《RAYUWAR HUSNA (hausa novel)》part 19 &20
Advertisement
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*RAYUWAR HUSNA*
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*TAMBARI WRTER'S ASSOCIATION*
*_🔱((Home of Expert and Talented writers, da tambarinmu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'umah))_*
*T.W.A*
*WRITTEN BY ZAYNAB* _(zeexee)_
🅿️:1️⃣9️⃣-2️⃣0️⃣
_Bismillah_
_Ko me kuka ce ?_
Parlor din tsit, ba wan da ya iya magana. Gwanda ma Mubarak da yake tunani, amma suran kaman an musu light out.
So abun da ke sa Husna kuka kenan? SubhanalAllah ! Daga ina zan fara, gaskiya ina jin son Farida sosai har cikin zuciyata. Ban taba kallon Husna da ido soyayya ba sai dai irin so na tsaka nin waa da kanwa. Ita ma Husna ba sona takai ba, more over yau shai mijin ta ya rasu ne da har za'a mata aure. Kuma ma, yanda Husna ke son mijin ta, zata so wani da na mijji haka kuwa?
Duk maganganun nan a zuciyar sa yake yi.
Yana ji kunyi shuru ne?
Maganan ne yayi shocking din mu. Abban Husna ya fadi.
What is shocking a nan, mufa yan'uwa ne, ya kamata murinka taimaka wa juna. Kaga shi yanada wace ya ke so, ita ma haka. Amma kuma due to circumstances, ba su samu chance da su ba. So, why not suyi aure, za su tai maka wa juna, suyi healing din juna.
Hmmmm! Abba yayi numfashi, gaskiya Adda, bawai bazan so union din nan ba, amma inda wani tsoro ne. Kin san zama da namijin da yake son wata, yana da wuya sosai. Kuma ita ma Husna she is going through a lot lately.
Na sani. Shiyasa ai nace suyi aure. Kaga they will help each other.
Salim, Mubarak da Husna, shuru sukayi, ba wan da ya iya magana a cikin su.
Hmm, ku baza kuyi magana bane, especially ku biyun nan (Mubarak da Husna).
Gaskiya uncle na rasa abun cewa ne. Bata ma bani wani time nayi nursing din heart break dina ba.
Wani irin heart break ya kai na Husna. Kai da one sided love kake ?
A umma one sided love nake, amma ai it's hurts, all those three years, da nayi wani abu da rayuwa na, amma nayi committing, bana kallon wata, sai tace bata sona na fiya naci, ai this is the worst heart break.
This isn't Mubarak, na san abun ba dadi, amma kai kaja wa kanka. Baka nima size dinka ba, kaje ka nima wace ko a mafarki aka baka ita, ba zaka so ta ba. Salim ya fadi.
Har yanzu dai Husna ta kasa magana.
Keh! Ba zakiyi magana bane ? Umma ta tambaya.
Toh umma me zance, duk ai kun san condition din na. Nifa a yanzu, duk abun da qadara ta tazo min da shi zan karba. Duk abun da kukayi deciding zanyi.
Ni dai in tawa ne, ayi hakan yafi. Ko kai Mubarak zaka so kaga wani na maltreating din kanwar ka? Umma ta tambaya. Yace a'a.
Exactly ba zaka so hakan ba. Ko keh Husna zaki so kiga wata na wulakanta yayan ki. Ita ma ta amsa da a'a.
Sai umma tace that's my point.
Toh Adda tinda kin riga kinyi deciding, ai no need ki nima opinion din mu.
Ai opinion dinku yazama dole. A nasan Husna yaa ta ce, amma kai ne mahaifin ta. Ai sai kai da mahaifiyan ta kun ba da hadin kai kafin a iya ko mai.
Adda kema fa da bakin ki kika ce yar ki ce, so kema kina da right akan ta. Kuma na san ba zaki yi abun da zai cuce ta ba.
Advertisement
Toh shikenan. In kuka koma gobe, sai ka fada ma Khadija itama, kaga in komai yayi yanda muke so, sai a yi fixing date.
Toh shikenan. Ballai ma na san bazata ki ba.
A still yana da kyau ka sanar da ita.
In Sha Allahu.
Abba ya kallai su duka, yace da mai magana? Duk suka ce a'a. Sai yace toh Alhamdulilah nan muka kawo karshen meeting. Duk yanda nida Ammin ku mukayi, zan fada muku. Sukace toh. Sai yace MashaAllah, kowa ya wuce, amma banda Umma.
Haka duk sika wuce, ya rage umma da Abba.
Gaskiya Adda Baki kyauta min ba, ai irin wannan maganan, sai ki fada min tun kan muzo.
Kayi hakuri, na so na fada maka, amma sai naji tsoron kar ka ce baka yarda ba. Please in ka koma gida, ka ba Khadijatu hakuri.
Toh shikenan yayar Khadijah.
Toh ai dole tun da kanwar miji ce, ga ta kuma matar kani. Kaga ma babar kanwa ce.
Nan umma da Abba suka cigaba da hira, kafin sukayi wa juna sallama, ko wannan su ya wuce daki barci.
A bangaran su Husna kuma, lokacin da ko wan nan su ke kokarin komawa daki, Salim yace su biyo shi dakin shi. Suka ce toh.
Suna shiga dakin sa, yace su zauna. Sai suka zauna yana facing din su.
Sai ya fara magana. A gaskiya, na san ku biyu ba ku so abunda umma tayi ba ko? Duk suka gyada kai. Sai yace wallahi nima ban ji dadi ba, amma why not give it a try. Umma ka dai ta san abunda ta hango.
Toh yaya. Amma Husna ina da tambaya. Tace toh.
Ran Sunday din nan da kike kuka, if am not wrong maganan nan Umma ta miki ko ? Husna tace a.
Toh miya hanaki fada min?
Bakomai.
Bakomai! Shine ranan ki ke mun magana kaman wani tsaranki, sai Ku ma throughout this week kina ta ignoring din na ko? Husna ta ma kasa bashi amsa. Amma ai ko shi ke shoes din ta, haka shima zaiyi.
Bada ke nake ba. Yayi maganan a fusace.
Nace maka ba komai. And moreover, ko kai ne, haka zakayi.
Hahhhh, Mubarak yayi wani irin dariya. Ance miki ni kara min yaro ne? Bata amsa masa ba.
Nima fa karki manta I lost someone I love. At least yours is better, ku biyu kuna son juna. Nifa, ni kadai nake sonta. Ba wanda ya ke ganin nawa, sai naki, sabida ya rasu, Ni kuma fa ?
Haba man cheer up. Ai ba laifi Husna bane.
Amma miye na ignoring din na toh.
Kaman yanda ka fada, level din tuna nin ka da nata ba daya bane. Ita fa aganin ta, ignoring dinka shi ne solution. Sai ya kalli Husna da idanuwan ta sunyi jaa. Kuka zakiyi? Salim ya tambaye ta.
Tace, yaya dole nayi kuka ai. Me mutani zasu ce akaina. In the next one month miji na zai cika shekara, amma ni kuma ina shirin yin aure, gashi wanda akai son in aura shi ma ba so na yake ba. Da mi zanji.
Maganan ta ya taba masa rai sosai. Amma ba lifin sa bane, shi bai taba jin son Husna a zuciyar sa ba.
Kiyi hakuri Husna, komai zaiyi daidai In Sha Allah. Ki bi zabin iyaye kamar yanda kika yi ada, kuma wannan lokacin In Sha Allahu zaki ga riban sa. Kai kuma kaji tsoron Allah. Kar ka cutar da ita, kai ma dai ka san ba ita tace ta hada ba balai kace za kayi punishing din ta. Ka rike ta amana, dan ni na san auren nan kaman anyi an gama ne. Ku rike junan ku amana.
Advertisement
In Sha Allahu, suka amsa tare.
Da safai su Abba da yaya Salim suka bar gida. Hanyan su daya, amma Abba zai riga Salim sauka, shi Salim a Abuja ya ke da zama. Yana da mata da yara biyu.
So suna ta shi suka yi sallah, sukaci abinci sharp sharp, 7am suka bar gidan.
Su kuma yan gida, da suka musu rakiya zu gate, basu shigo ba, har sanda motan su ya bace, sannan sai suka koma ciki. Kowa na kokarin zuwa dakin sa, sai umma ta kira su. Mujai daki na. Bata tsaya jiran amsan su ba, ta cigaba da tafiya. Suna shiga dakin Umma, Husna da Mubarak suka zauna a kan carpet, Umma kuma ta zauna akan kujera.
Na kira ku ne dan na muku magana akan hadin nan danayi. Ban hada kuba dan in cucai ku ba. To me this is the best. Da haka za ku so juna. Kuma rashin maganan nan a gidan nan, ina so a sama sa full stop, mu koma yanda muke da. And lastly, ku bi maganan mu, zaku ga ribansa In Sha Allahu.
Suka amsa mata da toh.
Allah ya muku albarka, kuma yasa yayan ku subi maganan ku kuma.
Amin suka amsa.
Sai umma ta fara jan su da hira. Kadan kadan suka fara sake wa.
~Wannan kenan~
Yau Monday, sai jiranta yake ta fito, amma shuru ka ke ji. Sai yayi tsaki, wannan wa irin shiri ne haka, tun dazu fa. Kawai sai yaje dakin ta ya kwan kwasa, ya ji shuru, sai ya tsorota. Lafiya kuwa?
Sai ya kara kwan kwasa wa ya kara jin shuru. Kawai sai ya bude kofar. Kofar bata wani bashi wahala ba dan bata sa key ba.
Ya na shiga ya ganta a gaban mirror ta na shafa lip gloss. In ran shi yayi dubu, toh ya baci. Ya zai rinka knocking bata amsa ba.
Keh! Ya daka mata tsawa, so kina ji ina knocking amma kikayi banza da ni ko.
Ba haka bane, kaga nagama, hijjab kawai zansa.
Shi ne ba zaki amsa min ba, kice kin gama ba ?
Am sorry, naso kawai na fito ne.
Kinsan har naji tsoro fa mtchww yaja tsaki ya fita.
Ya na fita tace Alhamdulilah, plan din na yafara aiki. At least ina maka haka sau biyu kuma, ba zaka rinka kai ni school ba. Sai ta sa hijabi, ta mara masa baya.
Suka sallami umma, sai suka wuce parking loot, daganan suka shiga mota.
Suna cikin tafiya sai wayarsa tayi ringin, sai yace Husna ta mishi picking. Husna tayi mishi picking, tasa mai a speaker.
Hello, muryar na mace suka ji.
Hello Farida.
Farida kuma, bata ce bata son shi bane, toh miyasa ta keh kiran sa yanzu.
Kinga kira na, ko ki daga koh.
Kut, watoh shi ne ma ya kira ta.
Miyasa zan daga, baka ce fam dinka ba su son soyayyan mu ba. Ai daman kai ka dage sai Farida. Nifa bawani sonka nake ba.
Haba Farida, ina all those I love you suka je ne. Nifa I still and will always love you. Ya fada yana kallon Husna.
Kai mallam ka daina da muna. Karka ga dan na daga wayarka ka fara mun maganan da ba ma'a na. I don't love you and I will never love you.
Husna dai sai kallon sa take. Shi yasa ni, ko yi yake dan tayi magana, wannan kuma matsalar sa ce.
Kefa kika ce na turo.
I just said it ne, dan nima in samu inda zan sa kai for some times ne kawai. Karka kara kirana, kuma in muka hadu a wajan aiki mind your business.
Abun yaba Husna dariya sosai, amma Saita dannai.
Wow ni yarinyan nan zata ma haka, sai nayi maganin ta. Sai ya kalli Husna yace mata,
Kar ki ga ko dan tana mun magan maganu ko bata sona ne, muna son juna sosai, tana fushi ne kawai.
Toh ni yaya me nace.
A'a naga kina danne dariya ne.
Nifa bana son sharri.
Ni ke miki sharri, sai in sauke ki a nan.
Ka sauke ni mana, ai a dadi na neh.
Ai kuwa sai ya budai mata mota ya ce ta fita.
In fita fa kace.
A'a ki zauna. Sai ya daka mata wani tsawa. Common will you get out.
Jiki a sanye ta fita. Bai ma bari tagama fita ba, ya rufe kofar, sai tayi saurin masawa.
Dadin data ji shine, basu kai kauyu kan hanyan school dinsu , a junction din gida dubu ya sauke ta. Data sha wuya kafin ta samu abun hawa. Tana kan tunani, sai ga wani mota agabanta. Tana son ta fara masifa kenan, sai ga Halima ta fito.
Husna yana gan ki a nan ne?
It's a long story wallahi.
Toh, yayan mune ya hango ki, sai yace kaman keh, muka ce a'a, amma muna zuwa kusa naga kece. Zo ki shiga mu tafi ko?
Tace toh.
Wai mi kika mai ya sauke ki a wajan.
It's a long story wallahi. Sai ranan da bamu da lectures dayawa zan fada muku. Yanzu dai ku tashi mujai muyi sallah.
Ranan basu gama lectures ba sai 6. Gashi da kyar Mubarak yazo daukanta.
Hmm Aisha nace ba, yayan ku zai zo daukan Ku?
Aisha tace a maybe, ya aka yi.
Dan Allah zan biku. Da kyar in yaya zai zo dauka na.
Toh shikenan. Bari na kira shi inji.
Keh Husna, ba motar yaya Mubarak ba kenan? Halima ta tambaya
A shine.
Toh at the end mu zamu biki kenan. Aisha ta fadi
Hahhh, sukayi dariya.
Yana isowa under tree din da take tsayawa, sai sukayi surin tashi suka shiga motan.
Kaman kullum, su Aisha suka gai shai shi ya amsa. Sai motan tayi shuru kaman ba mutani a ciki.
Sun isa angwan su Aisha waton old GRA ta wajan govt house, sai ya sauke su. Sukuma suka ci gaba da tafiya.
Wai keh baki da respect ne?
Minayi maka Ku ma?
Ina tambayan ki question, kina maida min da question. Kin rika sosai. So zaki shiga motan mutum, amma bazakiyi sallama ba. Yaushe kika fara halin nan? Husna dai taki tanka mai, tayi shuru kaman bada ita yake ba.
Zaki fita min a mota fa.
Toh sai mi ina fita. Daka sauke ni da safe mutuwa nayi, sai yanzu da aka kusa gida?
Hmmmmmm, wuyan ki ya kai yanka wallahi. Kuma In Sha Allahu zan dai na kai ki ko na dauko ki daga school.
Husna tayi murmushi. A zuciyar ta tace mission complete. A dadi na yaya.
Kut! Toh nafasa.
_Thanks for reading, please comment. It's your comments that motivates a writer._
_Love_ 💖
_Zeexee_ 🌹💜💖💞
Advertisement
- In Serial12 Chapters
Copper Claws
Nora, the only survivor of the massacre of her town, My Little Wanderer, has moved on, lives her ordinary life, perfectly unaware of her twin sister’s ghost that is haunting her. Kara is a restless spirit. Trapped in her bitterness, anger, and jealousy, she watches her sister, following her every step. The only person in the world, who can see Kara, is her nephew, Jaro, who comes up with a plan to help her move on. But in order to do that they have to travel into the very heart of the treacherous Steppe, a place that is known for magic, both foul and not and inhabited by bandits, hunters, and strange, dangerous creatures.
8 73 - In Serial6 Chapters
Messiah: Soldier of the Orient
Tara's father saved their people in the face of Armageddon. But as with any other blessing, his existence was not destined to last forever. Before he was reclaimed by the heavens, he uttered one last wish - one that only Tara could fulfill. Now Tara finds herself on a distant world far more primitive than her own. She meets a soldier who resembles her father in more ways than just appearance. What answers does he hold that will guide her to her ultimate goal?
8 167 - In Serial103 Chapters
Meanest Mob
How much do you know about transmigration? Are our awareness of such a word, what allows us an understanding of it, or is it just our own delusion that allows us comprehension of what it truly is? It is something that I, the author himself want answers to... Alfir, my alter ego and persona, the very penname I wield shall be the protagonist of our own little story~ a story within a story. Let's watch him struggle against his fate as he plunges himself into a world that he himself wrote. We shall immerse ourselves in his manic perspective. From the third person, we shall observe what he shall become. Until he realizes the reality of I, of me, of a first perspective. When he does, will he break? Or will it be rebirth? I don't know... What I do know, is that he'll just get meaner the longer he remains ignorant of the truth.
8 212 - In Serial29 Chapters
Knight-Merchant: Reincarnated into a Fantasy World. (LitRPG)
Reincarnated into a fantasy world, Jeremiah, an old soldier turned successful engineer of a futuristic universe, must become something he never was and live another life in the strange world of Arden. LitRPG. Full Blurb: Dying while trying to save a young girl's life during a store robbery, Jeremiah, a middle-aged former soldier who fought hard to find peace and happiness in the wake of the aftermath of a bloody and universal-scale war, finds himself the victim of a suspect paperwork mix up in the afterlife. Told that he won't be able to be reunited with his wife and daughters even after death, at least until the issue is resolved, he is given the chance to enter the litRPG world of Arden to pass his time. Having found solace in the full-dive reality games of the future, Jeremiah reluctantly agrees, but he soon finds that this world is no game. Born with a low Luck stat, our hero is thrust into the middle of the reality spanning machinations of an outer god-like entity known only as The Corruptor. As the bleak truth of the new and harsh world sets in, he will have to fight for every inch of ground he's given, but if there's one thing an old soldier knows how to do... it's to close with and destroy the enemy. Determined to find the same peace he once did in his birth universe, Jeremiah and his family, both newly given as he's born into Arden and freely chosen as he fights his way through it, will struggle against dragons, demons, and Fate herself--along with much worse entities--to claim a lasting happiness of their own.
8 245 - In Serial12 Chapters
The Famed Expert
A family famed for producing some of the finest Warriors and Magus in the continent created an Abomination.Josh, shunned by his family his entire life because of his weak prowess to both Warrior and Magic.Until one day he suddenly gained unimaginable power.
8 158 - In Serial80 Chapters
Indian Queen Of Roman Crown (completed)
(Winner of mysterious awards) Looking for a strong female character? Check. Eyeing for love ,conspiracy and action?Check. Want to see two great cultures of history ? Check. Want to know about story of an Indian princess and great prince of Florence who was a widower? If it's a yes , then peep inside to see what secrets it beholds. Here , blood is not thicker than water. People will even go to hell if it's about the crown and power. Craving of being a ruler surpasses every height. Conspiracy, betrayal and what not just to win Rome. Amidst of it, beautiful relations would also blossom. Dive deep into the story to find what it has to offer.⇥cTzc9bjL⇤
8 120

