《ƘADDARAR RAYUWA》K page 45
Advertisement
**
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*HASKE WRITTERS ASSOCIATION*💡
Written by
zaynab bawa (z3iiyyb3rw3r)
#Follow me on "
Page 45
Cikin sauri nabila tadauki handbag dinta ta sanya hijab dinta har kasa hadeda nigab da safa tarufe duk wani sashi na jikinta dai-dai da kwayar idanuwanta a rufe suke suduf, yanda zuciyarta take bala'in azalzalarta da barin gidan bata tunanin zata iya kara koda 30minute ne acikin gidan, idan kuwa takara tana ganin zata iya mutuwa, har in dai bata bar gidanba gani take kamar mutuwa zatayi,
Cikin sauri tafice daga sashin mai martaba tacigaba da tafiya harta fice daga harabarsa gabaki daya, tafiya ta ringa yi batareda tasan yanda ta dosaba domin ba karamar masarauta bace girmanta na gaskene, kuma ko lokacin da aka kawota da daddare mahaifinta ya rakota, cikin shekarunda tayi sau biyu kacal tataba fita hakanma a motane hankalinta kuma bayakan yanda suke bi,
Da tambaya tasamu harta isa ga kofar mashigar masarautar amma kafin ta isa taci wuya sosai, dan ba karamin tafiya tayiba tana fita ta tare a dai-daita tayi masa kwatancen yanda zataje tashige,
Zuciyarta tana bugawa da karfi da karfi kamar wacce tayi saata,
Tafiyar 40minute na ta sadata da anguwarsu tabiya mai kake napep din tasauka tanufi karamar kofar dake jikin gate din gidan tayi knocking mai gadi yataso dasauri yabude kofan da muryarta yaganeta dan haka dasauri yabata hanya tashige ciki yana gaidata ta amsa sama-sama tayi ciki bata samu mahaifiyarta a palour ba dan haka tawuce zuwa dakinta nanma bata nan dayan sashin nata ta nufa ta sameta zaune tana kallo a tv gefenta kuma mai aikinta ce tana yanke mata faccen hannunta dasauri nabila ta karasa tafada jikin mahaifiyarta hadeda sake wani kuka mai radadi da cin rai, jikin mahaifiyar nabila nan da nan yafara rawa saurin sake hannun mai aikin tayi saboda yanda jikinta yake rawa kada ta yanketa,
Advertisement
Da hannu mahaifiyar nabila tayiwa mai ikin alamun tabasu waje bbu shiri tatashi tabar palour din, shafa bayanta takeyi a hankali domin itama ji takeyi idan har tace zata furta wani abun to kuka zai biyo baya,
A hankali kukan da nabila takeyi yafara tsagaitawa har yakaiga tayi shiru tadaina kukan sai ajiyar zuciya datake saukewa akai-akai, ta dade kwance jikin mahaifiyarta sannan tace nabila maza tashi ki shiga daki ko watsa ruwa ki kwanta zan je nayi magana akawo miki abinci, jiki babu kwari nabila tamike tashiga ciki da tunanuka kala-kala aranta dakyar ta iya watsa ruwa ta koma ta kwanta can saiga mahaifiyarta tashigo mai aiki biyeda ita abaya hannunta dauke da tray ajiyewa tayi tafita tabarsu daga ita sai mahaifiyarta,
Dakyar mamanta ta sanyata taci wani abinci daga nan tace ta kwanta ta huta koda wasa bata sake tatambayeta abunda yakawota ba,
Mahaifinta bai dawo gidanba sai daredomin yana shirye-shairyen tafiyane da sassafe zai bar kasar,
Bayan yahuta yayi wanka yaci abinci yazauna yana hutawa mahaifiyar nabila agefensa tana masa massage a hankali a wuyansa,
cikin tausasa harshe da yanda zai fahimceta tace dear nabila fa tazo tana dakina! Da mamaki yadubeta yace bangane nabila tazo ba mai tazo yi takai har iwar haka? Batareda kin maida taba, mahaifiyar nabila tace toh a gaskiya dai ni ban tambayeta ba domin lokacin datazo kuka kawai takeyi batacemin komaiba shine nace bari abari saika dawo, fada sosai yahauyi yana fadin wannan ai sakarcine tayaya yarinya da aurenta zatazo kuma kibarta har iwar haka, tashi kikiramin ita,
Mikewa mahaifiyar nabila tayi ta shaida mata kiranda mahaifinta keyi mata, jiki a sanyaye tatashi tanufi sashin mahaifinta, kanta akasa ta gaidashi ya amsa sannan yace ke nabila mai kikazoyi gida? Da izinin wa? Mai kuma yakawoki, kinsan bazan dauki wannan sakarcin bako dan haka sako hijbinki yanzu na maidake dakin mijinki,
Advertisement
Kuka nabila tasake mai karfi, mahaifiyarta tadubeta da dubi mijinta tace haba d yaya za'ayi ka yanke wannan hukunci haka batareda kaji dalilin zuwannataba? Cikin fada yace Banson ji tatashi yanzu zata koma dakinta kara nabila ta sanya tana fadin yayi mata rai wallhy idan takoma mutuwa zatayi bazata iya zama da wanda baida hankali ajikinsa baimasan yanda yakeba tana kuka mai tsuma rai tana fadin ita tagaji da rayuwar kumci idan ya maida ita mutuwa zatayi, kukan nabila duka sanda ya tsuma musu zuciya harda mahaifinta mahaifiyarta kuwa tace toh gaskiya dear sai dai ayi wacce za'ayi amma nikam bazan bari rayuwar yata ta salwanta dan farantawa dan wasuba kaduba yanda yarinyar nan tadawo tawani jeme da rame tadawo kashi da rai fisabilillhi tun farko yarinyar nan ba rasa manema tayiba amma haka rana daya ka dage ka jajirce ala dole saita auri wanda baida cikekken hankali wallhy bazai yiwu ina kallo a kashemin diyata da ranta ba bazai yiwu ba tafadi cikin bacin rai, tunda yake bai taba kallon bacin ran mahaifiyar nabila irin haka ba domin ko magana yafadi bata taba musa masa,
Gashi yanzu tana masa magana cikeda tsantsar gaskiyar abunda zata iya aikatawa bbu ko tsoro a tattare da ita,
Har indai kuwa ya nace dole sai nabila takoma ayau yasan cewa za'ai rikici domin mutum mai hakuri sam bai iya fada ba, kuma shima kansa nabilar tabashi tausayi,
Tausasa murya yayi yace toh nabila yanzu kin fita haka bakya tunanin kin tayar musu da hankali zasuyita nemanki? Kwalla na zirara akan kumatunta tace wallhy abba rabona da bacci nafi watanni idan dare yayi dagani harshi babu mai rintsawa dan Allah kamin rai, jijjiga kai yayi yace shikenan jeki kwanta zuwa gobe zansan abunyi, gara dai kam asan abunyi mahaifiyarta tafada,
Nabila tamike takoma daki."
Ranar yarima shi daya yakwana batareda kowa ba kuma bbu wanda yasan nabila batanan, sassafe kafin lokacin tafiyar mahaifinta ya biya wajan mai martaba yayi masa bayani mai martaba yace na fahimci halinda yarinyarnan take ciki danma ta kasance yarinya mai hankali da biyayya ga hakuri da juriya, abarta agida zuwa wani lokaci baza'a rasa mai kula dashiba kafin musan abunyi, mai martaba yace karya takura mata yabarta ta huta tukunna zai kira mahaifiyarsa yayi mata bayani."
Daga nan mahaifin nabila yawuce zuwa airport."
Kwanan nabila ukku agida amma sam mahaifiyarta batada niyyar dawo da ita shikuma yarima mahaifiyarsa da ruma ke kula dashi domin bazai yuwu yazauna shi kadai ba."
Kuyi manage da wannan zuwa jimawa idanda hali zan karo muku wani kamarsa idan kuma bbu hali zaku jini shiru."
Nagode da addu'arku gareni kuma Allah yasaka muku da mafificinnalkhairi."
Yarima fayad akan naira dari biyu kacal🥰
Ina kuke masoyana masoyan rubutuna🥰 hajiyata kin karanta bibiyata akeyi? Nasan bazaki kasa karanta Y'ar fari fa? Dakuma wanda nake rubutawa yanzu Qaddarar rayuwa? To yaya kikaji salon🥰😍 ya qayatar koh? hajiyata wadannan aiba komai bane somon ta6ine cikin shirinda nayi na nishadatar daku hajiyoyina manyan mata Ku biyoni cikin littafina na YARIMA FAYAD🥰 wannan littafin salonsa daban yake akwaia zazza6ar qauna🥰😍 ciki dana tanada muku, 200kacal zaki sameshi, ga dadi ga sauqi🥰 Don neman qarin bayani,
tuntubeni ta wannan no 08161146563,
Kokuma ki biya kudinki ta wannan accnt 0003075326 zainab m bawa JAIZ BANK.
Ku antayo daga ciki😊😌
Hajiyata kada ki bari abaki labari."
✔️ote
Comment
Follow
Share plss
To be continued
Zaynab Alabura
💞
Advertisement
- In Serial10 Chapters
Delve
Truth hides behind action. Delve. A word with many meanings. It may refer to an abyss, a dark place of no return or may also be a refuge, a haven of retreat from the harshness of the outside. None of those are right to me. For me, to delve is to seek the truth. Delving into that dark abyss and coming back with answers. To leave that safe refuge and suffer the pain of the outside just because it is real. This is the story of me delving deep into the truths of the universe. Suffering things that should not be suffered in search of things that should not be known. Once a common man, drowned in the same questions that have plagued humanity since the beginning of times, now I have found my answers. Now I have meaning. Delve, and you shall have yours as well. Jack is a regular citizen of modern society: he works on an office, uses public transport every day, receives a meager salary, and drowns his frustrations with entertainment and alcohol. Maybe, the only thing that sets him apart from many others, is his unique outlook on life. Despite feeling an unfillable void in his soul and suffering from deep depression, he still sees as his duty to be a functional, exemplary member of society. All in order to prove his life-goal point: no matter how good you are, life is still shit. This point-of-view, however, will be challenged by circumstances as a mysterious encounter with a weirdly dressed man takes him to a strange and dark cave. In this place, he will have to fight for his life against fantastical creatures from fiction, and more importantly, get face to face with his own nature. In doing so, he will uncover secrets about the cave that will change both him and all he ever thought to be true.
8 158 - In Serial6 Chapters
Pawns to the Flame
It was supposed to be just another day. Wake up, contribute to society, go home and try to keep yourself sane. It was without sign or warning, that the unlucky soul was torn away and forced into an unfamiliar body. Their past memories a blur, the future hidden, the present unfamiliar. Stranded in a harsh world that is no more hospitable than the last, it would take everything they have in power to survive. But first - how do these weird limbs work? Temporary Update Schedule: M-W-T-F. The tags and content warnings are placeholders in case my writing goes that direction. It's not a promise or guarantee of said content. This is my first time at writing a fiction and stupidity is my first language, so please be kind in your criticism. I hope you enjoy reading this story as much as I do writing it.
8 105 - In Serial55 Chapters
Deck of Cards
Echo, 18 year old man, with a horrible past is summoned to an another world with his class. The reason for their summoning is Simple: kill the demon lords. AN: it won't be the usual "MC is weak or/and has useless skill and later is betrayed by his classmates" kinda story.
8 213 - In Serial38 Chapters
Pure Heart {EJ x Reader}
My first ever Wattpad story! I have never done this before and I'm so excited about it! -Description: (Y/n) is depressed with her sad life, mother hates her while her father left when she was young. She gets bullied everyday without mercy, (Y/n) is tired of it and wants to die but she's too scared to do anything about it so she waits. She gets away from her mother for the weekend and decides to stay at a cabin she used to visit a long time ago, after hearing sounds at night she decides to investigate it. Soon after she saves a random guy that was being attacked by a demon, she is happy but soon the man attacks her that she saved. She doesn't resist though, she wanted this so she let's him but he hesitates. He's never hesitated before so...Why now?An adventure awaits you and Jack filled with Romance, Humor, Adventure, Drama, Horror, etc.-----!⚠️ Cringe¡{Cover edited by me, Art belongs to owner}[#14 in eyeless Jack in 2019](1st of the CP series)
8 553 - In Serial50 Chapters
Muslim & Pakistani Love stories
Love has no reasonsLove have no seasonWhen you love someone,all you wish to spend time with them, wishes to a day to become long.'' Kya hoga agar mere lab tere lab se lag gaye Naraz kyu ho rhi ho tum badla he le lo
8 230 - In Serial14 Chapters
Royal sonic ( sonic x reader)
Sonic x reader mediveal times
8 77

