《ƘADDARAR RAYUWA》K page 48
Advertisement
**
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*HASKE WRITTERS ASSOCIATION*💡
Written by
zaynab bawa (z3iiyyb3rw3r)
#Follow me on
"
Page 48
Zaman nabila a gidansu! mai makon ta samu kwanciyar hankali da nutsuwa kamar yanda take tunani saita samu akasin haka, domin kuwa sam zuciyarta takasa nutsuwa kullum tana cikin tunanin halin databar yarima ko cikekken bacci takasa yi,
Maimakon ta danyi kumari sai kara ramewa data keyi domin tunani dakuma tausayin yarima da kullum yake addabanta cikin zuciyarta,
Abaya tana ganin tana son dariya dayawa amma yanzu data rabu dashi na wani lokaci sannan tagane matukar kaunar tadake masa nabaya ba komai bane,
Duk da kasancewar ko kallon kirki bata samu wajan yarima koda tana waje shi baya zama a wajan amma hakan bai hanata sabawa dashiba kamar yanda hausawa sukace sabo tirken wawa, so sabo da kuma soyayya sun yiwa nabila dabaibayi,
Kwana biyu takara akai ko zata iya cire tunaninsa aranta amma hakan ya faskara maimakon ya ragu sai karuwa yakeyi,
Ita kanta ta tabbata zaman datakeyi a haka a gidansu cutar kanta da zuciyarta takeyi domin sam takasa samun nutsuwa, lokacin tana tareda yarima gani takeyi kamar rayuwarta tana cikin kurkuku, yanzu kuma data rabu dashi sai ta sanya zuciyarta da tunaninta cikin kurkuku,
Addu'a ta dage sosai dayi tasan idan zama da yarima ba alkhairi bane Allah zai canza mata da mafi alkhairi, cikin kwana biyu babu wani takamammen canji a abunda takeji, hakan yasa ta yankewa kanta da zuciyarta shawara dukda kuwa wani gurbi na jikinta da zuciyarta basason wannan hukunci data yanke,
Da yamma likis tasamu mahaifiyarta tana zaune palourn mahaifinsu ta sanya masu aiki su gyaggyara mata ko'ina saboda dawowar mahaifinsu nabila,
Nabila tashiga tazauna cikin nutsuwa, mahaifiyarta ta dubeta cikin tausayawa domin duk tabi ta canja tadawo gida maimakon tasamu sukuni amma sai dada ramewa takeyi,
Kasa nabila tayi dakanta takasa cewa komai domin maganar tayi mata nauyi a baki, mahaifiyarta ta zura mata idanuwa kawai batace komaiba,
Dakyar nabila ta iya bude baki tace mama inason komawa gidan mijinane, dasauri mahaifiyarta ta kalleta tace banganeba wani abun akai miki anan din? Girgiza kai nabila tayi tace babu abunda akayi min kawai dai inason komawane,
Advertisement
Jijjiga kai mahaifiyarta tayi tace babban lamari toh naga keda kanki kikazo kikace kin gaji da zama?
Nabila ta jijjiga kanta tace eh amma yanzu inason komawa saboda koda ina zaune anan dinma hankalina yaki kwanciya hankalina gabaki daya yanacan, ina kwana da tashi da tunanin halinda yake ciki kullum, dama nadawone koda zan samu sukuni amma bansamuba saima abunda yakaru na rashin samun nutsuwar zuciya gara nakoma din kawai ko babu komai nasan ibada nakeyi kuma zan samu lada,
Mahaifiyarta ta jijjiga kai tace ina tausaya mikj sosai saboda halinda kika shiga amma har in dai hakan ne zabin zuciyarki a yanzu bazan hanaki tafiya ba saboda bani nakawo kiba kamar yanda kikazo da kanki kika nemi komawa da kanki bazance komaiba sai Allah yakawo miki sauki cikin lamuranki yabaki ladan ibadan da kikeyi,
Amin thumma amin nabila ta amsa mahaifiyarta tace amma zaki dakata zuwa gobe kafinnan koda mahaifinki bai dawoba nida kaina zan sanya akaiki,
Gyada kai nabila tayi tace nagode mahaifiyarta tace babu komai, Allah ya kawo miki dauki yabashi lpy nabila ta amsa da amin,
Ta mike tatafi mahaifiyarta tabita da kallon tausayawa,
Washe gari mahaifinta bai dawoba dan haka ta sanya aka kai nabila, nabila tasamu kanta da mummunan faduwar gaba a yayinsa takoma gidan, wajan mai martaba tafara isha tabashi hakuri mai martaba yace babu komai na fahimci halinda kike ciki kokadan banji wani abuba Allah yabawa mijinki lpy, kanta kasa ta amsa da amin,
Har umma ma tayi murna da dawowar nabila umma tadanyi mata nasiha hadeda godiya sannan suka maidata sashinta." Wannan kenan!
—————
Kwanan sawwama biyu gidan sadam amman ko sau daya bai taba yimata zancen uwargidansa ba koda kaita wajan uwargidan bai taba yiba balle su gaisa,
Tanason ta tambayeshi amma bataso yaga kamar tanason sany masa ido a rayuwar gidansa kokuma shige masa rayuwar gida,
Dalilin daya hanata tambaya kenan,
Yakan fita lokaci zuwa lokaci sannan taji dawowarsa,
Sai dai idan yafita baya dadewa yake dawowa,
Abida na zaune tacika tayi dam jin zuciyarta takeyi kamar tafashe sakamakon cin karo datayi da video din sadama na ranar da aka kai masa amarya a instagram, ita iya tsawon rayuwarta bata taba kallon angonda ya nuna zumudi akan amaryarsa ba haka kaman sadam, iya zamanta dashi bai taba nuna son wani abuba haka kamar yanda ya nuna akan amaryarsa ba,
Advertisement
Hawayen bakin ciki taji yana zirara akan kumatunta, fuuu tayi daki tadauko gyalenta tadawo tafice tadauki mota tafice a gidan gabaki daya,
Mummy takaiwa video din tagami ai mummy har tafi abida bakin cikin ganin video dinnan har wani huci take zuciyarta zafi take a zafafe tafara neman layin sadam amma mene? Layinsa a kashe diff,
Mummy tadubi abida tace wayarshi a kashe datsu yazo ya gaidani ya koma wallhy danaga video dinnan tun datsu dana ci masa uwa dan iskan yaro, oh yau ni naga ja'iba anya wannan yarinya ba asirceshi tayiba? Sadam nacikin hankalinsa kuwa yake wannan abun?
Anya bai fara tabuwa ba? Abida tace kema dai kya fadi mummy wallhy yanzu ni banma isheshi kalloba yana shigowa gidannan zaiyi wuff yafice ban sake sanyashi a idona,
Mummy tace ih yoh toh ba wannan kanwar ubannasa azabebbiya masifaffiya ta daure masa gindiba? Iyi ai dole yayi abunda ransa yakeso, ai naso akai miki yarinyarnan gidan da kike kici ubanta dakyau, amma ni zaizo ya sameni ina dai-dai dasu gabaki daya,
Abida tace ai mummy ni bansan me yasama aka fasa kawota gidana ba wallhy harda anyi jere aka fasa,
Mummy tace nima ina nasani basa kasani a cikin abunsu shida dadynsu da kanwar ubansa suke shirya komai, daba kin sanar dani ba'a kawota gidan canba aini bazan saniba,
Abida tace mummy dan Allah kiyi wani abu idan ba hakaba muna kallo yarinyarnan zata juyashi yanda ranta yakeso, mummy tace eh ai munanan dake zakiga mai zanyi, tunda nabawa sadam umarni yakibi akan yarinyarnan yasa naji duk na tsaneta duniya banga wanda na tsana fiyeda itaba, abida tayta zuga mummy, mummy tayita zurmawa🙄
Shikam sadam baisan wainar da ake tayawaba wayarshi tana kashe yana can yana shan soyayyarsa da sawwama,
Washe gari kuwa dayazo gaida mummy yasha bala'i kamar zata dakeshi tayita tsinewa sawwama shidai hakuri kawai yake bata,
Bayan tagama yace mata zaiyi tafiya kwana 2 an turashi wani aiki,
Mummy tadan sauka tace yawwa Allah yabada sa'a nace bada wannan yarinya zaka tafi ba? Jijjiga kai sadam yayi saurin yi yace eh mummy aikine ai bazai yiwu natafi da itaba,
Sai lokacin tadan sake ranta tace yawwa sai akula da akwai halima daka tafi da abida,
Sadam ya rusunar dakai yace mummy nima da zanzo hakan saboda ko zata tayani da wnai aiki amma kuma bazai yiwuba,
Mummy tace toh shikenan Allah ya taimaka sadam ya amsa da amin."
Mummy dataji bazai tafi da sawwama ba sai hankalinta yadan kwanta ko babu komai zasu rabu na kwanaki, zata bar mata yaro yadan sarara,
Nikuwa nace anya mummy ba kishi take da sawwama ba? Ba irin iyaye masu kishi da matan yayansu bane?
Sadam yana komawa gida yacewa sawwama tahada kayanta zasuyi tafiya, da mamaki take kallonsa dan batasanda zancen tafiya ba, amma batayi masa gardama ba ta hada kayanta kadan tasaka yazo da kansa yakara dayawa, yace zai fita kafin tadawo tagama shiryawa, zuwa yayi nanma ya shirga abida itama harda murnarta zai tafi at least dai zataji dadi bai tafida kowacce ba a cikinsu, aadam ya gargadi sawwama akan ko family dinta kada ta sanar dasu zancen tafiyarda zasuyi, suna gama shiryawa suka kama hanya sai YANKARI antafi honeymoon🥰."
Ina kuke masoyana masoyan rubutuna🥰 hajiyata kin karanta bibiyata akeyi? Nasan bazaki kasa karanta Y'ar fari fa? Dakuma wanda nake rubutawa yanzu Qaddarar rayuwa? To yaya kikaji salon🥰😍 ya qayatar koh? hajiyata wadannan aiba komai bane somon ta6ine cikin shirinda nayi na nishadatar daku hajiyoyina manyan mata Ku biyoni cikin littafina na YARIMA FAYAD🥰 wannan littafin salonsa daban yake akwaia zazza6ar qauna🥰😍 ciki dana tanada muku, 200kacal zaki sameshi, ga dadi ga sauqi🥰 Don neman qarin bayani,
tuntubeni ta wannan no 08161146563,
Kokuma ki biya kudinki ta wannan accnt 0003075326 zainab m bawa JAIZ BANK.
Ku antayo daga ciki😊😌
Hajiyata kada ki bari abaki labari."
✔️ote
Comment
Follow
Share plss
To be continued
Zaynab Alabura
💞
Advertisement
- In Serial26 Chapters
Eternal Chronicles: Vampire
In an age long past, when the the world was covered in ice and snow, there existed a tribe of hard willed people. In this tribe, there lived a young boy, Ulfvaldr. When a great calamity struck the tribe, sending them fleeing from their home, Ulfvaldr would find his life, his very existence, to have changed. He became the first vampire. Buried in a mound of snow for eons, Ulfvaldr would wake up in a world of green and vegetation, a world changed. His actions in the new age, would ultimately result in the trepidation of humanity, and the rise of the vampire race.Join Ulfvaldr in his journey, as the Chronicler tells the the story of the origin of vampirism, both their greatest moments, as well as their darkest age, right up to the contemporary day, through a series of books. Book 1 out now on Amazon and Smashwords for $2.99! The version uploaded here can be considered as a first draft, as I may want to publish the story, when its finished, and chapters may be taken down in the future.
8 192 - In Serial7 Chapters
How I Became A God
In the beginning, there was an all-powerful being with no name, no body, and no origin. It had no idea where it came from, but it was very lonely…. For those wondering if there is any cultivation concepts or harems, the answer is yes, but that will be introduced later on in the book.
8 220 - In Serial12 Chapters
Wrong Way Up
What would you do if meteorites that caused anti gravity starting striking your neighborhood like hail in winter. Well lets see what Novis can do with a little ingenuinity, maybe his boring life will finally have a bit of fun in it or will the military and other organisations catch up to his escapades first. The story of one mans journey from normality to working with a new resource like his forefathers centurys ago. Asking and trying to answer questions of where they came from? and why they hit towns like a pinpoint carpet bombing with a few rogues. WIll this be his final story or his rise from mediocraty. Im a new writer any problems, comment and hopefully through this story i can become a better writer. Hope you enjoy my story. It might not end like you are expecting because i like to suprise my self.
8 165 - In Serial172 Chapters
Conquest of Avalon
Revenge. The Kingdom of Avalon swept across the Empire of the Fox a generation past, conquering the heartlands and leaving the broken remnants to stew in the island duchy of Guerron. This isn't a story of Good versus Evil, of kindly kings doing their best to lift all subjects, or of unvarnished heroes doing battle against evil. Instead, this story is about power: who has it, who wants it, and what people will do to obtain it. It is about the violence inherent in the imperial project and how even the most well-intentioned rulers and conquerors are, still, engaging in systemic violence against those conquered and defeated. Our three point-of-view characters are a peasant turned fire wizard, an excitable duelist with more enthusiasm than sense, and a scheming mage-priestess bent on reclaiming her family's birthright and waging war on the foreign oppressors who rule her home... no matter the cost in blood or treasure.
8 178 - In Serial24 Chapters
Chosen (Lloyd X Reader)
Y/N was taken in by Sensei Wu at a young age ever since she was abandoned outside of the monastery. She trained in the secret art of Spinjistu and soon ventured off with Sensei Wu to seek the four elemental masters along with the four Golden Weapons. Then, she meets Lloyd. Her life would never be the same from there. Though their story is only the beginning, they all have a long way before any peace can be brought upon Ninjago.Ninjago does not belong to me nor does any of their characters. The only character I do own is y/n and everything else to Ninjago and Lego. The cover is also not mine.
8 188 - In Serial30 Chapters
She's Ours
Hey guys sooooo...it's been a while heheUmm well I've been getting into more of horror lately So I decided to make a book on some of the slashers Enjoy!!Description-What would happen if all the slashers fell in love with the same girl?Not only the girl herself but with their pears as well
8 144

