《ƘADDARAR RAYUWA》Ƙ page 33
Advertisement
**
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*HASKE WRITTERS ASSOCIATION*💡
Written by
zaynab bawa (z3iiyyb3rw3r)
#Follow me on "
Page 33
Zaune nabila take gaban mai martaba kanta yana ƙasa cikin ladabi take gaida mai martaba, amsawa mai martaba yayi cikin nuna kulawa yace nabila yaya kuke da mijin naki? A kunyace nabila ta amsa da lafiya Ƙalau, mai martaba yace toh ina dai jikin nasa bbu wata matsala? Girgiza kai nabila tayi tace babu matsalar komai, mai martaba yace toh ma sha Allah, ina bakida wata matsala? Babu komai nabila ta fad'i, to shikenan idan akwai matsala dai kar kiji komai ki sanar dani kinji, in sha Allahu nabila ta amsa mai martaba yace toh tashi kije wajan mijinki Allah yayi miki albarka, amin nabila ta amsa cikin ladabi tayi masa sallama ta koma, ɗakin yarima haaliifaa ta wuce kamar yanda ta barshi haka ta sameshi, yana bacci ƙarasawa tayi ta kai hannunta forehead ɗinsa jikinsa babu zafi temperature ɗinsa normal hakan yasa ta sauƙe ajiyar zuciya, tun jiya daya kwanta baccin dare har yanzu bai tashi ba tayi zaton ko baya jin daɗine amma data taɓa jikinsa taji babu ɗumi sai hankalinta ya kwanta, tsananin tausayin yarima da takeji ya haifar matada soyayyarsa acikin zuciyarta duk da kasancewar ko waje take baya yarda ya zauna a wajan ko abincine bazaici wanda tabashi ba sai umma tazo da kanta,
Lulluɓansa tayi tawuce zuwa palour ta zauna ta nutsa tunanin wannan rashin lafiya ta yarima, wani lokacin zakayi zaton yarima yanada hankalinsa sai dai kawai rashin magana ita wannan cutar tasa tana ɗaure mata kai sosai, samada shekaru nawa amma ciwo yaƙi warkewa kuma bawai ba'a magani ba mai martaba da kansa yake shigowa ya yi masa abunda zaiyi ya fita, wani abun kuma yabata yace tayi agidan kokuma yabata addu'oi ya ce tayi,
wasu tana iyawa wasu kuma bata iyawa saboda bawai tayi wani karatun addini mai zurfi bane, tadai san wasu abubuwan, tana zaune umma tashigo da sallama, miƙewa nabila tayi cikin fara'a tana faɗin sannu da zuwa umma, umma tace yawwa sannu nabila yaya mai jikin? Dasauƙi nabila tafaɗi Juyawa tayi ta shige dining area ta buɗe fridge takawo mata ruwa ta ijiye goran da cup, tsugunawa tayi agaban umna ta tsiyaya mata ruwan ta miƙa mata, karɓa umma tayi taɗansha kaɗan ta ajiye, ta dubi nabila tace yariman yana ciki ne? Nabila tace eh umma yana ciki har yanzu bai tashi daga bacci ba gaban umma yafaɗi tace bai tashi ba kuma? Nabila tace eh, miƙewa umna tayi tace muje na dubashi nabila na gaba umma tana baya suka shiga ɗakin umma ta ƙarasa kusa dashi takai hannunta a neck dinsa tataɓa babu dumi, cikin yana yin damuwa tace toh Allah yasa dai lafiya bari naje zuwa jimawa idan yatashi zan dawo,
Advertisement
Umma tatafi bayan 3hours tadawo amma bai tashiba haka ta zauna tayita jiran tashinsa bai tashiba sanda taga dare yana shirin yi tacewa nabila zata tafi idanda matsala da tasanr da ita ta awaya sannan ta sanarwa mai martaba sannan kuma kada tafita a ɗakin dayake ta zauna a ciki ko zai tashi bata wajan,
toh in sha Allahu zanyi nabila tafaɗi cikin ladabi,
Har dare yayi yarima bai tashi ba nabika tasaya ta zuba masa idanu tajira tashinsa harta gaji, ra6awa tayi gefensa ta kwanta nan da nan bacci ya ɗauketa saida dare ya tsala sosai ihun yarima ya tashi nabila bi takeyi tana rirriƙeshi amma kamar wacce take ingizashi ƙara ihu yakeyi yana mimmikewa wurgarda iya yayi gefe ta buga kanta hakan yasa cikin matsanancin tsoro tatashi tafice a ɗakin hijab ta ɗauka tayi hanyar fita,
Sallamar mai martaba taji cikin sauri yashigo palour ɗin, ganinsa yasa nabila ta matsa masa a hanya ɗakinda yakejin ƙawar nan yanufa yaɗauki tsawok lokaci akan yarima yanayi masa abubuwan da suka dace kafin yadawo dai-dai, aɗakin ya zauna har aka kira sallar asubahi nabila tana zaune a palour bacci yafara ɗaukanta taji murɗa ƙofar mai martaba tashi tayi ta zaune mai martaba yace abun ya lafa zaki iya shiga, toh Allah yasaka da alkhairi nabila tafad'a ta miƙe tayi ɗakin shikuma mai martaba yafice waje donyin sallah,
Atsorace nabila ta shiga ɗakin saboda ya bugata da yawa goshinta yanzu haka harya tashi, ganin yana bacci yasa ya wuce zuwa ɗakinta, sallah tayi sannan ta kwanta bacci saboda baccin da bata samu ba da dare,
10:00am umma tashigo dubashi saboda jiya ta kwana da tunanunsa dakyar ta runtsa,
Bata ga kowa a palour ba hakan tasa ta zauna tana jiran fitowarsu, rumace tashigo ta ƙarasa wajan umma tana faɗin umma ke ɗayace azaune ina anty nabilan take?
Inaga tana cikk umma tabata amsa, ciki ta ƙaras atatasheta sannan tafito tace umma tana ɗakinta ki ƙarasa ɗakin ya yarima mana, miƙewa umma tayi tace toh barina dubashi,
Akwance ta sameshi idonsa a buɗe da alamu ya dad'e da tashi a baccin,
Advertisement
Aranar umma anan ta wuni saboda taji abunda yafaru jiya gabaki ɗaya tacika da tausayinsa shiyasa ta wuni a wajansa."
----
Sawwama bayan tatashi da safe taga jikin mahaifanta duk yayi sanyi gabaki ɗayaa kamar wanda suke tattare da wata damuwa bata tambayesu saboda tasan da hurimintane da sun sanar da ita,
Hakan yasa taci gaba da dawainiyarta na ranar amma hankalinta yana kan abunda ya damu mahaifanta ya sanyasu tashin hankali haka,
Har taje ismaliya tadawo amma bata daina tunanin abunda yake damun iyayenta ba, har abun yaso ya dameta fiyeda su ɗinma,
Da dare sadam ya iso ya kirata a waya ya shaida mata tafito ta samu baba da mama suna zaune a baranda, tace zan fita waje yazo shi, baba yace toh dama kuwa inason magana dashi idan kin isa ki faɗa masa kafin ya tafi ya jirani zamuyi magana a ladabce sawwama ta amsa ta fita zuwa wajansa,
Bayan ta fita bada daɗewa ba ta shaida masa cewa baba yana son magana dashi, gaban sadam yafadi sosai saboda yasan zancen bazai wuce na turowarsa ba,
Bai daɗe ba yace zai tafi tayiwa baba magana,
Bayan baba ya fito sun gaisa baba yake shaida masa yayiwa mahaifansa magana su fito ayi magana baba bai ɓoye masa ba ya shaida masa maganarda sukayi da yayansa jiya, gaban sadam yafina kowani lokaci faduwa nan da nan yashiga damuwa sosai,
Bayan sun gama yayiwa baba sallama yatafi, yana isa yagaki daya ya kidime ya rasa yanda zaiyi cikin rashin mafita ya kira najeeb ya shaida masa, najeeb yace ka sanarwa su dady kawai sadam ai yanzu dai kakai ace anyi maka aure yanzu nima zancenda nake maka wani watan za'aje min tambaya, idan aka sama maka aiki sai kayi aurenka zaka iya rike matarka ai, gara ka sanarwa dady tun wuri saboda kaji yanda kukayi da mahaifinta, wallhy mahaifinta ma mutumin kirkine banda haka ba da tuni yabawa ɗan ɗan uwansa aurenta kai dai yanzu abunda nakeso dakai kazama jajirtacce duk wani abunda zaije yazo kayi hakuri ka jure shi neman aure ya gaji ƙalu bale kala-kala sai kayi hakuri kafin komai zaizo makada sauƙi, ka jure komai da zaka gani daga wajan yan uwanka zuwa wajan yan uwanta, sannan kuma ban baka shawarar fara samun mummy da zancen ba, kafara samun dady kuwa nasan shi zai amince kayi nusar dashi har ya amince kafinnan ka barshi shi da mummy shi sai yayiwa mummy magana da kansa,
Godiya sadam yayi masa sukayi sallama aransa yanzu yanaji koma menene zaije yazo zai jureshi akan sawwama, jira kawai sadam yakeyi gari ya waye domin gobe-gobe zai samu mahaifinsa basai wani lokaci ba, duk wani tsoro da fargaba datake ransa ya ciresu, jira kawai yakeyi gari ya waye yaji yaya zasu kaya da mahaifinsa."
Ina kuke masoyana masoyan rubutuna🥰 hajiyata kin karanta bibiyata akeyi? Nasan bazaki kasa karanta Y'ar fari fa? Dakuma wanda nake rubutawa yanzu Qaddarar rayuwa? To yaya kikaji salon🥰😍 ya qayatar koh? hajiyata wadannan aiba komai bane somon ta6ine cikin shirinda nayi na nishadatar daku hajiyoyina manyan mata Ku biyoni cikin littafina na YARIMA FAYAD🥰 wannan littafin salonsa daban yake akwaia zazza6ar qauna🥰😍 ciki dana tanada muku, 200kacal zaki sameshi, ga dadi ga sauqi🥰 Don neman qarin bayani,
tuntubeni ta wannan no 08161146563,
Kokuma ki biya kudinki ta wannan accnt 0003075326 zainab m bawa JAIZ BANK.
Ku antayo daga ciki😊😌
Hajiyata kada ki bari abaki labari."
✔️ote
Comment
Follow
Share plss
To be continued
Zaynab Alabura
Advertisement
- In Serial35 Chapters
Cennet's Cyborg
Jared Ugo, a child genius under the nickname ‘Ban’ is caught between his own haunting past and a bleak future. Whilst he dealt with the pain of guilt and suicidal thoughts over the years, a storm was quietly brewing. That is, until the person closest to him passed away in an accident. His mind plunges, but alas, this creates an opportunity for him to close the distance between him and his mother, a chance to seize the motherly love he’s yearned for the first time in his life. But that hope would be trampled over as he finally meets the ghost of a man forged from his own sin. He struggles to stay sane as the revenge-driven father seeks to mentally break him down. Jared fights the demon he created, David Cennet, and amidst the hardships, still tries to keep his sense of morals intact despite his growing inclination to disregard them. PS: I've yet to properly proofread this one (when do I ever?) but I figured I'd upload it and maybe get some feedback in the mean time as I'm more focused on other stories and excessive drinking. Enjoy!I've begun writing the sequel!Check out my edgelord novel!
8 305 - In Serial12 Chapters
Shades of the Moon
I'm rewriting this story! I have taken down Arc 2 and Arc 3 already to avoid spoiling my new novel. The only reason I'm keeping the first 10 chapters is nostalgia; the writing is awkward and the story is not plotted out properly, but it's here if anyone wants to compare it to the new one. If you'd like to read a more professionally written version of this story, I highly suggest checking out my Synergy. Synopsis version too-many-to-count: “I see,” Kiona said. “But . . . you’re changing once again, aren’t you?” The entity considered her question, lifting a clawed hand towards the night sky. They observed the back of their hand idly, watching the glowing orange veins pulse alongside their pitch-black exoskeleton. The wind picked up right then, and Kiona shivered—just as much from the cold as from the savage grin on the creature's face. “That’s right,” the entity said, clenching their hand slowly into a fist. They let out a quiet laugh, staring defiantly at the Moon as it rose from behind the clouds. “We are shades, yet not exactly. Not like the others. Here, in this world, we've become something more. We are the Shades of the Moon.” There was a heartbeat of silence, during which Kiona joined the entity in their skygazing. The light-green Moon loomed over the city, shining like the entity's eyes. It promised otherworldly knowledge and terrible secrets. It promised progress. It promised change. In that moment, Kiona couldn't have imagined anything more beautiful. “Shades of the Moon, huh?” she said, smiling a bit. It had a nice ring to it.
8 203 - In Serial6 Chapters
Weeds and Immortals
Two different characters. Two goals Both striding on one path in order to archieve their desire. How will the story of an Immortal and an reincarnated human in the form of weed play out in a wolrd where hate and despair, fear and desire rules over the hearths of humans? There will be at least three chapters a week for this. Any more chapters will depend on motivation and/or free time. This is an original novel by my person and it will contain a lot of philosophical ideas and thoughts I have and will get while writing this. Also be prepared for a lot of bad puns and humour as well completely messed up language. Also if anyone would want to proofread and fix my bad english please pn, I'm no native speaker so please have mercy at my tiny ego.
8 167 - In Serial8 Chapters
Lore - The Collapse of Starlight Tower
The collapse of Starlight Tower marked the beginning of a new era. Six years later, Maven Kingdom was massacred by the fearsome Vrie Empire, but the lone son of the murdered King Lysander and Queen Livia, Magnus, survive. Twenty years after the collapse of the tower, the land becomes ravaged by war. The young king of Greater Birchland seek westward expansion of his land, and the small kingdom of Disconnect Hills try to fend off the Vrie Empire. Magnus navigates the warring states, trying to live up to his vow to reinstate Maven Kingdom to its glory. To reach his goal, Magnus must betray, renounce friendships, stir up more wars to use to his advantage, and walk away from love that he know he cannot have. Meanwhile, another young man named Lisk self assumed to role of peacekeeper. Lisk relentlessly pursued his goal - to end all wars. However, at the end, he was limited to only one solution, to join the fight himself, and win. As Magnus and Lisk battled with each other, they also battled with their own consciences.
8 72 - In Serial9 Chapters
The Immortal's Reckoning
A familiar sounding story takes a sharp twist when a young man winds up in another world and realizes he isn't the Chosen One of this story. The Chosen One is his friend, who was kidnapped for her power by the insane evil Emperor, who is trying to mold her into his perfect enforcer. Follow this tale as the two friends, trapped on opposite sides of a conflict, desperately try and get home. This is the first book in the series. I won't be publishing all of it here since I have already published it in other places like Amazon, but I'll publish enough to get people interested. Check out my website at www.worldsoflara.com or support my Patreon at https://www.patreon.com/marisianking.
8 223 - In Serial12 Chapters
Dream World Online
The second VRMMORPG will be launched, Everyone is waiting for it. After asking his best friend to play it with him, Arlon Kain was rejected. What will happen to our pessimist high school boy Main Character?----------------------------------------------------------------It was my first time writing something like this. sorry if my english were bad.If there is something that need to be fixed please tell me. you could give the detail of grammar and spelling mistakes in first chapter, well other chapter is fine too.
8 181

