《RAYUWAR HUSNA (hausa novel)》part 30 &31
Advertisement
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*RAYUWAR HUSNA*
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*TAMBARI WRTER'S ASSOCIATION*
*_🔱((Home of Expert and Talented writers, da tambarinmu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'umah))_*
*T.W.A*
*WRITTEN BY ZAYNAB* _(zeexee)_
🅿️:3️⃣0️⃣-3️⃣1️⃣
_Bismillah_
This page is dedicated to *zeexee's* *Novel group.* Gaskiya jiya kun faranta min rai da comments dinku. Nagode sosai. ❤🥰💋
_Tana jin ya murda kofar dakin, ta saki wani ihu, shikenan shima ya mutu._
Tana ihun nan, shi kuma ya razana. Ta sauri ya saki abun dake hannu sa, ya je wajan ta. Amma sai yaga idanuwanta a rufe.
Ki bude idon ki please, miyasa ki ihu ne?
Tana jin haka, tafara bude idanuwanta ahankali. Sai ta kalle shi sosai, dan ta samu assurance din cewa shine.
Baki fada me miyasaki ihu ba?
Kawai saita fashe da kuka.
Duk hankalin Mubarak yabi yatashi.
Please ki fada min abunda ke damunki please. Wallahi kukan ki na tada min da hankali.
Cikin kuka, tace nayi zaton kaima zaka mutu ne ai.
Bangane zan mutu ba.
Ai haka shima ya mutu, daya murda kofar dikin, ya fadi ya mutu. Tana fada tana kuka.
Kai maganan ta ya tabashi sosai. Bai san lokacin da ya rungumeta ba. Ashai ta damu da shi haka. With this, shi yana da tabacin very soon zata fara sonshi.
Dayayi hugging dinta, sai yayi kaman ankara mata karfin kwiwan kukan ne. Ta dau tsawan 30mins tana kuka, kafin tayi shuru.
Kayi hakuri, kawai kukan yazo min ne. Bari na share maka riganka.
Mubarak yayi wani irin smile, okay sai yanzu kika san kin bata min kaya, toh sai kin siya sabo.
Ni gaskiya banda kudin sabo, sai dai na wanke maka, kuma na goge.
A'a, sai kin biya ni dole
Sai idonta ya kara cika da wasu hawayen. Wallahi bani da kudi.
Haba meye na kuka, wasa fa nake.
Sai ta share hawayen, ai nayi zaton da gaske kake.
Toh kiyi hakuri hayati bazan kara ba. Yanzu dai ki tashi kije kiyi alwala, ki zo muyi sallah. Sai tace toh. Tana fita daga bandakin, shima ya shiga yayi alwala.
Yana fitowa, ya taras ta shinfida musu sallaya.
Sai yaja su, sukayi sallah rakaa two. Suna hidarwa, ya rike kanta, yayi addua.
Hayati ki tashi kiyi sallah.
Hmmm, inzuwa. Kabani 5 mins kawai.
Tun dazu fa kike tacewa nabaki 5 mins, gashi har lokacin sallah saura 20mins. Ko kina son kiyi missing din rakaa taini fajr ne?
Tana jin haka, ta tashi da gudu. Dan aryuwa, bata son tayi missing din nafil dinnan. Sai ta tashi, shiga toilet tayi brush, sannan tayi alwala. Tana gamawa tafito. Tayi rakaa taini fajr, sanan suka fara jin kiran sallah.
Bari na je masallaci ko kanwar yayanta.
Toh, saika dawo.
Daya dawo, ya taras tana azkar. Sai shima ya dau qurani sa, yana karantawa. Karatu shin nashiga zuciya sosai, sai ta ajiye nata, tafara sauraron nasa, harta na wani lumshe ido.
Ashe yaya nada murya haka. Kai MashaAllah.
Yana gamawa yace sadakallahu azim, ta amsa ta Allahu akbar.
Yaya ashe haka kake da murya?
Hmmm, mikika gani.
Muryan ne yamun dadi sosai fa, amma bazan so wata taji muryan nan ba inba ni ba.
Ai kema kina da murya sosai. Kuma In Sha Allahu, muryan taki ne ke kadai.
Awwn nagode sosai yayan Husna.
Aha kanwar yayanta. Mukoma barci ko?
Tace toh.
Da misalin 8:30am, umma ta aiko driver da abinci. Ya kwakwasa yafi so biyar, baa amsa ba. Sai da yayi 30mins, sai yakira umma ya fada mata.
Mubarak wai wani irin barci kuke haka ne, da ake kwankwasa muku, amma baku amsa ba.
Advertisement
Wallahi umma barci muke. Kinsan akwai gajiya.
Toh ka tashi yanzu kaje ka bude kofa, na aiko driver da abinci.
Toh.
Yana zuwa, ya amsa abinci, ya ajiye akan dinning table.
Duk abunda akeyi, Husna batama sani ba, tana ta barci, ahankali akwance.
Shi ko yana shiga daki, ya shige toilet, yayi wanka ya fito, ha shirya cikin wasu jumper masu mugun kyau. Abunka da caramel skin colour guy. Sanda ya gama shiri, ya tashe ta.
Itama tayi wanka ta shirya cikin atamfa riga da skirt. Tayi kyau sosai itama. Ita ma colour fatanta caramel ne.
Kizo muje muci abinci.
Kai ka girka ne, wallahi nama manta ana girki.
Yazaki tuna, kina ta bacci, ina zaki tuna.
Kayi hakuri, hakan bazai kara faruwa ba In Sha Allahu.
Kai, ai people do forget. Moreover umma ta aika mana dashi. Kinsan sai kinyi sati daya bakiyi girki ba ai.
Awww hakane fa, amarci da dadi fa, ko dan girkin nan ba zakayi for one week, amma kuma kana fara wa, shikenan har abada kaike nan cikin kitchen .
Toh muje muci ko
Toh.
After you my lady. Yafada yana biye da ita abaya.
Da suka zauna a dinning, Husna tayi serving dinsu. Cikin wani flask, aka sa ruwan zafi, kuma ga kayan tea, sai ta hada masu tea. Cikin food flask din kuma, chips ne da soyayyan kwai, sai kuma ketchup din da ke cikin wasu sachet. So ta zuba musu chips da kwai, saita barbada ketchup din akai.
Around 10 suka gama komai. Gidan sai kamshi yake.
Suna hira a parlor, sai abokanan Mubarak suka kirashi wai suna bakin gate, sai yace su shigo.
Hayati, kije kisa hijabi, abokanai na zasu shigo.
Sai kuma na sa hijabi, ka bari insa atleast ko mayafi ne.
Da wannan shirin zaki yafa mayafi?
Mike cikin shirin nan.
In ke baki sani ba, ni nasani. So please kije kisa hijab, ko kisa gown din dayayi free a jikin ki, sannan zaki iya yafa mayafi.
Suna kan arguing, akayi ringing din bell.
Kiyi abunda nace miki please.
Rai a bace, taje tasa gown din material, sanan da dauki matching mayafi.
Man like Mubi, abokan sa hudu suka shigo, suna masa kirari. Kai aure nada kyau fa, jifa jiyajiya kayi aure, amma har kayi fresh.
Banson iskanci fa, tundama kullum cikin freshness nake, yasa female patients dina ke crushing ai.
Duk sukayi dariya. Toh zamu fada ma aunty mu.
Karku kuskura.
Yes Abba. Abokin sa Abubakar ya fada. Sai suka kara wani dariya.
Toh ita auntyn tamu fa.
Ku zauna, bari inaje in kirata ko.
Yana shiga dakin yaji tana waya. Sanda ya bari tagama, sai ya tambaye ta dawa take waya.
Su aunty Safina (autan su Ammi da Abban su Mubarak).
Ita dasu wa? Dasu mummyn jigawa(Kanwar Abban ta da Umma), su Salifa, da sauran su.
Owk toh, suna hanya ne ko kuma anjima zasu zo.
Wai anjima zasu zo.
Toh Allah yakawo su lafiya. Ni dai karsu zo mana da gayya.
Wannan kuma sai ka kira su kafada masu zo.
Mtchww, ba fault dinki bane. Kidai fito ki gaida Abokane na.Kuma ki chanza mayafin nan, yayi shale shale dayawa. Yana gama magana, ya fita.
Tinda ma mai hali baya canza halin sa. Da safenan, yana tayi kaman ko kuda ya tabeta, sai yasha mugun duka, amma har ya koma yanda ya saba.
Rai abace, tasamu wani galen shima matching colour tasa.
Assalamu Alaikum, tayi sallam.
Waalaikumus salam suka amsa, sai kuma kallo ya koma kanta.
Akai amarya kinyi kyau fa sosai. Dana sani, dana riga yayan ki. Alamin kenan ya fada( in baku manta ba, shine abokin Mubarak din dayace zaiyi lalata da ita).
Advertisement
Yana fadan haka ta harare shi, tayi tsaki yanda ita kadai zataji.
Suko abokan nan Mubarak, me zasuyi inba dariyya ba.
Sai taje ta dauko musu drinks da snacks tasa musu agaba.
Basu wani dade ba suka wuce. Mubarak ya raka su. Ba su fi 20mins da wucewa ba sai ga su aunty Safina. Tana ganin su ta rungume su daya bayan daya. Nayi missing dinku sosai.
Banda karya dai. Zulaihat ta fada.
Kefa kin zo kenan.
Kiyaleta, jealousy ke da munta. Amarya fa ansha kyau. Aunty safina ta fada.
Nagode.
Kai Mubarak bazaka gaishe mu bane?
Haba na isa naki gaida auta?
Aww auta kawai kasani ko?
A'a kuyi hakuri. Sannun ku da zuwa. Suka gaisa.
Gaskiya Husna taji dadin zuwan su sosai.
Basu suka bar gida ba, sai bayan Magrib.
Suna idar da isha, suka je dinning suka ci abinci.
Mubarak sai yayi noticing din Husna, ko dariya bata yi. Duk shi kadai yake surutun sa shika dai.
Ya akayi ne Hayati?
Bakomai. Ta fada tana bata fuska.
Haba Hayati, please kifada min, ai bazai dace ace muna fada ba a second day din auran mu fa.
Bakai ne ka hanani sa abinda nake so ba?
Haba Hayati, ai bai dace ace kin sa irin kayan nan agaban mutani ba, mutanin ma maza.
Toh zasu kalle ni ne?
Sosai ma. Duk dacewa kinsa kayan da bai matse ki ba, Alamin na maganan banza.
Aha, ina ma son ma ka mai warning wallahi.
Ina jinki.
Kayi warning din abokin ka. Karya kara min irin wasan nan, in ba haka ba, zanyi disgracing dinsa ko agaban waye.
Karki damu, In Sha Allahu zan mai magana. Ai nima banji dadin maganan sa, sai dai kinsan bazayi kyau ace na mai warning a gaban sauran ba.
Haka rayuwa taci gaba da gudana. Yanzu sunyi two weeks da aure, yau suke son suje gaida Umma. So yau Husna ta tashi ne da murna. Da sauri ta gama aikin gida, suka ci break fast. By 9 ta gama shiri. Yaya muje ko?
Haba da sasafen nan, kibari kaman 11 haka mana?
Tana jin haka, tafara hawaye. Yaya miya rage damuke yi gida, kabari wuje yanzu kawai. Inma bazaka shiga ba, kayi dropping din na please.
Indan akwai abunda Mubarak ya tsana yanzu, shine hawayen ta.
Toh ya isa, bari in shirya, sai ki sa hijabi kizo muje.
A'a ni gaskiya da mayafi zani.
A'a, karki bari mufara, please kiyi abunda nace kiyi.
Sai taci gaba da kuka.Ni bazani da hijabi ba.
Ya isa, kisa abunda kike so. Please ki daina kuka ko kanwar yayanta.
Okay. Sai ta tashi ta shiga toilet ta wake fuskan ta, sannan ta dan shafa powder da lip gloss, ta yafa mayafi. Muje ko ?
Owk. Wallahi baki san yanda nake sonki ba, dan dakin sani, bazaki rinka kukan nan da ke tada min da hankali ba.
Toh ai kaine baka son abunda nake so.
In sha Allahu zan canza kiji, amma kema ba koina zaki rinka zuwa da mayafi ba.
Ae na yarda. Amma kaman gidan su families din, zan rinka zuwa da mayafi.
Na yarda. Amma bazaki rinka sa kayan da zai dinga nuna shape din jikin ki ko?
Ae.
Toh Masha Allah, muje.
Tinda gidan bawani nisa gareshi da nasu ba, ba sufi 15 mins ba suka isa. Bata gama bari yayi parking ba, ta bude kofar motan da gudu ta fita shiga parlor, tayi sallama. Luckly Umma na main parlor, sai ta ruga da gudu ta rungumai ta.
Umma ta, nayi missing dinki sosai wallahi.
Aah oyoyo uwata. Umma tafada, sai takara rungume ta. Kai mamana kinyi kyau sosai, yayanki ya iya kiwo.
Bawani kiwon nan, sai kace wata akuya. Ni ke ba kai na kulawa. Tana fadan haka Mubarak ya shigo.
Yaushe kika fara karya?
Wani karya nayi yanzu.
Kai! Karka cima uwata mutunci agabana. Ka san ma tsayin ta kuwa?
Allah ya huci zuciyar hajiya mahaifiyar Mubarak, kuma surkuwan maman ta.
Fada ka kara, duk dadai ne.
Sai sukayi dariya.
Husna kije ki kawo muku refreshments ko.
Tace toh.
Sun dade sosai agidan umma, sai 5 suka bar gidan. Husna nata kuka wai ita bazata koma gida ba, sai dai su kwana. Da kyar umma ta shawo kanta, kafin ta yarda.
Wallahi ni yaya, in jinci shawarma ne.
Toh. Muje musiya yanzu, ko kuma mu bari bayan isha muje, daga nan sai muyi yawo.
Toh, duk wanda zai fi maka sauki.
Toh mubari bayan isha, zaifi. Kinga you don't need to cook. Kawai muyi yawon mu.
Shikenan.
Kaman yanda yayi alkawari, bayan isha, sukayi dressing suka fita. Saunata yawo. Amma duk inda suka je, bai bari tafito ba. Sai lokacin da suka je Havila. Ya shiga, bai fito da wuri ba. Har yafi 15mins, 20, bata ganshi ba, sai tace tafito ya binkica ko lafiya?
Tana fita daga motan, taci karo da wani.
Sorry please, ban lura kina zuwa bane. Bakomai tafada. Duk yabi yabata mata jiki da Ice cream. Sai yabata handkerchief, tagoge. Zata karba kenan, taji an fusgo ta, aka turata cikin mota. Bai tsaya a ko ina ba sai gida. Yaya yin horn dinsa ma, yanuna ransa abace yake. So da sauri gateman ya bude mai gate. Ai sauran yawon da basu yi ba kenan.
Yana parking, ya fusgo ta, yaita janta har cikin parlor. Ita kuma tana ko kuwan ya kyale ta, dan rikon da ya mata ahanku na mata zafi.
Yaya ka sake ni. Mena maka ne?
Bazan saken ba. Kina ma da bakin tambaya?
You are very shameless wallahi. Baki da kunya ko kadan. Da auran ki, kina bari wani gardi na taba ki. Baki da kunya kwata kwata. Ya dada kara murda mata hannu.
Dan Allah yaya ka sake ni, wallahi hannun na na zafi. Tafada tana hawaye.
Bazan saken ba, sai kin fada min alakar ki da wanan gardin.
Yaya ban gane alakata da shi ba?
Bazaki gane ba ai. Ni kullum burina inga na saki farin ciki, duk abunda kike so nakeyi. Kiso ni kin ki, still bance komai ba, don nayi zaton time kike so. Amma ke kina nan kina bari gardawa na tare ki. Bana iya komai yanzu inba abunda kika ce ba. Ina rasa kwan ciyan hakalina, indai naga naki a tashe amma ni oho, bai dameki ba, ke dai ki samu abunda kike so. Kullum ina kan sonki, kullum ina kara fadawa cikin kogin soyayyar ki. Amma ko ajikin ki. Mina miki ne arayuwar nan, da baki son kwanciyan hankalina.
Wallahi yaya ban sanshi ba. Tana magana tana kuka.
Toh miyasa yake taba miki hannu?
Ya zuba min icream ne fa a jiki, shine yake bani hanky na share.
Amma yanaga hanun shi ciken naki?
Yana mika min hankyn ne. Amma yaya, miyasa kake surin fushi ne haka. Kamar yanda na fada maka last time, please ka rinka tunani kafin kayi magana.
magan ganun sun sa jikin sa yayi sanyi, ya sake hannun ta.
Okay na yarda yana baki hanky ne. Amma miyasa baki sona?
Thanks for reading, please comment. It's your comnents that motivates a writer.
_Love_💖
_Zeexee_ 🌹💜💖💞
Advertisement
- In Serial31 Chapters
Hustling Through the Dark
Come read about a vlog by a gal named Dee; Poor cryonicist, just another nobody. Then one day she managed to die; Woke a bit later and learned how to fly.(Pilot, that is. Spaceships. Lunar landers.) Next thing you know she's bought a new bod.Upgraded it, paid for every last mod.Thought L5 was the place she oughta go;Bought herself a tug using all she could borrow.(Debt, that is. Loans, credit cards.) Well, now it's time to wave 'bye to Dee and her ship.They're about to head out on a heckuva trip,Heading out into the deepest dark black,Aiming for a motherlode before she gets back.(Vacuum cleaner, that's what they call 'er now.Nice fur. Y'all come back now, ya hear?) ... However much life has changed, some things stay the same - taxes, bureaucrats, reputation, education, hobbies... and, of course, friends. A month-long writing experiment, which hopefully didn't turn out completely terrible.
8 132 - In Serial11 Chapters
Soulblade
Magic is a dangerous tool, wielded by Soulblades. They are necessary for the survival of humanity, but when an uncontrolled Soulblade can potentially destroy entire cities by accident, it only makes sense that heavy regulations are put in place to prevent such accidents. Cassian is a revolutionary who has stumbled onto the truth of magic and is willing to use it for the freedom of his fellow Soulblades. Darian is a king who only wants his people to thrive under his rule. Kara is a Soulblade Guardian, burdened with the responsibility of exterminating any Soulblades who fall out of line.
8 84 - In Serial8 Chapters
BASKETBALL DREAM:After watching a basketball anime I started playing basketball
Have you ever watched a sport anime and thought "I will start doing this sport"?Because this is exactly how it went for Mike. After finishing watching a basketball anime he started playing basketball. And his goal? The NBA! Fully motivated he started chasing his new found dream but he soon realized that life isn't an anime. The chances to make it to the NBA are almost zero especially for a kid from Germany who isn't natural gifted. But is that going to stop him? Will reality break him or will he keep following his dream? Accompany Mike on his journey to find out.
8 62 - In Serial64 Chapters
Wayfarer's Guild (A LitRPG Story)
No good deed goes unpunished. Nova Davis learns this first hand when helping a crying girl leads to being transported to another world. Attacked by monsters, hunted by gods, and dealing with a secretive Summoner who is insistent she help him build a guild, Nova can't catch a break. And this is only the beginning of her issues. At least she has a cool System that gives her skills, right? Too bad its malfunctioning. While Nova struggles with a glitchy system and a class she's not sure how to use, she'll explore the wonders and magic of a fantasy world and the creatures within it. Come and follow Nova in Wayfarer's Guild, a LitRPG story that combines adventure and slice-of-life. Updates five days a week, Monday thru Friday around 11am EST.
8 132 - In Serial97 Chapters
Into the fire
The avengers have a lot going on. The world needs a lot of saving. And when the world calls, the avengers answer. Sometimes these missions go well, sometimes things happen outside of their control. And between trying to live a normal life, balancing relationships and trying not to die while out on missions.. well, it's not always so easy. And sometimes even the avengers need saving. But just because someone saves you once, doesn't mean they'll be there to catch you again. Not everyone is a hero. So is it someone they can trust? Or are they harboring secrets that could set their known world aflame? Fem avenger x fem o/c--------------AU avengers story. I don't own any of the marvel characters or anything that may pertain to the movie story lines. I do own the rest of the story. I know it's not much of a description.. but I am writing this one a little differently, so we'll see how it goes. If you're here, I appreciate the read and hope you enjoy! 🥇captain marvel First published : 4/5/22Last published : 8/30/22
8 213 - In Serial87 Chapters
Bakugou Katsuki x reader one shots
Requests are always opens. Message me the details.
8 103

