leedar.... "
Daga kafadunta tayi,cikin salon yangarta tace"Anyway if u say so, sai na ji daga gareki d'in.... Lemme go and take my bath sannan na wuce gida becuz am badly missing my mommah.... "
Murmushi nayi, Leedar yace"If you wouldn't mind kina iya bina sai na saukeki don daga nan unguwarku nayi... Wana visit a long time friend... "
"Okay ka ban 20mins.... " Hakan tace ayayin data bar wajen da dan gudu- gudu don shiryawa.
Juyowa nayi ina kallonsa, ahankali nace"Lee kayi matuk'ar k'yau... How I wish ka cigaba da sanya kaftan don yana maka mugun k'yau.... "
Murmushi yayi tare da gyara zamar hularsa, yace"Kai prettynah stop teasing me mana... "
Nace"its not a matter of teasing... Juz saying the fact💯.... Lee hav a seat mana tun d'azu muke tsaye sai kace wasu dogarai... "
Zama yayi kan wani one seater yana Murmushi, yace"Pretty tun jiya da kika fad'a min cewar zaku Kano ta'aziyya.... Abubuwa suka min yawa, kin san ina kan rubuta project work d'ina... "
Nace"Haka ne faah
Ya cigaba"Wallahi sai wuraren yamma na tuna fah kince zaku ta'aziyya, kuma I didn't call to hear from you.... Sai na shiga k'iran wayarki anata ce min switched off har zuwa Yanzun switched off d'in ake cewa.... Pretty kin mugun d'aga min hankali, nace toh wat's wrong with my lady? Dalilin zuwana da safen nan kenan"
Advertisement
Sai ayanzu na tuna fah har yanzu wayata akashe take, don haka nace"Eyyah so sorry my best! Wallahi kanon ce sai ahankali... No light at all... Kuma ana ta zuba ruwa tamk'ar da bakin kwarya, kai infact late muka dawo garin nan... "
Na bashi labarin yadda motarmu ta lalace da kuma yadda wani ya taimaka mana, amma koda wasa ban sake na bashi labarin yadda mukai da Mubeen da kuma wanda ya taimaka mana d'in bah Wato
Yace"Ikon Allah!.... Toh Allah ya kiyaye na gaba..... "
Ahankali nace"Ameen thumma amin"
"How far.... Ya kika gan Mubarak d'in? Hope he is dat classic one da Fateena ke burin mallaka? Oya gist me......
"Yea kaida ka sani... Mubeen ya hadu ta ko'ina... Don't worry will gist you idan muka hadu next, kaga kada wani yazo yaji ina baka labarinsa, let's close his chapter right away.... " Na fad'i hakan ina mai kallon wurare kada da gasken kila mah wani ya riga da yaji.
"Hope abinda naji Suhaima na fad'i relating to Mubarak, shima zaki bani labarinsa? " ba zato bah tsammani naji ya fadi hakan wanda tuni ni har na manta cewar munyi hakan da Suhaima agabansa.
Daga masa kai nayi alamar "Eh"... Adaidai Lokacin naji ana bugun kofar falon, da saurina naje na bude. Ganin Umma ce ya sanyani bud'e baki nace"Ummu Fadima ina kika je haka early diz morning? "
Shigowa tayi tana fadin"Gidan Madam Iyabo na shiga gaida 'yarta Rose ta haihu.... "
"Wow Rose ta haihu? Toh Allah ya raya... Mai ta samu?"
Tace"Namiji.... " maganarta ta katse adaidai Lokacin Haidar ya russuna yana gaidata wanda na lura sam bata mah lura dashi acikin falon bah.
Cike da fara'a tace"A'ah Haidar kaine? Sannu da zuwa... Yasu ummar taka suke?"
Susa kai yayi, yace"Duk suna lafiya... "
Tace"Madallah... Kace wa Fareedah ina gaidata wai kwana biyu ta gujemu (kanwarsa).
Murmushi yayi, yace"Insha Allah Umma zan isar da sakonki gareta... "
Tace"Good... "
Tambayata tayi koh Abba ya tashi. Da mamaki nace"Laah! Umma dama ya dawo ne? "
Tace"Da sassafen nan ya dawo lokacin kuna baccinku na mamaki... "
Ta fadi hakan sanda tayi upstairs,sake cewa tayi"Ki tasar da kowa ayi breakfast baccin mamakin ya isa hakanan."
"Lee excuse me pls...." Na fadi hakan ayayin da nayi saurin barin wajen zuwa dakunan baccinmu don tada kowa. Dakinmu naje na sami Ash har ta kammala shirinta, da yake tana da wasu kaya agidanmu Wanda takan yi using aduk sanda ta kwana.
Na tada kowa amma Suhaima ce ban gani bah.Reading room namu na nufa inda nake tunanin nan zan ganta. Ai kuwa ina gama bude kofar dakin na hangota can ta sanya kanta kan table d'in karatu.
Magana mai had'e da kuka naji tana yi wanda hakan ya sanya na kasa kunnuwa ina sauraronta don daga alamu bata mah san mutum ya shigo bah.
Cewa tayi"Haba Aleeyu nah ya zaka min hakan?... Kasan cewar ina mutuwar sonka toh meyasa zaka dunga kunsa mini bakin ciki... Wallahi Haidar idan baka gaggauta rabuwa da Yaya Fad'ima bah toh tabbas kuwa zuciyata tana gab da bugawa..... "
Gabana ne ya yanke ya fad'i adalilin jin furucin da suka fito daga bakinta.Ayau na tabbatar da zargina gaskiyace.... na Son 'd'ina.
I don't wanna continue listening to her love stories kada heart attack ya Kamani... Don haka nayi gyaran murya,nace"Ke!! Malama idan kin gama abinda kike sai ki taho ayi breakfast.... "
Atsorace ta d'ago kai ta kalleni,fuskarta cike yake da tsoro don gani take kamar naji duk abinda ta fad'a from A-Z.
Ahankali naji tace"Akoshe nake.... "
"Wannan kuma matsalarki....kila kin shirya fad'awa su Umma abinda ke damunki ne becuz idan ba'a ganki ah dinning bah kin san za'a nemi jin dalili...... Sai kiyi kokarin bayyana musu sirrin zuciyarki.... "
Na fadi hakan tare da kullo kofar da karfi, dinning na nufa straight don kowa ya hallara mu kadai ake jira hatta Leedar don ya riga ya zama dan gida.Abbanmu ne kawai bai tashi bah becuz he's so much tired I guess.
Koh minti biyu ba'a dauka bah sai ga Suhaimar tazo dinning din, wannan karon fuskarta asake maybe don kada adago cewar wani abin ke damunta.
Akayi breakfast cikin raha, annashuwa da kuma wasanni har muka kammala. Na raka Ash da Leedar ina jaddada mata cewar zanyi gisting d'inta ran Monday idan muka hadu ah school.
Tace"Allah ya kaimu sahibar... Take care". Suka shige motar Leedar suka wuce..................... 📝
Kash!!! Batri low... Pls kuyi manage... Naso na rubuta fiye da hakan but banda charge kuma nepa na mana wasa da light... Sorry durlins!!!
HAFNAN'S POV
Tofa!!! Anzo gun.... Yanzu zargin fadima Sa'ad kan kanwarta gaskiya ne.... Tana son Leedar.... Akwai rigima kenan
Again? Kun lura da wani abin mamaki da ni na lura dashi? Lyk kamar Leedar ya dade da sanin labarin Mubeen.... Wat's going on? Labarin nan akwai daure kai koh? Juz chill... Ku dai ku cigaba da bibiyar Hafnan!!!
SAHIBARKU CE
©QUEEN HAFNAN©
Advertisement
- In Serial7 Chapters
The Strongest Warrior Finally Reveals Himself.
100 years ago, all the arts users of the world were mysteriously killed. However now, some are awaking, follow Rubeoso, a max level, strong as possible arts user that just awoke...
8 58 - In Serial7 Chapters
Ryan Morgan: Love Contract
Ryan is the youngest and least accomplished of the world-renowned fashion tycoon Lady Elisabeth's grandsons. Out of nowhere, he is given a chance to inherit her multi-billion dollar wealth—but there is a catch to it. He needs a wife to compete in his stead. Unfortunately, Ryan doesn't even have a girlfriend yet. Before his Grandma returns to their hometown to perform the selection, he has a week to find the perfect wife. Will he be forced to choose his wife from his mother's candidates or will he find true love despite the rush? Will his mysterious condition even let him enjoy love in his life?
8 94 - In Serial141 Chapters
What would you do if you suddenly fell in love?
What would you do if you fell in love at first sight with a woman that you just met at the brothel?Don’t you know the answer?If you want to know what our MC would do, just take a look and follow his daily life in this fantasy world. #Censored version. #The uncensored version will be posted on Scribble Hub. #There are some illustrations there as well. ______________________________Information that may or may not be useful - Cover made by me, but it's not finished yet, there are still a few things to do, but when I have time, I will finish it. - Your feedback is very important to me, so please comment on what you think I should improve. - This is my first time writing and my native language is not English, so I hope you don't mind too much about some small mistakes there may be. My patreon: https://www.patreon.com/lazyacorn
8 170 - In Serial21 Chapters
A perfect love story {Completed}
Vanessa is 15 year old girl who's life story is pretty simple. She has a twin sister Lori that's a life guard. She has a major crush on Adam baker. One problem Adam likes Lori her sister. But when adam clones himself accidentally he might but the world in danger
8 67 - In Serial36 Chapters
Vikings: Imagine you and ...
All my oneshots and series from requests I get on Tumblr about everyone except for Ivar The boneless (He had his own work)Requests are open!!
8 195 - In Serial24 Chapters
The Secret of the Secret Boss
She's the BOSS but a hidden one. She rules everything and yet nobody knows it except for one. His bestfriend/vicepresident/CEO(in public).Why did she hide her identity? Her true self?.Why is she coated with thick lies?Why did she become so heartless yet harmless and sweet.Who is she by the way?Who is she that leads everyone and yet nobody notices?'She' that is working as a secretary in her own company.'She' that captured the heart of the one that is in the top of the hierarchy.
8 76

