《RAYUWAR HUSNA (hausa novel)》part 13 and 14
Advertisement
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*RAYUWAR HUSNA*
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*TAMBARI WRTER'S ASSOCIATION*
*_🔱((Home of Expert and Talented writers, da tambarinmu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'umah))_*
*T.W.A*
*WRITTEN BY ZAYNAB* _(zee-xee)_
🅿️:1️⃣3️⃣-1️⃣4️⃣
This page is dedicated to my fav cousin Aunty Jamila. I heart you so much 💞💖🌹.
_Bismillah_
*BAUCHI NEW GRA*
Husna ce zaune a parlor da umma da yaya Mubarak, sunata hira.
Yanzu Husna ta na 200l. Yanzu kam she has moved on, amma ba wai ta manta da Faiz bane, yana ranta kullum, but life goes on.
Waini yaya, ba zakayi aure ba ne ? Husna ta tambayi yayan ta.
Sai Mubarak ya fara sosa kai.
Umma ta kallai shi tace ba zakka bata amsa bane?
Amsa amsa, ko zata aureni ne ? Mubarak ya tambayi umma.
Ni din, kut kana ruwa yaya, ni na yaya Faiz ne kawai.
Yen yen, wayace miki zan aure ki, you are too small for me ai.
A, ai shiyasa naga kace zaka aureni. Dana ce maka zan aure ka, nasan zaka ji dadi.
Nidin, I hope dai ba kya so na, dan ni ina da wance nake so.
Ya isa haka, ka daina ci ma yata fuska.
Exactly, umma ki fada mai, kuma ki ce mai ni ba karamar yarinya bace.
Haka suka ita hira.
Da safai yayan ta ya kaita school kaman yanda ya saba. Ya na sauke ta sukayi sallama.
Batayi nisa ba, sai gasu Halima. Suna ganin ta, sukayi sallam.
Aha, wai kinji an bada assignment, gobe za'ayi submitting, kuma goben zaa fara presentation. Aisha ta tambaye ta.
Present what, dama assignment din ne kawai, I will gladly do it. Amma kuma presentation din nan ke tada min da hankali. A wani course ne ma. Husna ta tambaya.
A **** course ne, kuma kinsan lecturern na da son presentation.
Advertisement
Toh. Anyi sharing din group ne?
A anyi. Ke da Halima group din ku daya.
Haka suka ita hira har suka isa class.
Ana gama lectures, ta kira yaya Mubarak yazo ya dauke su da kawayen ta.
Ba'a kai 30 mins ba, sai gashi yazo. Duk suka shiga cikin motan.
Ina yini yaya Mubarak. Su Aisha suka gai shai shi.
Ina gajiya, ya karatu ?
Alhamdulilah.
Yana sauke su Aisha a gida, dan daman they sisters. Sai shi da sis dinsa suka wuce Gida.
Oyoyo ummata. Husna ta fada, da gudu taje ta rungumi umma.
A'a yata, in kika kara min irin wannan runguman kuma, ai saina karye.
Ya hakuri umma, am just excited ne kawai.
I see. Ki shiga cikin parlor na ki gaida Hajiya Khadija.
La Hajiya ta zo kenan. Bara na ajiye jakata sai na je.
Toh shikenan.
Tana ajiye jakarta, sai ta shiga dakin. Tana shiga, ta rungumi Hajiya Khadija.
Oyoyo babyna. Ya school
Alhamdulilah.
Toh MashaAllah. Miya hanaki shigo wa jiya, bancin kince min zaki shigo.
I was a little busy ne shiyasa.
Hajiya Khadija, kawar umma ce, kuma makwab ciyanta ce. Matan na matukan son Husna sosai, kaman yar cikinta. Danta daya, ta dadai bata haihu ba, amman saan umma ce.
Toh shikenan baby.
Haka *RAYUWAR HUSNA* ya ci gaba. Daga taje school ta dawo, sai taci abinci sannan tayi barci. Har wani kiba tayi.
Yau dai ta ta shi duk ranta a bace. Yau din ta tuna da Faiz ne. Allah sarki, da ya na nan ne, da yanzu tana matsayin matan aure ne. Amma ga shi ta zama bazawara, at her tender age. Kash rayuwa kenan.
Husna, umma ta Kira sunanta.
Na'am, umma.
Ya na ganki hakane yau.
Wallahi umma yau natashi ne da tunanin mijina ne umma.
Haba Husna, I thought kince you have moved, then why are you saying this.
Advertisement
Umma wlhi it's not easy.
You just have to try.
Toh umma, amma kuma umma duk wanda fa yace ya na sona, ba dan Allah bane. Duk kansu iskanci suke so suyi dani dan sungan ni bazawara. Kinga ba ni da laifi in ina tunanin mijin na, dan dayana nan ne, ba wanda ya isa yamun haka. Wani fa harda ce min wai ai zamu iya muyi duk abunda muke so ba mai sani, kuma ina kara aure mijina bazai yi suspecting ba, dan ai nayi aure da. Kiji fa umma.
Kut this is serious, wani wawa ya fada miki hakan ?
Wlhi umma abokin yaya Mubi ne.
Enh, so shi yanzu bayida kunyan miki wannan maganan. Gashi nan innocent kaman wani salihi, amma mask ne kawai. Sai na hada shi da abokin sa. Ke kuma kiyi hakuri, ma hakurci ma wadaci. Ba duka aka hado aka zama daya ba ai. Allah zai kawo miki mai hankali.
Amin. Amma gaskiya, bayanzu zanyi aure ba. In ma zanyi, sai na gama degree.
Toh Hussy, Allah ya zaban mana da mafi Alheri. Amma ni kam ko yau kika samu, ayau din zan miki aure.
A'a ni bazanyi ba wallahi. Sai dai mu ne man wa yaya mata.
Kin ma tuna min. Jiya mukayi magana dashi, sai tace shi yana da wanda zai aure.
Yay, na ji dadi sosai umma.
Toh saura ke.
A'a nikam ba yanzu zanyi ba.
Haka umma keta zolayanta.
_Thanks for reading please comment, it's your comment that motivates a writer._
_Love_ 💖
_Zeexee_ 🌹💜💖💞
Advertisement
- In Serial44 Chapters
The Power of Formations
Emmet Laghaz loved puzzles. All day, all night, puzzles. Ever since he was a child, Emmet could turn anything into a puzzle. [participant in the NaNoWriMo Royal Road challenge]
8 189 - In Serial16 Chapters
Reincarnated as a Wolf monster in another world?
When 10 random people are mysteriously killed across the world at the same time. They all simultaneously appear before a being claiming to be the one who killed them. After a quick conversation, he declares that he's going to reincarnate them. And with that, they are all sent off to have a dangerous adventure
8 65 - In Serial11 Chapters
Typical Isekai: Trying to Fight Corruption in Another World!
Exactly what it says in the title. This is a typical isekai where a girl gets run over by Truck-kun's American cousin, Taxi-kun, and is transported into a fantastical new world. There, with her new magical abilities, she'll do her best to fight corruption as she makes friends and deals with enemies. [Participant in the Royal Road Writathon challenge]
8 229 - In Serial19 Chapters
The Broken House
Life for 9 1/2 year old Nadine Clark is bleak. Influenza took her dad away. Now, after being deserted by her mom, she hides herself in her family's broken house. Nadine thought that she can't trust anyone. Until...
8 92 - In Serial8 Chapters
Logicality
Logicality, prinxiety already exists
8 109 - In Serial47 Chapters
Pen Pals {MXTX}
(MXTX Crossover, modern AU)In which Hua Cheng, Wei Wuxian, and Luo Binghe are best buddies from MengDie Academy (夢蝶)In Qingfeng Institution (清風) Xie Lian, Shen Qingqiu, and Lan Wangji are classmates.If you sent a letter, you shall receive a letter. ~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~"Ask them what their favorite color is.""Bruh, that's such a boring question.""Then ask them if their house suddenly burned down, what two things will they save.""...""Okay.""I'm going to ask them what their favorite food is!""Mk."~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~Start Date: April 8th, 2022End Date: Ongoing Current Schedule: Updates every 7-10 days-? Plot moves slowwww, but there is a plot All pictures and images found in this fanfic do not belong to me. All credits belong to their rightful owner.Thank you for reading. :DAnd sorry for any grammar mistakes! ✨Comedy and fluff ✨Votes and comments are appreciated! Side ships may include: Moshang, Zhuiling, Xicheng, Beefleaf, etc.*Do not repost without my permissionCWX
8 291

