《RAYUWAR HUSNA (hausa novel)》part 34 & 35
Advertisement
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*RAYUWAR HUSNA*
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*TAMBARI WRTER'S ASSOCIATION*
*_🔱((Home of Expert and Talented writers, da tambarinmu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'umah))_*
*T.W.A*
*WRITTEN BY ZAYNAB* _(zeexee)_
🅿️:3️⃣4️⃣-3️⃣5️⃣
_Bismillah_
_Husna na fadan haka, yaji kaman an zuba mai ruwan sanyi tunda kai har kafa._
"Wow, this is amazing, Please ki mai mai ta abun da kika fada please."
" Ina sonka, ina sonka yaya na, I love you sooo much."
Ai Mubarak bai san lokacin daya rungume ta ba. Yaji dadin maganan ta sosai. He has been waiting for this day, gashi Allah yakawo ranan.
" I love you too my Hayati, I love you soo much my Hayati." Mubarak na fada, yana kara rungume ta.
"Hmm yaya, ka dan sake ni, kana shake ni."
"Aww sorry, am just happy ne." Sai ya rike mata hannu, ya zaunan da ita akan kujere, sai shima ya zauna yana facing dinta.
"Yaushe kika fara sona?"
Sai ta rufe fuska ta, alamun tana jin kunya.
"Common ki fada min mana." Ya fada kaman wani karamin yaro. Abun yaba Husna dariya sosai, sai tace " Yaya"
"Naam" ya amsa
"Nace ba, yanzu ya zakayi da budurwar ka."
Kawai sai Mubarak ya fashe da dariya. Yana ta dariya har yana fadi a kasa. Ita ko Husna abun ya ba ta haushi sosai.
Da Mubarak yaga yanayin fuskan ta, ya so rike dariyan sa amma ina, yakasa.
Sai kawai ta tashi a fusace zata bar parlorn, ya Mubarak ya rike hannun ta.
"Am sorry my treasure. Bazan kara ba."
"Toh ka amsa question din"
"Toh gaskiya dai, ba wata a ba yan ki."
"Toh wacece wanda kake waya da ita kullum."
Sai yakara fashe wa da dariya. Ita kuma ta bata rai.
"Am sorry my treasure. Okay budurwa ta is no one other than Laiq."
"Ban gane ba? Wani Laiq din, ko dai Laiqa."
" Laiq din dakika sani mana, Dr Laiq fa."
"Inalilahi wa inailaihi rajiun, kardai kai gay ne."
Advertisement
Sai ya fashe da wani dariya.
"Yaya ka fada min please."
"Ae ni gay ne." sai Husna ta fashe da kuka.
"Shikenan, my life is doomed, na shiga uku."
Shiko Mubarak inba dariya ba, ba abunda yake.
Ita ko Husna kuka take. Dan ta riga ta yarda Mubarak gay ne.
"Ya isa Noor, kema kinsan bana son ganin hawayen nan. So ki share hawayen ki, zan fada miki komai."
Da sauri ta share hawayen ta, sai ta gyra zama, ta kara facing din shi.
"Ni ba gay bana. Taimako kawai Laiq ya mun."
"Taimakon me kuma ya maka?"
" Ranan da nayi resuming, Laiq ya ga yanayi na, sai ya tambaye ni abun da ke damu na. Da'a naki na fada mai, amma da ya dame ni da tambaya, sai na fada mai condition din da mu ke. Sai yayi suggesting cewan duk lokacin da kike kusa da ni, in rinka mai flashing, zai kirani ni, sai muyi pretending ka man budurwa da saurayi. Kuma kar na sake nasa a speaker. Idean sa ya zauna min sosai, sai na ba shi hadin kai. Amma bamu fara plan din ba sai ran da kika yi rashin lafiyan nan."
"Wow, kun iya plan sosai, dan kusa nayi kishi sosai, kuma na kara realising din soyayya ta a kan ka. Ya kamata na mai godiya."
"Bakiyi fushi ba?"
Me zai sa nayi fushi, bayan taimako na yayi."
"Gaskiya ne, na saman ma kai na mata mai hakuri da juriya." Sai ya kara hugging dinta.
"Ina sonki har cikin zuciyata wallahi. Ba wata bayan ke."
" A dai rinka cewa In Sha Allahu."
"In Sha Allah, amma baki yarda dani bane?"
"Na isa?"
"Toh gashi kinyi magana kaman kaman baki yarda da ni ba.
"Na yarda da kai sosai, amma ka san yau da gobe sai Allah. Maybe yanzu baka da shaawan yi, amma kuma baka san qadar dinka ba."
"Haka ne my Mallama Hayati."
A ranan, tare sukayi komai. Duk aikin da ta yi a kitchen, da shi akayi. Shi yaja su sallah. Rayuwa ta fara fadi sosai.
Advertisement
Yana dawowa daga masjid, ya sameta zaune kan sallaya tana karutun Qurani.
"Allah ya karba Hafizan yayan ta." sanda ta kai aya, ta amsa ma sa da "yauwa yaya na".
"Toh ki cigaba, yau ni zan saurara."
" A'a kai de ka cigaba mana please." ta fada ta mai puppy face. Shi ko Mubarak, puppy face dinnan nata, na sa shi yayi week. Ko me ta ke so a lokacin, zai mata.
"Okay toh, mika min tawa na cigaba." Haka Mubarak ya cigaba, ita
kuma tana sauraran sa.
Suna gamawa, ta fara aikin gida, yana tai maka mata, hata breakfast ma tare sukayi.
Da suka gama cin abinci, sai suka kai plates kitchen, tare suka wanke. "Muje parlor ko."
Sai tace "toh." sunata hira kala kala, sai Husna ta fara magana.
"Gaskiya Habibi kana kula dani sosai wallahi, har ba na son rabuwa da kai. Yanzu ma fa rabin lectures, ina tuna nin ka ne."
"Wallahi nima bana samun natsuwa in bamu tare, tunanin ki kawai nake, bana iya concentrating a wajan aiki."
************************
Cikin sauri yaje dakinta, " Ki fito mana, time ya wuce fa."
"Ina zuwa, hijab kawai zansa."
"Toh"
Da sauri ta saka hijab dinta. Tana fita da sauri, taci karo da shi a bakin kofa. Duk a zaton ta, ya wuce waje yana jiranta.
"I thought kana waje kana jira na ne fa."
"A'a, in nan ina ta faman jiran ki fito.
"Ya hakuri nayi westing din time dinka."
"Bakomai, mu je ko?"
Da sauri yake driving, dan ya makara, gashi zai sauke ta a school.
Yana sauke ta ya wuce, yana gudu. Ita kuma ta kama hanyar hall din da za su yi lectures.
Da shike yanzu lectures dinsu, 1 suke gamawa, so tana idar da sallah, ita da kawayen ta, suka je jiran zuwan Mijin ta a inda suka saba. Gashi har 2 yayi bai zoba. Kuma ta gwada kiran warsa, bai shiga ba. "Lafiya kuwa?"
Ta fada hankalin ta duk a tashe. Sai ta kalli su Halima, sai tace "ku kira yayan ku, I don't think yaya na zai zo yau." suka amsa mata da "toh".
Luckily yayan su na kusa da school, so suna kiran sa yazo. Suna cikin tafiya, tace a sauke ta gun aikin Mijinta.
Suna isa wajan aiki mijinta, yayan su Aisha ya tsaya, saita sauka.
"Toh matar yayan ta, sai mun hadu gobe." Halima ta fada. "Ki gaida yayan ki." Wannan karon Aisha tayi magana. Ita ko tayi banza dasu, dan da'a zata amsa masu ne, zasu cigaba da zolayan ta ne. Gashi duk ta ji jikin ta ya mutu, ga zuciyar ta na cike da tsoro.
A hankali ta ke tafiya, harta iso office din sa. Tana bakin kofar, taji zuciyar ta sai bugawa ta ke. Kaman ta ko ma kuma ta ke ji, amma toh tinda ta riga tazo, why not ta shige. Jikin a sanye ta bude kofar mizata gani.
"Inalillahi wa inilaihi rajiun." ta furta jikin ya na rawa. Mizata gani haka. Sai ta kara goge idonta, taga maybe ba dai dai take gani ba.
Mubarak na jin muryarta, hankalin sa ya tashi. "Wanan kuma wace irin jarabawa ce a gare shi." Jikin sa na bari, ya tashi zai riko hannun ta, ta ki.
"Wallahi it's not what you think."
"Am not thinking, I just saw."
"Whatever it is, am sorry wallahi it's not it."
"Toh what is it? Ni duk zato na abun ya sa me ka yasa kaga na zo office dinka, amma gaskiya nayi regretting din zuwa." Ta fadi tana hawaye.
"Don't you trust me? Baki yarda dani bane?"
"Wani yarda kuma kake son in maka, bayan idanuwa na sun gane min komai." tafada tana hawaye.
_Thanks for reading, please comment. It's your comments that motivates a writer._
_Love_ 💖
_Zeexee_ 🌹💜💖💞
Advertisement
- In Serial7 Chapters
Cat Girl Was Not My First Choice
No truck-kun, no death, no clear transition: one moment I was standing in my apartment eating a microwave dinner over the sink and the next I was floating in an endless space filled with small pastel lights. On the one hand: WTF?! On the other hand: I doubt my student loans can follow me here... Ch. 1-10, Catastrophe! Or, Thorn’s Terrible, Horrible, No Good, Very Bad Day Ch. 11-20, Eye of the Tiger or, Cat Training for Fun and Profit Ch. 21-30, Cat Hard or, the Curious Incident of the Cat in the Status Screen [Cover image is from a Public Domain website.]
8 81 - In Serial24 Chapters
Fast Food in Another World
On his way back from a supermarket, Aili gets summoned to a medieval-like world. No cheat like ability, no overwhelming power, no big bad demon lord either. Instead, using his superior intelligence and 500 years of additional human evolution, Aili sets out to do the only thing he can - introducing the ignorant people of Jarenbourg to the greasy goodness that is the fast food of the 21st century.
8 95 - In Serial43 Chapters
Kobold Expansion
Anon, your adveradge internet raised zoomer was chilling in anime club one day when a bright light shone through the cieling. The next thing he knew he was deep underground in a body that wasn't his own! Was he the only one summoned? How quickly can he evolve into a universe sized threat? Will the human's accept him with his monstrous form? I'm not good at writing synopsises, just check it out. If you like it, you like it. If not ¯\_(ツ)_/¯
8 195 - In Serial11 Chapters
The Kingdom of Ilcor
Every child of Ilcor must go through four trials to be accepted into society. The first trial at the age of 7 is retrieving a dragon egg from the dragon's haven.Second trial at the age of 12 is to swim to the bottom of a lake and outsmart or outriddle a magic clam. Once consumed, its pearl will grant you unique powers and you become a mage. Third trial at the age of 16 is going to a steaming hot wasteland and made to fight beasts and each other with weapons you find on the field. Those who succeed become knights and skilled in the weapons they chose. At the age of 18 you must complete a quest within the job you wanted and if you manage to pass and complete this quest you become a commoner working in that field. However if you fail all trials you are exiled from the kingdom. These people are outcasts and often become pirate or thieves. Follow Jasper as he begins his new life as a mage. First uploaded to: https://www.honeyfeed.fm/novels/3377
8 156 - In Serial27 Chapters
SaUDaDe [completed]
Та ид шид байдаг гэдэгт итгэдэг үү?Бас чөтгөр, шулам, сахиусан тэнгэр, шидтэн зэрэг хүмүүст итгэдэг үү?Тэд бүр бидний дэргэд энгийн хүмүүс адил амьдардаг бол яах вэ?Хүн хэзээ ч харагдаж байгаа шигээ байдаггүй юм.......тэдний дотор нуугдах асар том нууцbxb биш болно.
8 222 - In Serial63 Chapters
I Don't Know Yet
hey there"I don't know yet" is a poetry book, I have kept my name anonymous because I wanna keep this as a secret from the people who know me. I might reveal it once I finish this book, which I'm not really sure about. My poetry is gonna connect you to me on a level we don't know yet. I write poetry as my hobby and I'm not that consistent, I believe my best work is when I have written it while having a meltdown.Here you'll get a lot about me, my meltdowns, blast from the past, current states, future, life, my, opinion and what matters to me.thank you.
8 115

