《SHIN SO DAYA NE? (Complete)》PART 2:CHAPTER EIGHT
Advertisement
*💘
*{Onward together}*
please kindly touch the little star to vote me before you start reading_
🌼
Kaina naji yana wani irin mugun sara min,babu shiri na tsaida kukana completely tamk'ar anyi ruwa an dauke.Daukar k'aramar filon wata two seater nayi,ahankali na sauko na kwanta ah k'asa tare da yin matashi da filon.Duk tunane-tunanen Mahmood ne yabi ya addabi xuciyata da kuma tsananin son sanin halin da yake ciki ahalin yanxu.
Ban wani jima da kwanciya ba wani nannauyar bacci yayi awon gaba dani.
_*"Fadima Zahra'u kinki ki rungumi kaddararki amatsayinki ta 'ya musulma kamar yadda aka koyar daku karban kaddara mai kyau ko mara kyau,amma ke kinki karbar taki kaddarar,nayi miki baiwa da kuma ni'imar da bah kowacce 'ya macece zata sami hakan ba,amma ke kin butulce min,kinci mutuncin mijinki tare da yi masa illa bayan kin san cewa babu abinda yakai Miji daraja agun duk wata d'iya mace,d'a namiji shine shugaba kuma shine jagoranki xuwa aljanna idan har yaso,adalilin sab'a masa da kikayi ya sanya na yanke miki hukuncin shiga wutar jahannama.......... "*_
Ah firgice na farka daga wannan mummunan mafarki tare da fashewa da kuka,atsoroce nake fadin"Yah Allah wallahi na tuba ka yafemin,Wlhy na k'arbi kaddarata,na haqura xan xauna da mijina,zamuyi zaman lafiya kuma xanyi masa biyayya har xuwa k'arshen rayuwata dashi aduniya,bazan sake ci masa mutunci ko kuma na sab'a masa ba,Yah Allah ka yafe min *'
Ji nayi an d'an tab'oni ta baya,ai kuwa da k'arfi na sake ihu tare da waigowa babu b'ata lokaci,jikina sae karkarwa yake tamk'ar meh jin sanyi.Mahmood ne,banji shigowarsa ba sae de kawai naji saukar hannunsa ajikina.Shi kuwa ya dawo alokacin tana baccin mamakin nata,kafin yakai ga zama akan kujera yaji kawai ta tashi afirgice tana wannan sambatun nata,atake ya gane cewar mummunar mafarki tayi,kuma ze iya bugar k'irji yace bilhaqqi yaji dadin wannan mafarkin nata don kamar hakan ya sanya ta haqura ta rungumi *'
Haba my baby doll,da salati da kuma addu'a abaki ya kamata ki tashi dashi ba wai da ihu ba..... " ya fadi hakan ahankali kamar ze had'iyeta don so.
Sae ayanxu na tuna cewar salati da kuma addu'a ya kamata ace nayi ba wai ihu da kuma sambatu ba.Shi ya soma karanto min addu'oi,yana yi ina k'arba masa kamar wata meh koyon k'aratu koh tilawa.
Can hankalina ya dawo jikina,da hanzari na mik'e ina dubansa,cike da fuskar tausayi nace"Mahmood dina are you okay? Ka samu an wanke maka ciwon? "
Na fadi hakan ina dube-duben kan nasa,ina neman inda naji masa raunin don harna manta wurin,fes! idanuwana suka sauka kan k'atoton plaster din da aka lik'a masa awajen.
Wani d'an marayan kuka ne naji ya sub'uce min,hannu nakai na tab'a wurin,sannu ahankali na shiga shafa wajen,nace"Mijina don Allah ka yafe min hak'ika ko kadan ban k'yauta maka ba,amma ayanxu ina meh farin cikin shaida maka cewar Lallai na haqura xan xauna dakai amatsayin Mijina kuma ina sonka sosae Mahmudanah...... "
Advertisement
Shi kuwa wani irin dadi ne yaji ya tsikareshi tun daga tsakiyar kansa har xuwa babbar yatsar kafarsa,he can't juz believe wai Fadima ta haqura kuma zata xauna dashi har xuwa k'arshen rayuwarsu kafin meh duka ya raba.
Beyi wata-wata ba ya rungumota yana meh jin wani irin sabuwar soyayyarta na kai masa mugun cafka acikin xuciyarsa.
Ahankali yace"Babyna da gaske kin haqura?da gaske kike kin k'arbeni amatsayin mijin aurenki?sannan kuma da gaske kike kin soma jin sona aranki? "
Tsagaitar da kukana nayi,na koma yin 'yar shesshek'a,cike da sanyin murya nace"Yes!!! Mahmood wallahi xan xauna dakai dear nah ina qaunarka har cikin raina.... "
Cike da farin ciki ya cikani yana kallona eyes into eyes,kafin yace"Kenan hakan na nufin u will surely make me to feel being loved once again? "
Gyad'a kai nayi ina meh xubar da 'yan kwalla cike da jindadin ganin tsantsar farin cikin daya shiga.
Yace"And will u be strong,bold & face any family problem dat will be coming soon? "
Cike da fargaba na daure na amsa da"Yeah I promise to be strong & bold for you & I also promise to withstand any obstacles dat will come our way...."
Banyi aune ba kawai naji ya sunkuceni,ya soma yawo dani acikin makeken falon cike da murnar jin kalaman da suka fito daga bakina.
"Dear nah saukeni mana kada kasa mu fama ciwonka.... " na fadi hakan ashagwab'ance,k'ok'arin sauka nake don awuyansa ya daurani,sae ji nayi na dad'a k'ankame kafafuwana.
Yace"Baby ki bari na saukeki da kaina kada ki fad'o ki min asarar wani abin..... "
Dundu na kai masa ta baya,ya b'ank'are bayar,yace"ouhhh!! wallahi dundun ya shiga sosae kuma asannu zan rama idan kika manta..... "
Be direni ako'ina ba sae awani dakin bacci.Yace"Oya matata taso muje mu dauro alwala mu gabatar da sallah don nuna godiyarmu ga Ubangiji daya nuna mana wannan ranar ta kasancewa ma'aurata,ina rok'an Allah daya sanya mana albarqarsa acikin wannan auran,ya kauda duk wata fitintinu,rigingimu da kuma bala'i acikin rayuwar auranmu,ak'arshe kuma Allah ya axurtamu da 'ya'ya na gari,mahaddatan alqur'ani meh girma,masu tsananin tausayin iyayensu da al'ummar musulmi gabaki d'aya....... "
Ahankali nace"Ameen Mijina..... " na fadi hakan sanda nake sharce dan guntun hawayen daya xubo min saman kunci.Tashiwa nayi don cika umarninsa,amma kafin nan sae daya kaini dakina yace na soma yin wanka sannan na dauro alwala nazo na sameshi anashi dakin inda muka baro kenan.Shi da kansa ya zab'o min wata night gown meh k'yau daga cikin wata sif,ya watsa minsu saman gado,riga da wando ce.Sannan shi ya koma dakin nasa don wanka da daura alwala.
Ban dau wani tsawon lokaci ba na cimmasa adakin baccin nasa.Shi ya jamu sallar,Muna sallamewa,ya daga hannuwa sama ya shiga kwararo addu'o'i babu gaggautawa da kuma yiwa Allah k'irari,ban tab'a sanin cewar ilimin arabi ya ratsa Mahmood haka ba sae yau.Yadda yake wani lank'wasa harshe yana baiwa kowacce harafi hakkinta mah wani abin birgewa da sha'awa ne.
Can kuma naga ya d'an juyo tare da dafa kaina,ya shiga kwararo min addu'o'i tare da shi min albarka mara iyaka wanda hakan ya sanya har se dana d'an xubda kwalla tare da jin wani soyayyarsa na fizgata.Yayi mana addu'ar samun zamar lafiya tare da samun zuria d'ayyaba.
Advertisement
Muna idawarwa naji wani sabon bacci yayi min sallama,ashe Mahmood na lure da yadda naketa gyangyad'i tun awajen sallah,yace"Babyna goan sleep naga tun awurin sallah kike ta gyangyad'i kamar wata kaza,oya you ghatta sleep... "
Ya manna min wata peck agoshi wanda na jishi har cikin jinin jikina.Bed dinsa ya nuna min alamun anan xan kwanta,shi kuma naga ya dau pillow ya kwanta ya akasa.ba tare da wata gaddama ba na isa kan gadon na kwanta.
"Goodnite my lovely Wife.... " na tsinkayo maganarsa.
Dan murmusawa nayi nace"Nite too dear nah..... "
_*💞 ya naku first night din ya banbanta dana sauran ma'aurata?*_
**
Suhaima ita kuma bayan an kaita b'angarenta,Reedah ce ta xauna da ita suke ta hira awannan yinin ranar,sae wuraren karfe goma na dare tayi mata sallama ta tafi,Shima din uban gayyar ne ya k'irata awaya yake ce mata"Toh! auta akyalemun amarya hakan ta huta da surutunki,ki tafi bangaranku don ina nan tafe yanxu da abokaina xuwa ga amarya..... "
Murmushi kawai tayi kana tace"kai big brother wai zumudin meh kake haka bayan from now on you have the whole moments to spend together with *'SuhaiLeedar'*?"
"Ni dai na gaya maki Karki sake na iso na iskeki anan.... " ya fadi hakan in a playful manner.
Haka Reedah tabar b'angaren Suhaima wacce dakyar ta barta ta tafi,wai hadda cewa ta kwana.
Dariya sosae Reedah tayi tace"Iyyeh! ashe so kike Yah Haidar ya min dan iskan duka yau acikin gidan nan kenan sabida yadda mah naga yake rawar k'afa akanki,toh kuwa idan aka kuskura aka kawo masa wargi ze iya lallatsa mutum,am so sorry bestie kiyi haquri ki bari ku durje first night dinku don hakan shi ake k'ira da *'Bye gudnite..... "
Tayi gaba tabar Suhaima da binta da kallo.Ansha barkwanci da wasanni daga angwaye,daga k'arshe sukayi musu addu'ar samun zaman lafiya da kuma samun zuri'a d'ayyaba,sannan sukayi musu sallama suka fito.Har wajen motocinsu Leedar ya rakosu yana dad'a musu godiya.
Fresh ne ya jawoshi gefe bayan sauran duk sun shiga cikin motar,ya d'an daki kafadarsa yace"Shege abokina yau an zama babban mutum,dan iska kuma kabi yarinyar mutane asannu sabida yadda naga kake rawar kafa akanta kar ka...... "
Dunkule hannu yayi ze kai masa dundu abaya,da sauri Fresh yayi wajen motarsu yana dariya,Leedar yace"Bakai wai dan iska ba? Dont worry zaka ci ubanka ne.... "
Haka de aka rabu cike da farin ciki da wasanni.Shima juz lyk kamar yadda su Mahmood sukayi,haka suma din sukayi.Wato gabatar da sallah don nuna godiyarsu ga Allah da kuma addu'ar samun zaman lfy da zuria ta gari.Sae de su nasu kwanciyar ya banbanta,don tare suka kwanta,ni kuwa ganin lamarin nasu na nemar sauya zani ya saka nayi saurin barin dakin don kam naga kamar suna matuk'ar buqatar sirri.
_*Nice one SuhaiLeedar💞... Asubahi ta gari....*_
***
*4
_*"innalillahi wa'inna ilaihi raji'un,Allahumma ajirni fi musibati wa akhlifni khairan minha...."*_....... Wannan k'aron da salati na farka da ita bayan wani mummunar mafarkin danayi akan Suhaima da Leedar,wai jinns dinsu Rukky sun halak'asu kamar yadda suka dau alqawari.
Kuka na fashe dashi wanda hakan ya sanya Mahmood farkawa agigice,ambaton sunan Allah ya soma yi kafin ya nufo inda nake,ya kunna dim light,haske yadan bayyana kadan adakin.
"Baby doll wat happened? Mummunar mafarki kikai ko? "
Agigice nace"Eh.... Dama.... "
Da sauri ya katseni yace"No baby doll ba'a bada labarin mafarki,kawai addu'a ya kamata kiyi kinji ko? "
Ahankali nace"okay nagode dear nah.... " addu'o'i na soma xubawa acikin xuciyata babu gaggautawa,ji nake kamar na latso su Leedar din amma kuma bana son Mahmood yasan halin da ake ciki.
(Hahahah! Fadima ta sanya abin aranta ne shiyasa tayi mafarki da hakan! If not *'nanan lafiya qalau,sharar baccinsu mah suke ahalin yanxu,shi Leedar dinma ya manta da batunsu don ya rik'e addu'a sosae).
Daga ni har shi bamu sake komawa bacci ba,Muna nan xaune kamar wasu kurame har aka soma k'iraye-k'irayen sallar asubahi.Ya umarceni dana tashi mu gabatar da sallah.Koda muka idar mun dad'e zaune yana zuba mana addu'o'i,can muka shafa,komawa gado nayi na kwanta don wani bacci-bacci ke idanuwana.babu b'ata lokaci baccin yayi awon gaba dani.
Mahmood kuwa sae daya dan karanci alqur'ani,shidda tana yi ya mik'e ya shiga kitchen don had'a musu abinda zasu ji.Arish ya soya musu da kwai,sannan yayi warming ragowar pizza din jiya da kuma garnished chicken.sae kuma ruwan zafin daya dafa ya zuba aflask wanda zasu sha shayi da ita.
6:58am ya kammala komai don ba wuya,still de magajiyar tana nan kwance tana sharar baccinta,kuma ko kadan baya da niyyar tashinta,hasalima wankansa ya shige.
**
Khairat yar bala'i tun shidda da rabi ta iso family house,Labeeba kuwa sae 7:15,Anty Meema ita kuwa sae data b'ata musu lokaci sosae don sae takwas Saura ta iso gidan,Momi kamar zata kifeta da duka don haushi. Haka suka fito suka dunguma gidan Mahmood tare da taimakon Usee (usman) as the driver. (Hahaha! Inyi muku irinta momi,tace"*
Hanan taso binsu amma se ta tuna cewar yau Dr.Basira zatazo dubata kuma da sassafe take dako sammako................ 📝
A/N
*Ohh! My God!! Mahmood Nakowa kayi ne! Ka cika jarumin jarumai,rana daya,tashin farko Kasan yadda kayi ka cusawa Fadima sonka harta haqura ta xauna dakai,koda yake dama can ta soma sonka amma ita bata san da hakan bane.... Job Weldon to you M.Nakowa....First mission completed & succeeded,now let's watch & see if you will succeed in ur second mission (The family problem).
Ohhh! My God! Nakowa's family are on their way..... Ghen!ghen!ghen!! Fire on the mountain🔥🔥🔥🔥🔥
*sorry guys nasan da yawanku sun aza ko awannan episode din za'ai bala'in,sorry dearies I want to follow each step one by one without skipping!!
*
Advertisement
- In Serial40 Chapters
The Secrets Of Dragons
In an underground world of fast cars, violence, and mobsters, finding a little slice of normal is damn near impossible. Until your boss throws you into college on protective detail to babysit the heir to his Empire. Easy, right?
8 292 - In Serial122 Chapters
Losian
It's been a while hasn't it? Since I disappeared. Sorry this couldn't be under better circumstances, but let's just agree that it's better late than never. I've been finding my way back since then, traveling across worlds of magic, science, even eldritch locations. I've seen things you wouldn't believe, and some I'd prefer you didn't. I'll tell you everything, even what I became in the dark. A long, long time ago, hahah... Never mind. Let's just start. My intention is to explore every. single. world I can think of from scifi to high fantasy, hopefully forming an overarching storyline along the way. I hope to be able to explore most of the settings, most of the tropes, and play with them in multiple different ways. However, this also means that many of the tags will only apply for specific sections of the story... As the first arc is now completed, chapter titles will be slowly edited to include the world involved, and then any relevant tags. Also exists on wordpress here, will update both sides simultaneously. Constructive criticism welcome and much appreciated. 20/3/2018. Previous cover courtesy of Archmage Naoki, also Bobb on the Discord RRL server.26/3/2018. Current cover courtesy of ssddx. Thanks for the cover.
8 254 - In Serial35 Chapters
Zulu
Having been put to sleep during a time of great conflict, he was meant to be awaken within a short ten years…but the people that were meant to awaken him never did.With the Cryo Chamber's malfunction he falls to the ground, unclothed and therefore naked. Not knowledgeable about what has happened, due to his fresh awakening, he sets out into a world that is very much the same but also very different.[Blurb updated as of 31/05/15][Updates will be inconsistent]
8 116 - In Serial7 Chapters
In order to create the Ultimate MC, I became Soldier A!?
Hello, my name is Yukimura Shin. I used to be a mangaka for Shounen Jump, but I was fired all of a sudden one day. Why? According to the editor, it was because my MCs are always too “2-D.” What am I supposed to do then??? Unemployed and desperate, I was offered one last chance. A chance to observe and create the ultimate MC. “In order to create the Ultimate MC, I became Soldier A!?” *Note: This fiction is episodic and a light-read. Pure non-sense. Please do not proceed if you are one that puts an emphasis on plot, as this will be similar to Gintama (completely crazy, I would say).
8 153 - In Serial14 Chapters
Mythron Chronicles
Savo is an accomplished man in the business world and seeks to build his urban empire. At age twenty-four, he has succeeded in creating one of the most prominent brands in the country. Wearied by his daily work and responsibilities, Savo finds asylum in tinkering. His leisure trips and vacations had led him to discover an object which would proceed to redirect his life plans. Transported to another world, left to witness its wonders and horrors, and staying true to his ambition of returning home, Savo traverses the world of Mythron in hopes of returning home. Yet, how is he to do this? It seems that the world is somewhat set on sabotaging his plans yet again.
8 196 - In Serial10 Chapters
Brawl Stars #05 - Stu Y Surge, Que Venga La Acción
Luego de una aventura alrededor de los universos, Grom vuelve a Starr Park, un mes después, Stu se encontraría mostrando una vez más de sus increíbles acrobacias en Starr Park, en otro lado, Max y Meg dejarían Brawl Topia por un tiempo, dejando a Surge a cargo de la isla. De repente llegarían casos de monstruos atacando partes de la ciudad y Surge con la ayuda de Stu y algunos de sus amigos, trabajarían en descubrir quien es el responsable de todo esto.Aviso: Los personajes le pertenecen a Supercell y nada de lo que ven se relaciona con el canon del juego.
8 118

