《RAYUWAR HUSNA (hausa novel)》part 28 &29
Advertisement
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*RAYUWAR HUSNA*
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*TAMBARI WRTER'S ASSOCIATION*
*_🔱((Home of Expert and Talented writers, da tambarinmu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'umah))_*
*TWA*
*WRITTEN BY ZAYNAB_* _(zeexee)__
🅿️:2️⃣8️⃣-2️⃣9️⃣
_Bismillah_
Su Husna sun koma school, amma bata fara zuwaba, dan karayen ta ta, a hannun dama yake, so zaman gida take.
Kaman kullum, tana kwance akan gaddon ta, sai ga kira ya shigo wayarta, tana dubawa, sai taga sunan Halima, sai ta daga. Sai sukayi sallam, Halima tace mata suna son suzo ne, indai tana gida.
Ina gida, ina zani.
Toh sai munzo, ahada mana kayan dadi fa?
In Sha Allahu, ku kwantar da ankalin ku.
Yauwa matar yayanta.kafin tabata amsa, Halima ta katsai kiran.
Tin randa sukazo, kwana biyu da fixing din date, tafada masu komai, suka fara zolayan ta da matar yayan ta.
Yanzu dai bari tatashi taje ta fadama Umma, sanan ta neman masu anything suci, dan bazata iya amfani da hannun ta ba sosai, dan haryanzu yana mata radadi.
Tana kan girki, sukace mata su na bakin gate. Sai tace su shigo. Tana jin sallama, ta fito daga kitchen da gudu, taje tayi hugging dinsu.
Sannun ku dazu.
Yauwa matar yayan ta.
Sai tahada rai. Banace muku ku daina kirana sunanna ba?
Baza mu daina ba. Aisha kenan ta amsa.
Aaah, matar yayanta bada kanki asare. Halima tafada
Saitayi wani irin smile.
Hahh, wannan irin smile din fa? Aisha ta tambaya.
Ai tana fada mana dawayo ne, cewan ta bada.
Ae ai nabada. Tinda zamuyi aure. Tana fada ta hada rai.
Duk sukayi dariya. Daganan sukaje dakin umma suka gaishe ta. Umma taji dadin ganin su sosai. Daga nan sukaje dakin Husna, saita kawo musu drinks da snacks.
Please kuyi hakuri, abinci yakusan dahuwa.
Kut haka zaki rinka wa yayan ki, inya ce kiyi griki, bazakiyi ba har sai ya dawo? Halima ta tambaya.
Keh bana son rainin hankali fa, yau shai kuka kirani din, ai da kuna son abincin dawuri, sai ku kira dawuri.
Adai je akawo mana.
Ya kuke son in kawo muku? Naga alaman bazaku ci abincin ba yau.
Haka suka ita argue, har sanda suka farajin kaurin abinci. Da gudu suka je kitchen.
Suna gama ci, suka fara hira. Sunata mata hiran school.
Suna cikin hira, wayar Aisha tayi ringing, saita daga.
Shikuma Mubarak ya dawo, da Mubarak ya shiga cikin gida, yaje ya gaida umma. Ita kuma bata fada sa kawayan Husna sun dazo ba. So yana gama gaidata, ya tashi yawuce dakin Husna straight. Yana son yayi sallama kenan, yaji muryan Aisha, tana I love you too.
Haba sai zuciyan Mubarak yafara bugawa, so Husna nada saurayi, bancin shi yana nan yana mutuwan sonta, ita tana chan tana soyayya dawani. Sai kawai ya bar wajen yana huci. So haryanzu Husna bata fara son shi ba?
Advertisement
Su Husna ko suna can sunata zolayan Aisha. Allah sarki Husna, batasan yayanta ya fassara ta ba.
Su Halima sun dade sosai, sai kaman 5 suka bar gidan. Suna tashi, suka je suka sallami Umma, daga nan Husna ta raka su, bata dawo ba harsanda suka samu keke.
Suna idar da sallan Isha, ita da umma na zaune a dinning, suna shirin cin abinci, ta tambayi umma inda yayan ta yake.
Baki ganshi bane?
Ae, naga yau morning kake, ya kamata ace yadawo.
Ai ko yadawo tun karfe biyu. Amma kuma tun lokacin daya dawo ya gaishe ni, ban kara sa shi a ido ba.
Toh! Ina yaje kenan.
Ko zaki duba dakin sa ne?
Owk toh. Tana isa bakin kofar, tayi sallama.
Yana ji, amma yaki amsa mata. Sanda yaji tayi sau uku sannan ya amsa, sai ya bude kofar.
Ya akayi. Ya tambaya ba yabo ba fallasa.
Hmmm, tindama naga banganka bane, shine umma tace nazo naduba ka adaki, kuma gashi lokacin cin abinci yayi.
Toh gashi kin ganni, shikenan ko, kuma zanzo inci abinci duk lokacin da na so.
Ae. Amma yaya miyasa kake amsa min haka ne?
Ya nake amsa maki haka?
Ae, naga ko dan wasan nan dakake min ne bakayi ba.
Wasa! Kije wajan wanda kike sonsa yamiki wasa.
Bangane ba?
Bazaki gane ba ai. Tinda bake ke jin yande nake ji ba.
Toh yanzu mena make.
Ai bazaki sani ba. Ni ina nan kullum ina mutuwan sonki, kullum ina adduan Allah ya nuna min ranan dazaki zama tawa, kullum ina adduan Allah ya cire miki son Faiz, kiga yanda nake sonki. Ai ko ban fada miki ba, yanda nake miki, ai yakamata kigane ai, do you know how I feel, amma keh kina can kina fada ma wani kina son shi.
Maganan shi ya matukan bata mamaki sosai. Yaushe ita ta fada ma wani tana son shi. Amma fa 2 umma tace yadawo ko, kuma su Aisha nan a lokacin. Kardai yaji lokacin da Aisha ke waya da saurayinta ne.
Okay yanzu baki da bakin magana ko?
Nifa yaya bana son haka. Yaushe nace mawani ina son shi?
Ai bazaki sani ba. Kullum ina nan ina ji da ciwon sonki, amma ke kina can kina son wani. Waini arayuwata, one sided love zan rinka yi ne?
Yaya karinka confirming kafin kayi magana please.
Oww inrinka confirming ko, wai ke yaushe wannan kwakwal wan nan naki zai baki cewa ina son, yaushe zuciyanki zata fada miki ina sonki. Hahh, amma ina zaki sani tunda kina son wani.Abinda nake so dake yanzu, shi ne, kifita min adaki.
Duk abubuwan da Mubarak ya fada, yasa jikinta yayi sanyi. Ita bata taba tunanin ya fara sonta ba, ita tayi zaton duk kulawan dayake bata sabida condition dinta ne, kuma ya faranta ma umma rai .Wallahi yaya bana son wani.
Advertisement
Ae nasani, naji, kibar min daki.
Wallahi yaya bani bace, Aisha ce fa take magana da saurayinta?
Wata Aishan kuma?
Aisha kawata.
Yana jin haka ji wani irin kunya ta kama shi. So duk fushin dayake yi abanza ne. Kai amma yabada kansa, yanzu tasan ya damu daita. Yanzu zata fara mai nonsense.
Gaskiya yaya am disappointed. Tana fadan haka, tabar dakin.
Ya kika dade haka.
Bakomai, hira kawai muke.
Toh shikenan. Shi bazai fito yaci abinci bane?
Bansani ba?
Toh kije ki kara kiran shi.
Umma ai zai zo, yasan lokacin da muke cin abinci ai. Kumama ba fada mai.
Sai umma ta kalaita, tace ko kunyi fadan ku na sabo ne?
Haba umma mun rinka fada kenan? Mubarak yafada
Aww ashai kana jin mu. Ai nayi zaton kunyi fada ne.
Me zai samu fada, ana zaune kalau?
Nasani?
Muci abinci please, wallahi yunwa nake ji.
Acici kawai.
Na kaika.
Ya isa haka, kowa yayi facing din abincin sa. Umma tafada.
Suna gama ci, kowannan su yakoma daki.
Yaushe yafara sona ne?
All this time fa banyi noticing ba. Ya akayi haka, nida nake saurin noticing, ya akayi nayi slow wannan lokacin.
Amma ba Farida yake so ba, so yaushe ya fara sonta.This is interesting. Allah yasa dai ba show yakeyi ba.
Haka rayuwa taci gaba. Amma duk lokacin da Mubarak ya tambayi Husna ko tana sonshi, saitayi shuru, shi kuma shurunta na kona masa rai amma ya yaiya, dole ahankali zai koya mata sonsa. Shi kam yanzu ya tsumu acikin soyayyar ta. Kawai shi he can't wait for her to be his, kuma Alhamdulilah yanzu saura three weeks, so he can't wait.
*GARIN SULEJA, SECOND GATE.*
Husna ta koma gida, an fara shirye shirye, amma bai kai na lokacin auranta da Faiz ba. Yanzu ne ma tunanin Faiz yake zuwa mata fresh a memoryn ta. Inta tuna da conversations dinsu, sai tayi kuka. Harta tuna da lokacin da yakirata, kuma Salifa na wajen, take ce mai ita ashirye take, masu shiri na can sunayi. Ashai zasu rabu da rabin ranta. Inta tuna da text messages dinsa, sai ta zubar da hawaye. Allah sarki *Noorul Qalbi* . Allah yajikanka da Rahma, ya kai haske kabarinka. Kuma ko wa zan aura, bazan taba mantawa da kai ba.
Yau biki saura kwana daya. Gidan su yacika sosai. Duka cousins dinta sun zo, harda su Halima da Aisha. Taji dadin ganin kowa sosai. Sun sha hira kafun kowa yafara barci. Da taga kowan nan su na barci, sai ta tashi daga kwance ta zauna. Yanzu fa ita ba auran ke damunta ba, karshima yazo ya tafi ya barta. Dan ita tsoro take sosai. Kawai saita fara kuka. In shima ya mutu ya barta fa, shikenan, bazata kara aure ba. Haka ta ita kuka, har barci barawo ya dauke ta.
Shiko Mubarak, bakinsa ya kasa rufuwa. Yana tajin dadi. Shikenan gobe fa taza tasa. Kawai yanzu matsalar sa shine yanda zai cire mata son Faiz a zuciya. Amman shi yayi alkawari, sai ya koya mata sonsa, da har zata manta da zancen Faiz. Ya nata tunanin yanda rayuwar auran su zata gudana, bai san lokacin da barci barawo ya dauke sa ba.
Jamaa sun taru sosai, gurun daurin aure. Masha Allah, an daura auran Mubarak Musa Yero, da Asmau Abdallahi kan sadaki *****.
Ana fadama Husna, tafara wani shafin kuka na daban. Allah sarki last year, haka aka daura auranta da rabin ranta. Kuka take na fitan hankali. Kowa dai yaganta, zaiyi zaton ko tana kuka ne irin na amare, amma ita kadai tasan abinda ke damunta. Kukan nata ma sai yakaru lokacin data ga iyayen Faiz da yayansa, da kuma kannan sa. Allah sarki rayuwa kenan. Su twins ma dasuka ganta, sanda sukayi hawaye. Suda suke jin dadin cewa ita ce matar yayan su, ashai matar wani ce. Kawai auranta dayayen su na passing of time ne. Gaskiya sunso Husna sosai, amma Allah baiyi zata zama daya daga cikin familyn su ba.
Sharp sharp aka akai amarya, tunda gari mai nisa zaa kaita. Amma kafin aka samu aka fita da ita taga gida, ansha danbe, tanata kuka tana rungumai da Ammi. Da kyar aka samu aka wuce da ita.Suma iyayen Faiz, fatan alheri suka mata, da kuma Allah yasa nan shine wajan zamanta.
Motoci na nan suna jiran su, so suna sauka a airport, basu wani bata lokaci ba suka wuce gidan Hajiya Zayanb. Nan zaa fara kai amarya, kafin akaita gidanta.
Ana gama komai, aka kaita gidanta, daman gidan bayi da nisa da gidan umma. So anan new GRA Bauchi yake . Gidan yayi kyau sosai ba karya. Gaskiya gidan abun azo agani ne.
Ita dai Husna duk abunda mutani keyi bai damai ta ba. Ita dai taga yau dinnan ya wuce, kuma yayanta na raye.
Da kowa yawatse, Mubarak ma yayi sallam da abokanan sa, ya shiga gida, da normal abubuwan da ake siya na first night din aure. Husna najin mostin sa, zuciyarta tafara bugawa. Shikenan shima ya kusan mutuwa. Tana jin ya murda kofar dakin, ta saki wani ihu, shikenan shima ya mutu.
_Thanks for reading, please comment. It's your comments that motivates a writer._
Love💖
_Zeexee_ 🌹💜💖💞
Advertisement
- In Serial32 Chapters
The Invincible Hero
A super hero’s life is simple. All you have to do is use your superpowers to protect Earth while maintaining a secret identity. The Invincible Hero is Earth’s most powerful superhero but he finally meets a challenge even he cannot defeat. Using bizarre technology such as the Samsara pods, Lorne, the Invincible Hero, climbs through the ranks of heroes and cultivators in a bid to acquire the power to protect those closest to him. The Invincible Hero battles to truly become invincible. However, new conflicts and enemies reveal he is still weak, but he persists stubbornly moving forward towards his destiny. This Novel can also be found on Webnovel.com
8 156 - In Serial24 Chapters
Ashen Ghost
Gravelroy, the last free city, giant metropolis. All ethnicities, cultures, and religions can be found there. Merchants, sailors, criminals, everyone is welcome inside its walls. Everyone but a king, the free citizens don't kneel. But some rulers on the continent would like for this to change... A country bumpkin coming to the Big City. Raised by the wilderness as much as the war. Turned criminal by necessity. A wounded and insane woman. A monster lurks in her prison. She struggles to regain her memories and dreams of escape. A tiny, insignificant meeting. It will send ripples through the world. Given time, ripples can become waves. With enough luck, once in a very long while, a wave will turn into a storm. Slaves, commoners, and soldiers. Bishops too, kings even. Perhaps the Emperor himself. Everyone will feel it. But for now, the stubborn little rock has yet to fall into the waters. He has quite a long way to go in fact. Let's give him a little nudge, shall we? With chance, something might happen. Life can be unpredictable. Especially when we consider the adventures of a crazy girl and a weird lad. Things might get dramatic as the prelude suggested, or they might decide to do as they want and go nuts. Maybe a bit of both. The girl will fight against her own mind, her prison, and her fate. Who imprisoned her and why? But maybe she has imagined everything. She is mad after all. To save someone dear, the boy fights hunger and city guards. Sometimes pigeons as well. Well, this city is cracked anyway. Cover art by Paul Lerouvillois.
8 190 - In Serial7 Chapters
After the Long Burn
After the longest exodus in human history, a terrible accident threatens to turn the salvation of humanity into its most desperate struggle for survival. From the ashes of calamity rises a new human story. A frustrated scientist dedicates her life to recreating the Earth in alien soil, while another is gunned down for his sin and sets off a chain of events culminating in a desperate escape across the void for an opportunity at redemption. Around a distant moon a deep space miner stumbles onto a secret, the key to which lies buried inside his own tortured mind. After the Long Burn is an anthology of short science fiction stories set in the distant Ionad System. Author's Note: I thought I might try something a little different with this story. Rather than one story, it is six stories of varying length, each taking a slightly different perspective to tell a larger story. Some are more actioney, others more cerebral but I hope there will be something for everyone. Stories over 7000 words, with the exception of the titular After the Long Burn, will be published in two parts. I anticipate an upload schedule of one part every other day.
8 199 - In Serial11 Chapters
Forbidden Passions
There are many forms of love that are taboo, forbidden, and even illegal. Yet even with deterrents in place, people cannot help but defy society and follow their hearts. To them, their love is hard to deny, even if rejected by everyone else.
8 188 - In Serial13 Chapters
Myths from Garsuna: The Rise of Zilliad
This story follows the mythos of Garsuna. Within Garsuna there are fourteen deities who created humans to help them battle against the Makers of Garsuna. The deities often copulated with their human creations and the result of one of these relationships is Zilliad, daughter to Haboo, deity of the winds. Zilliad makes a name for herself as a soldier in the War of the Makers and gains renown amongst the humans by following the deeds set out for her by Isaa, deity of the seas and King of the deities.
8 130 - In Serial5 Chapters
အရိပ်ကလေး(Myanmar fic)
🔞
8 122

