《RAYUWAR HUSNA (hausa novel)》part 15 and 16
Advertisement
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*RAYUWAR HUSNA*
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*TAMBARI WRTER'S ASSOCIATION*
*_🔱((Home of Expert and Talented writers, da tambarinmu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'umah))_*
*T.W.A*
*WRITTEN BY ZAYNAB* _(zeexee)_
🅿️:1️⃣5️⃣-1️⃣6️⃣
This page is dedicated to my childhood hon Ummi el Habib (Hauwa). I love you loodie looodie dear.🌹
_Bismillah_
Haba yaya, ya za'ace kana da budurwa ban sani ba, ko dai kawai kafada ne dan dai umma tayi shuru ko ?
Ke waya fada miki.
Ai ba yau kafara ba. Kai da tun ina ss2 ake cewa zakayi aure. Tafada tana daga gira.
Keh yarinyan nan, bazaki fita a ido na bako. Kuma, this time around sai nayi surprising din ku.
Kai din zakayi surprising din mu ?
Wallahi sai nayi surprising din ku. Yau in muka gama cin dinner, ki tuna min, zan nuna muku hoton ta.
Toh shikenan, amma please yaya karka jai ka naima mana hoton wata a internet ka kawo fa.
Wallahi yarinyan nan kin raina ni sosai ba kadan ba.
Allah ko ?
Kut, zanyi maganin ki ai. Yana son ya dake ta kenan umma ta shigo parlorn.
Ai ko tana ganin umma ta sa wani ihu.
Okay, ashai haka kake cin zalin yata in bana kusa ko ?
A'a wallahi. Yau ne fa kawai, kuma wallahi yarki ta raina ni sosai.
Karya ya ke umma. Haka yake duka na kullum.
Ai na sani.
Kai umma, yanzu baki yarda dani ba kenan.
Ban yarda ba. Wai ma in tambaye ka, mita maka ne.
Bakomai umma, kawai dai rashin kunya ta min.
Karya ne. Wai shi zai nuna....
Bai bari ta gama magana ba ya katsai ta shhhhhh, ke baki san secret bane, yanzu bazan iya silhu dake ba.
Kayi hakuri yaya, bazan kara ba.
Mama'na fada min mana.
A'a, bayanzu ba, sai yaya ya shirya.
Toh shikenan ku kuka sani.
Haka umma tayi joining din su a parlorn, suka cigaba da hira.
Advertisement
Gaskiya Husna na jin dadin zamanta a gidan sosai, especially yanzu da suka sara yin hira after dinner da weekends.
Kaman yanda Yaya Mubi yayi alkawari, suna ida cin dinner, yace wa umma yana son ya nuna mata hoton budurwar sa.
Gaskiya son, this time around you are ready. Naga bakayi kame kamen daka sabayi ba. Almost three years fa kenan ina ce maka ka nuna min hoton budurwar taka, sai kace kunyi fada. Amma this time around, ban tambaya ba, dakanka kake son kanuna min, am so proud of you wallahi. I wish Abban ku na nan ne shima yayi joining dina.
Kai umma, maganan ki really touched my heart. In Sha Allahu zanci gaba da faranta miki rai.
Ita ko Husna, sai kallon su takai, dan moments dinnan nasu, yabada citta sosai.
Toh son am ready kanuna mana hoton ta mu gani.
Toh Mubarak ya amsa, sai ya shiga gallery, yayi clicking akan wani hoto.
Gashi yace wa umma da Husna.
What wannan kuma wacece haka. Umma ta tambaya duk tabi ta pata rai.
Ita ce wanda nake so.
A ina kasamo ta.
Wajan aikin mu daya daita. Yarinya ce mai hankali sosai umma. We have been together for three years yanzu.
For three what, so all these years kana da wacca kake so, amma mi ya hana ka auren.
Husna dai shuru tayi da bakinta. Dan da alaman Umma na fushi ne. Gwama ta iya bakin ta.
Wallahi umma she wasn't ready ne then. Amma yanzu kam ta shirya, dan har cemun tayi na turo.
I can see that you are very stupid.
Wow, Husna na jin haka, ta tashi, zata fita a parlorn kenan umma tace ta dawo.
So kema kinsan da ita ko, watan kunyi meeting ne dan ku bata min rai ko ?
A'a wallahi umma ban sani ba. Nima da safan nan yace mun zai nuna mana hoton budurwar sa.
Advertisement
I see Mubarak ka fara zaucewa. Ni zaka nuna wa hoton yarinyan da ko hulla ko dankwali baya kanta, ballai azo ga mayafi ko hijjabi. Miye sunanta ne ma, dan bata da difference da Joy ko Inkechi.
Sunanta Farida. Umma, you are just judging her without knowing her. Yarinya ce mai hankali ga natsuwa.
Common ka mun shuru. Yarinyan ta bata rufe jikin ta properly, jibi irin kayan data safa, duk suranta awajai. Kai yanzu bazakaji kunyan nunata wa duniya as matar ka ba, gashi kuma wai all this years she wasn't ready sai yanzu. Oooh, ita ke controlling dinka kenan ko, tun bata shiga ba take baka umarni ma ko. Kar ka sake ka bari yayan ka ya sani, in bahaka ba, you have yourself to blame.
Wallahi umma I love her. Ina sonta sosai. Ina ji, ina rabu da ita sai nayi ciwo.
Ka mutu ba ciwo kadai zakayi ba. Mtchwwww umma taja tsaki ta bar wajan.
Husna na ganin haka, ita ma ta tashi.
Husna, taji yaya Mubi ya kirata.
Na'am yaya.
Please kiyi wa umma magana please, ina son Farida sosai harci kin zuciya na. Kuna iya rasa ni wallahi. Ni ina sonta haka, I don't mind the way she looks. Ina sonta wallahi.
Ita dai Husna, ta ma rasa abunda zatace masa. Dan agaskiya yaya bai kai ido kasuwa ba. Yarinya batayi ba kwata kwata. Amma ita ta san batada right din fada mai.
Husna baki ce komai ba. You are the only one who can help me please.
Toh yaya zanyi kokari fadaaa mata.
Husna kar kiyi kokari, just do it please, if not you guys may lose me.
Toh naji I will.
Straight dakin ta ta shiga. Gaskiya a iya sanin ta da umma, bata tabayin irin wannan fushin ba. Tana cikin tunani barci barawo ya dauketa.
Yau kam gidan shuru. Umma ma bata ci abinci a dinning dasu ba. Yaya Mubarak ma haka. Ita kadai taci. Tana gama ci ta kai ma Umma nata.
Assalamu Alaikum, tayi sallama ta shiga.
Waalaikumus Salam.
Inkwana umma ?
Kin tashi lafiya ?
Lafiya kalau umma. Daman na kawo miki abinci ne.
Okay ki ajiya akan coffee table dinnan.
Husna ta aji ye. Sai kuma ta Samu wuri ta zauna.
Tana kallon Umma harta gama cin abinci.
Toh nagama ci, sai ta kalli Husna ta ce da magana ne?
A, daman, akan yaya ne, nace .......
Kika ce mi, harda ke, yanzu fisabililah yarinyan nan ta zauna miki araiy ?
Bahaka bane umma, amma tinda yaya yana sonta, why not abarshi ya aureta. Duk abunda ya gani ai shi yaja wakansa.
Hmmmm, I will think about that.
Owk toh.
And lastly Abban ki da yayan ku zasu zo this weekend din.
Toh umma ba dai akan yaya zasu zo ba. Please umma karki wa yaya haka. Tinda yana sonta toh abarshi mana.
Toh ya kike son inyi, nifa bana sonta. A hoton ma batayi munba.
Idan ma ba yaya ba, ya zai nuna miki irin wannan hoton.
Kika sani ko shi kadai ne decent picture dinta.
Kawai umma please tinda yace shi na so, please ku barshi please.
The only way da zan barshi is only, only if zaki aure shi.
Hmm, Husna ta fada tana ware ido. Gaskiya umma I can't. Yaushai mijina ya rasu, da har zanyi wani auran. Gaskiya I can't.
Why won't you, miyasa, ba jinin ki bane, so zaki yarda ya cutu kenan ?
SubhanalAllah, ni Husna wani irin qadara gareni. Ni kenan kullum cikin auren dole ?
_Thanks for reading please comment, it's your comments that motivates a writer._
_Love_ 💖
_Zeexee_ 🌹💜💖💞
Advertisement
- In Serial42 Chapters
The Sphere
Amelia Grayheart is an ordinary human in an ordinary human world. That is, until a terrible thing happens: from one second to the other, every single other human disappears from existence, as if they had never been there in the first place. Having nothing left back home, she journeys into an empty world in search of answers. Who knows if she will like them? Cover Image: nasa.gov
8 236 - In Serial68 Chapters
Magical Cosmic
Victor Petard Asterisk was just an explorer, like many others. Roaming unknown parts of the galaxy, seeking the answers to Humanity’s greatest mysteries among the stars. One day, he chanced upon an unnatural wormhole that brings him to another Universe. A Universe filled with magic and wonder! “Hah! With my advanced technology, who would dare challenge me?” “You there, savages! Still using bows and swords? Better go back to farming in the countryside!” "And you! What's with that backward magic staff? Use mine instead and witness its power." Filled with determination and experience, from years of exploring, Victor will seek out the unknown and unravel the deep mysteries held within this strange Universe. Follow Victor’s journey, as he lays down a legend that will echo throughout the Multiverse and last for eternity. --------------------------------------------------------------------------------- This is a Science Fantasy story where technology will eventually change the civilization. The first few chapters might contain a bit explanation but it get better overtime. Kingdom Building is starting around 20s chapter. Although there is Comedy and Romance here and there, it wasn't the main focus of the story. The length of every chapter is around 1500++ words, might be longer but rarely shorter. --------------------------------------------------------------------------------- DISCLAIMER: English is my second language! I will be trying to improve over time but it takes time. So please bear with me... Also, if you're going to point out any grammar mistake in the story. Thanks in advance.... --------------------------------------------------------------------------------- New chapter will be released every two days. This time the art cover wasn't mine so if the owner want to take it down, just tell me. For anyone that want to join me on Discord: Magical Cosmic
8 182 - In Serial13 Chapters
The Four Year Plan (Completed)
"Will you get off of me. This isn't apart of the deal Landon. You don't get to fuck me." "I know I know. But let's just imagine." I stood up with a dress in my hand trying to leave his embrace. But he kept my hips on his pelvis. "It's dark, we're on my bed. Your small frame under me-""Landon." He ignored me. "As I pound viscously into you." I couldn't help but to imagine to. A wave of heat flashed over me and he chuckled. "You're thinking of it too now, aren't you?" He asked breathing into my neck. With that I pushed myself off of him. "Asshole." I muttered slipping on the sundress.Highest rank: #9 in interracial-romance #6 in interracial
8 209 - In Serial54 Chapters
Vegas Pete FF - I will Protect You
this is My first Ever Fanfic I am writing, its my First time So if I made any kind of Mistakes in the Story pls make sure To tell me so that I can Correct it ☺️❤️ Hope u all will like it This FF Of VegasPete Contains - Brutal Abuse , Injury , 18+ Scene , PainCompleted
8 101 - In Serial5 Chapters
Five Nights at Tubbyland Phone Calls
Employee #3 will be you guide and babysitter at night in Tubbyland Entertainment!
8 104 - In Serial15 Chapters
قومارباز Jikook
jikook
8 138

