《RAYUWAR HUSNA (hausa novel)》part 21 &22
Advertisement
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*RAYUWAR HUSNA*
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*TAMBARI WRTER'S ASSOCIATION*
*_🔱((Home of Expert and Talented writers, da tambarinmu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'umah))_*
*T.W.A*
*WRITTEN BY ZAYNAB*_(zeexee)_
🅿️:2️⃣1️⃣-2️⃣2️⃣
This page is dedicated to the real
fans of *RAYUWAR* *HUSNA*. When I mean real fans, ina maganan masu yin comment. Ina yin ku sosai, Allah yabar mun ku. I love you all loodie loodie.🌹💞💋
_Bismillah_
_Kut! Toh nafasa_
Me kafasa, son Farida ko me?
Buu! Wallahi yanzu kam kin gama raina ni irin totally din nan.
Yaya tin da safai kake ta complaining wai na raina ka, nifa ban ga abun raini a nan ba. Kuma ai naga baka son kana magana ba'a amsa maka.
Gaskiya yau Mubarak ya kullu da Husna sosai. Shi yaga kaman da gangan takai yin duk abun da take. She is just doing it just to annoy him. Sai nayi dealing da ita wallahi, sai tasan ta tabo ni.
Kawai sai ya maida speed din shi zuwa 20.
Kai yaya miye haka kuma, kasan time kuwa. Tun 8 something nake school, sai 6 aka tashai mu, wallahi ina jin yunwa sosai. Please ka kara speed please.
Ni kuma akai cewa please yanzu? Nida kika maida slippers dinki, kawai mallama just keep your please to yourself, dan sai lokacin da Allah yayi zamu isa gida.
Dan Allah yaya kayi hakuri, wallahi yunwa nake ji sosai, kuma fa ka san inada ulcer fa, so please ka taimake ni please. Kuma In Sha Allahu, bazan kara raina ka ba.
Kaji dadin baki. Dan dai kina da ulcer ne, amma ai still in yatashi zan yi treating din ki. Ai you are lucky ma, mijin da zaki aura medical doctor ne, kash! Ai kin chaba yarinya.
Ita dai Husna shuru tayi. Dan yanzu ita ke ne man abu awurin shi.
Advertisement
Ooh, bazakiyi magana ba kenan ko?
Kayi hakuri yaya. Yanzu battery dinna yayi low sosai.
Hahhhhh, Mubarak yayi wani irin dariya. Toh shikenan amarya a dakin yayan ta doctor.
Da yaga ko dariya batayi, sai yakara speed dinsa. Kafin kace me, har sun isa gida. Suna shiga compound, Husna bata bari ya yi parking ba, tafara kokarin bude kofar.
Calm down madam, ki bari nayi parking mana.
Toh. Ta amsa.
Ai kuwa yana parking ta bude motar. Sai sauri take, gashi an fara kiran sallah.
Tana shiga tayi sallam, taji shuru, ta karayi taji shuru.
Toh ina umma taje ne a darain nan, ko kuma barina duba kitchen ko dakin ta.
Tana duba kitchen saita ganta. Sannu da gida umma.
Aahh! Har andawo ne auta ?
Auta kuma, yaushe ta zama auta?
A umma.
Toh ya makaranta yau.
Alhamdulilah. Uhmmm umma har yanzu baa gama abinci ba ne?
A wallahi mama na, nayi lati ne yau, kina jin yunwa ne ?
A, sosai ma wallahi.
Aya sorry. Amma miyasa baki fada ma yayan ki ba?
A'a bana son in damai shi ne. Gashi kuma ma dare yayi.
Toh shikenan. Saura kawai ruwan ciki ya tsane ne.
Toh umma.
Lokaci ba wuya, harsu Husna sun gama exams. Sai kuma next semester in Allah yakaimu kuma.
Mama na wai bazaki iya hutu a nan ba ne?
Ba haka bane, wlhi I really miss home ne shiyasa.
Nan din ba gida bane?
A'a fa that's not what I mean, amma I miss ammi and Nana.
Toh shikenan, amma fa sai kinyi two weeks anan, sai kiyi two weeks ma a gida ko.
Toh umma.
Kinga sati biyu nan da zakiyi, sai ku sha soyayya da yayan ki ko.
Murmushi kawai tayi, dan umma tasa taji kunya sosai. Suna hiran su Mubarak ya shigo shi ma.
Umma bari in tambaye ki?
Advertisement
Ina jin ka.
Wai kin yaye ni ne
Kaman ya?
Toh naga yanzu kinfi son Husna ne, har wani auta kike kiranta, bancin nine autanki.
Kishi kenan, naga ai amaryar auta ce shi yasa.
Exactly amaryar auta ce ba autan ba. Ki cigaba da kiranta mama na da su baby kawai, amma banda auta.
Toh ai nima bana so sabida kananan yara kawai ake Kira da auta, so na bar maka sunan.
Wallahi umma kiyi warning din yarki, in bahaka ba.
Me tayi maka yanzu, ni fa bana son kana takura ma yarinya nan. Yanzu in kukayi aure haka zaka rinka mata?
Kai! Keh umma abu kadan kice aure. Auran da ma baayi fixing din date bako. A gani na ma kaman da kyar ayi shi.
Keep shut danAllah. Auran nan kaman anyi an gama ne in fada maku. Sabida next week In Sha Allahu zaaje ayi komai.
Komai kaman ya? Mubarak ya tambaya.
Komai kaman, akai goron tambaya, kuma ayi fixing a wajan, no westing of time.
Owk toh.
Allah sarki Husna baiwar Allah, tama kasa magana. War haka last year ana shirye shiryen auran ta da Faiz. Allah sarki rayuwa. Hanya zata iya soyayya da Yaya Mubarak kuwa?
Keh! Bakiji ana magana da ke ne? Mubarak ya tambaye ta
A zabure ta kalle shi tace, mikace ?
Kai, mama na wani irin tunani kike haka?
Tana da tunanin da ya wuce na Faiz ne. Wallahi umma tsoron auran Husna nake, karna dawo daga wajen aiki wata rana in ganta da hoton Faiz tana kuka. Dan wallahi banzan ji dadin haka ba, ya zaayi ace kin aure ni kuma kina ma wani gardi kuka.
Yaya Faiz ba gardi bane. I can take anything from you, amma bazan bari ka zagi Yaya Faiz ba.
Kina ji ko umma, kuma you are still sure kuna son muyi aure?
Hmmmm, nikam Husna, why don't you want to move on. Faiz fa past dinki ne, Mubarak kuma future dinki ne. DanAllah ki manta da past dinki kiyi facing din future dinki. Am giving you this advice as a mother not as a mother in law to be.
Wallahi umma ina kokarin in ga na manta da shi amma inaa. Tana magana tana kuka.
Umma taji tausayinta sosai. Sai ta rungumeta tana rarrashinta. Saita kalli Mubarak tace, ka bata time In Sha Allahu zata daina, maybe ma a sa auran kaman December haka, zai baku lokacin cire ko wayai a zuciyoyin ku. Koya kuka gani.
Duk yanda kukace ne umma. Mubarak ya amsa.
Ke fa?
I will be ready at any time In Sha Allahu.
Toh shikenan Allah ya kaimu December. Kun ga dadin auran dangi kenan fa. Har munyi deciding da kan mu. Amma matsalar daya ce.
Wace matsalar kenan. Husna ta tambaya.
Kawu Dabo. Kun san shine babban Family su Mubarak da na Ammin ki.
Toh miye matsalar sa. Mubarak ya tambaya.
_Thanks for reading, please comment, it's your comments that motivates a writer._
_Love_ 💖
_Zeexee_ 🌹💜💖💞
Advertisement
- In Serial231 Chapters
Breaker of Horizons
-- A System Apocalypse from the invader's perspective. A monster evo story with cultivation. --Nic has been Selected. Chosen to adventure out to a new world, and help the System break the natives into submission. To become an Invader of worlds fighting for the Integration of a planet called 'Earth.'Selected to leave his body behind and become a monster. Selected to live or die on his own wits, his own strengths.
8 967 - In Serial22 Chapters
The non-adventures of a Dungeon Core
Follow along on the journey of a newborn dungeon core as it tries to make sense of the world.
8 115 - In Serial17 Chapters
Inherit
Our protagonist finds himself placed in an unfamilar world; his highly magical studies are put to the test as he tries to integrate into a different, but still magical, universe. This story is not particularly heavy, and may, at times, feel somewhat whimsical. This is intended. If you're looking for a nice trip along with a man whose abilities don't entirely fit into his new home, be sure to give Inherit a try. [Participant in the Royal Road Writathon challenge!]
8 184 - In Serial51 Chapters
The Manifest
Years after a mysterious plane crash, a woman feared dead is spotted at an anti-war rally. A private investigator named Edgar Willis is hired onto the case, however, he must abandon his virtues after learning of the real destiny of the airplane.
8 263 - In Serial26 Chapters
Dead World Online
Reid Therwell has been training for half his life with rigorous physical and mental training. His entire life has been about one thing that he has been preparing for. Games, or rather, one game. It would be the first virtual reality game of its kind. He has known about it for far longer than most people because of his parent's involvement in the game's development.The game was Dead World Online. It would be the first virtual reality massive multiplayer online roleplaying game. Reid's goal was to be the strongest player in Dead World Online while enjoying the game to the fullest. However, the things he lacks might just hold him back.
8 153 - In Serial30 Chapters
Stay || Benny The Jet Rodriguez
"Please don't go. We all need you... I need you."Ella Moore was visiting her grandma over the summer. She becomes fast friends sandlot boys since they all shared a passion for playing baseball. Although she had a boyfriend back in Texas, she couldn't help but fall for the best player in California, Benny Rodriguez. At the end of the summer, she's forced to choose whether to stay or go back to her life in Texas.This is based in 2021 but without corona(some characters belong to the creator of the sandlot movies)Go read pt 2 after as well! It's called "Forever Yours"
8 196

