《ƘADDARAR RAYUWA》Ƙ page 36
Advertisement
**
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*HASKE WRITTERS ASSOCIATION*💡
Written by
zaynab bawa (z3iiyyb3rw3r)
#Follow me on "
Page 36
mummy bata amsa gaisuwarsa saima cewa datayi kayi saurin gama abunda yakawoka ka ficemin aɗaki narai-narai da idanu sadam yayi yace mummy dan Allah,
Harara ta watsa masa tace dan Allah meh? Me kakeso nayi maka? Abunda kake nema bazaka samuba sadam gara ka fice tun kafin ranka ya ɓaci,
Ƙarasawa kusada ita yayi yace mummy dan Allah kiyi hakuri ki saurareni kince kinaso nayi karatu mummy na cika miki burinki nayi karatu, harara mummy ta watsa masa tace a degree ɗinda ka tsayane kake tunanin kayi karatun? Me akayi akayi degree iyeh? Irinka dubu a duniyar nan, kwanatarda murya sadam yayi yace mummy koma me nayi za'a samu irina dubu kafin nayi dubuna sunyi, Ni sa'ar kace sadam? Mummy tatambay, Jayayya zakayi dani? Nace maka banaso amma ka nace ni kake faɗawa dubunka sunyi? rashin kunya zakayimin?, jijjiga kai sadam yayi tace shikenan mummy shikenan amma alokacin baya kika cemin nayi karatu duk wani buri danake dashi a rayuwar duniya zaki cikamin a lokacin na tambayeki nace miki kowani irin buri kin yi aƙawariin cikamin kikace eh? Mummy bakiyi specifying wani irin buri zaki cikamin ba, kedai kince ko wani iri zaki cikamin, kowani iri means averything, komai kenan mummy, alokacim na sanya kaina nayi karatu wanda ban taɓa yin irinsa ba saboda sanya rai danayi cewa ke mahaifiyatace har indai ni yaro zanyi ƙoƙarim cika alƙwari n acika miki burinki nayi karatu, na tabbata ke babba bazaki ƙ cikamin nawa burinba, mummy ni naji na hakura da zancen auren bazan ƙara tayarwaba amma mummy ko byaan nan da shekara nawa kada a tayarmin da zancen aure bazan yishi ba har abada zanyita karatu har Allah ya ɗauki rayuwata, sannan duk wani halin banza da za'azo ace inayi ko ku gani da idonku wannan ba lafina bane, na faɗa tun lokacin danake buƙatar a fiddani ba'a dubi uzurina ba, Miƙewa yayi ya juya zai fita yaga dady tsaye a ƙofar ya harɗe hannayensa da alamu yagama sauraren mai suke faɗi,
Advertisement
Raɓawa gefe sadam yayi zai fice dady ya dakatar dashi da kamo kafaɗarsa ɗagowa sadam yayi ya dubeshi da idanuwansa da suka canja colour sannan ya maida kansa ƙasa, dady yace naji maika faɗa sadam amma akwai gyara a maganarka shi Allah babu ruwansa da cewa ka nuna kanason aure anƙi yimaka yasanya ka faɗawa wani halin banza dole zai hukuntaka dai-dai da laifinka banaso naji ka ƙara zance makamancin wannan,
Hawayenda ya ɗigowa sadam dady ya sanya hannu ya share yace kayi hakuri sadam komai da ka ganshi cikin wannan duniya muƙaddarine Allah ya rubuta haka zai faru kuma dole saiya faru kaje kaci gaba da addu'a kaji kada ka sanya damuwa a ranka,
Nodding head sadam yayi yawuce yabar mahaifinsa a tsaye a wajan, da kallo dady yabi mummy batareda yace mata komaiba shima ya juya ya wuce ya barta a wajan,
Mummy kuwa tsayawa tayi duk ruwa ya cinyeta bata taɓa tunanim cewa sadam zai iya faɗa mata magana haka ba."
Sadam yana zuwa ɗakinsa ga zube ransa yana ƙuna duk da yasan cewa mummy tanada zafi amma bai ɗauka zafinta har zai kai haka ba, bai ɗauka cewa zata ɗauki abun har yayi worst haka ba,
Shi yanzu babban abunda yake damunsa shine sawwama wani irin hali zata shiga? Yanzu kallon mayaudari sawwama zata ringa yimasa kenan,
Ya ɓata mata tsawon lokaci kuma gashi abu yazo bazai aurrta ba, yaya baba zaiji aransa shida mama,
Runtse idanuwa yayi yanajin zafi acikin ransa wayarsa dake gefen katifarsa tafara ringing ko kallon phone ɗin baiyiba bare ya ɗauka har tayi ta katse, sanda aka kira sau uku amma bai daukaba damai kiran yagaji ya haƙura da kira,
Ranar sadam yayi kwanan baƙin ciki yanda yaga dare haka yaga rana yatashi duk fuskarsa ta kumbura bayan yayi wanka yafita gaida dady, dady kansa sanda ya tsorata ganin yanda fuskar sadan tadawo, sosai ya zaunar dashi yanayi masa nasiha, yana faɗim haba sadam yanzu kanazo kacemin bazaka iya ɗaukan ƙaddara ba kenan?
Advertisement
Bazaka iya jurewa kowani hali ba kenan? Inaso kasani duk wani abund akaga mutum ya samu a duniya Allah ya rubuta zai sameshi, idan kaga mutum bai samu abuba to dama wannan abun ba rabonsa bane, kamar yanda kasani matar mutum kabarinsa, har in dai Allah ya rubuta zata zama matarka to babu makawa ko bayan nan da shekara ɗarine zata zama, sadam idan ka tayarda hankalinka nikuma nan nawa ran zai ɓaci abunda nakeda niyyar yi naji bazan iya ba tunda ka nunamin kaiba namiji bane, yaƙe sadam yayi yace dady babu komai fa ban samu bacci sosai bane shiyasa,
Cikin tausayawa dady yace maza tashi kaje kayi breakfast daganan ka kwanta bacci baza'a tasheka ba sai azahar kaji koh? Gyada kai sadam yayi y amiƙe,
Ɗakin mummy ya nufa a hankali ya murɗa ƙofar ɗakin da sallama ya shiga mummy ta amsa gaidata yayi ta amsa bbau yabo babu fallasa yafita zuwa ɗakinsa batareda yayi takan breaks fast ɗinba,
Yana kwance yaji buɗe ƙofan ɗakinsa bai juyoba yaji muryar mummy tana faɗim sadam mai ya hanaka yin breakfast? Banajin yunwa ya bata amsa, jijjiga kai mummy tayi in a serous tone tafara magana tashi kaje kayi breakfast yanzu aka kirani result ɗinku ya fito tun jiya, ka ɗebi duk wani abunda zaka ɓuakata daga nan ka karɓi statement of result ɗinka, toh kawai ya amsa ta fita tabashi waje,
Yakai kusan 30minute sannan ya fita ya bar gidan batareda yayi kan breaksfast ɗinba,, school ya wuce yagama duk abunda zaiyi ya karɓo result ɗinsa yadawo, bai samu dady a gidaba hakan yasa ya ajiye result ɗin ya kwanta mummy kuwa batasan da dawowarsa ba,
Sai da dare dady yadawo sannan sadam ya fito ajiye musu result ɗin yayi kawai ya fita batareda yace komai ba,
Dadyne ya ɗauki result ɗin ya duba, hamdala yayi sanna ya miƙawa mummy, mummy murna kamar zatayi yyaya da first class sadam ya fita,
Nan da nan mummy taji ranta yayi fari, duk wani 6acin randa sadam ya ta6a sakata sai taji ya washe, kallon yanda takeyi dady kawai yayi ya girgiza kansa,
Duban hussaina yayi ƙanwar sadam yace ke tashi kije ki kiramin yayanki kice ina ɗaki ina jiransa,
Dady yana faɗin haka ya wuce zuwa ɗakinsa yabar mummy tanata buga waya tana faɗin result ɗin salim daga dukkan alamu bata san mai ma dady yakeyi ba."
* FITATTU BIYAR NA KUD'INE.*
*FEEDOHM - SILAR WAYE?*
*ZAINAB BAWA- YARIMA FAYAD.*
*ZEE YABOUR - DR MUHRIX.*
*HAJJA CE - ANNURIN ZUCIYA.*
*NANA DISO - GIMBIYA SUHAYMA.*
LITTAFI BIYAR AKAN___500,
IDAN HUDU KIKE SO___450,
IDAN KUMA UKU NE___400,
IDAN BIYU KIKE SO___350,
IDAN KUMA D'AYA KIKE SO 200.!
TURA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT D'IN.
3126584401 FIDDAUSI MUSA FIRST BANK TARE DA SHAIDAR BIYA A 08036953516
KO KUMA.
ACCOUNT NUMBER:- 0003075326 ZAINAB M BAWA
Jaiz bank SHAIDAR BIYA TA 08161146563.
*KO KATIN MTN TA WANNAN LAMBAR 07065283730 TARE DA SHAIDAR BIYA.*
*SANNAN MUYI ADDING D'INKI A FITATTU GROUP🌹...*
Ina kuke masoyana masoyan rubutuna🥰 hajiyata kin karanta bibiyata akeyi? Nasan bazaki kasa karanta Y'ar fari fa? Dakuma wanda nake rubutawa yanzu Qaddarar rayuwa? To yaya kikaji salon🥰😍 ya qayatar koh? hajiyata wadannan aiba komai bane somon ta6ine cikin shirinda nayi na nishadatar daku hajiyoyina manyan mata Ku biyoni cikin littafina na YARIMA FAYAD🥰 wannan littafin salonsa daban yake akwaia zazza6ar qauna🥰😍 ciki dana tanada muku, 200kacal zaki sameshi, ga dadi ga sauqi🥰 Don neman qarin bayani,
tuntubeni ta wannan no 08161146563,
Kokuma ki biya kudinki ta wannan accnt 0003075326 zainab m bawa JAIZ BANK.
Ku antayo daga ciki😊😌
Hajiyata kada ki bari abaki labari."
✔️ote
Comment
Follow
Share plss
To be continued
Zaynab Alabura
Advertisement
- In Serial14 Chapters
Noodle Knight
Excerpt:“Huh? What? Sorry, I was busy enjoying these wonderful noodles over here. Would you like a bowl? No, sorry. What were you saying?”“As I was saying, the heroes here shall be under your care so that they may get accustomed to our world and combat in preparation for The Great Serving time.”Still distracted by my noodles, I reply idly.“Yes your majesty…” Wait, did I just agree to babysit these guys?================================================================A/N: Nothing serious at all as I'm writing for fun. Perhaps you'll like my humor.Update 6/4/16 - Duel in progress with BeeBaBoop.Chapters written: 2 of 3*Disclaimer* Rated Teen for wordplay.
8 237 - In Serial46 Chapters
Strangers With Memories [DaraGon/NyongDal]
Jiyong suddenly disappeared from Dara's life one night. Five years later, he's now back... but he doesn't remember anything about Dara. What would happen to these two strangers with memories?
8 217 - In Serial10 Chapters
Exiled And Conqueror
I just remember my memories of my past life?!But it was too lateee, I was exiled by that heroine(bitch) along with her harem.Well fuck that.I'M FREEE!!!Watch my adventure with my name known in this vast land as 'The Conqueror'Super cool right?!
8 153 - In Serial9 Chapters
Amber Age
Cover & Illustrations by: Kokishi …the old world, neigh, the true Earth, returned with a proud roar across the ages… Club, a simple cavegirl, finds herself caught in a grudge match between ancient science and the dawn of new magic! Make your stand in the arena that coexists before birth and beyond ruin! -------- ~Like, Comment, and Subscribe along with this illustrated adventure~ Follow me on Instagram (@triple_s_on_ig_official) and Twitter (@triple_account) for any series updates, and other goodies! Support me on Ko-fi!!!! All Rights Reserved.
8 149 - In Serial29 Chapters
Troubled // Irondad
Peter's been through a lot in his life, so when something so horrible happens to his aunt, it messes with him and causes a chain of events.
8 213 - In Serial24 Chapters
Descent into Mayhem
After two hundred years of isolation, the colonists of Capicua, a fertile super-earth orbiting Gliese 667C, are suddenly faced with an unknown and hostile military force. Oblivious to the impending invasion, Toni Miura joins Capicua's decrepit armed forces in a bid to escape domestic troubles, aiming for the privilege of driving the Hammerhead, a bipedal mobile suit which is the epitome of his planet's ailing warrior spirit. With the arrival of the earthborn invaders, Toni's unqualified platoon, brimming with misfits and plagued by internal differences, is suddenly thrown into the midst of battle. Abandoned by their seniors in the course of their mission, Toni and the remnants of his unit become lost in a world which, owing to the nature of its orbit, suffers periodically from planet-wide hurricane conditions. So begins a race against time, where a handful of cadets will be forced to outmaneuver a pursuing enemy in the boondocks of a turbulent planet, all the while seeking to deliver an odd but important Bavarian prisoner-of-war to their headquarters.
8 130

