《ƘADDARAR RAYUWA》K page 53
Advertisement
**
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*HASKE WRITTERS ASSOCIATION*💡
Written by
zaynab bawa (z3iiyyb3rw3r)
#Follow me on
"
Muna saida kaya, material, laces, atampha, shadda, takalma kayan kitchen da sauransu akan farashi mai sauki siya daya ko sari,
Alarabee's hair cream is available pcs, cotton, half cotton, yana gyara gashi, cire dandruff, hana karyewar gashi, yana softening gashi, yana saka bakin gashi yana saka cika da tswon gashi🥰 masu bukatar kaya ko hair cream ku tuntubu wannan lambar 08161146563
Page 53
Sadam baije kiran dady ba sai da ya tabbatar ya zauna yagama tsara abunda zai fada idan yaje can, har rubutawa yayi a paper yanata mai-maitawa kamar karatu🤔 yanda idan yaje bazai manta koda kalma daya ba,
Saida ya tabbatar ya shirya kalamanda hankalinsu dady da mummy zai dauka sannna ya nufi gida,
Wata irin nutsuwa sadam ya tattaro yashiga gidansu da ita wacce kana ganinsa kaga salihin bawa,
Yasamu mummy tacika tayi fam kadan yarage ta fashe sai huci take jiransa kawai takeyi ga abida kusada ita tayi wani luff kamar mras lafiya,
A nutse sadam yashiga har cikin dakin mummy ya tsugunna har kasa ya gaidata yayi kamar baisan duk wani abunda yake faruwa ba,
Dakyar mummy ta amsa gaisuwarsa kansa yana kasa yace mummy dady yadawone? Yakirani datsu wai yana nemana, harara mummy ta watsa masa tace eh ai kayi abunda za'a nemeka ne ai dan kaniya, sadam yayi magana cikin wata innocent voice yace me yafaru mummy? Dan kwalo tayi masa tace haka kaji maras kunya au bakamasan abunda kayiba?
Sadam ya sunkuyarda kai mummy tace tashi muje wajan dadynku hana jiranka kema abida taso nan mutafi,
Cikin drama sadam ya zaro ido yace abida! Mai kuma yakawoki? Ban fada miki kidaina fita bada izinina ba?
Mummy tace eh ai dole kafadi haka ka jibgeta bakaso tazo tafada ba, sadam yace nikuma? Mummy tace A'a ni! Shiru sadam yayi yafice daga dakin zuwa shashin dady, durkufe abida da mummy sukazo duka sameshi gaban dady bayan sun shigo dady yafara magana da fadin sadam kabani makaki i am disappointed 😔 sadam harka sanya ahnnu ka doki mace? Eyeh sadam? Bakada hankaline? Kataba kallon ko zungiro nayiwa mummynku? Sadam macen auranka itace abin duka a wajanka, kaban mamaki banji dadiba sam da abunda ka aikata, Allah yagani sadam Allah ne shaida inabin bayanka a komai amma bazan goyi bayanka adukan yar mutane ba,
Advertisement
Mummy tace ai wallhy dabadan dadynku ya hananiba sadam yau da saina sharara maka mari abunda ban taba yimaka shiba iya tsawon zamana dakai da yau saina yimaka, saboda abunda kayi kaban mamaki kanuna banda girma akan idonka ka dubi abida ka daketa akan wata kaskantacciyar matarka?
Dady yace sadam baka kyautaba gaskiya a yanda ta nuna min kana nuna banbamci atsakaninsu kuma bata isa yin maganaba saika hauta da fada kamar zata daketa jiya kuwa saida ka dakeba,
Sadam baice komaiba saida ya tabbatar sun gama sannan yace Dady ka gafarceni amma ni bansan me kuke magana akai ba, ita abidar ce tace na duketa?
Mummy tayi salati ta sanarwa ubangiji tace kaji yaro karya kenann akaia maka?
Sadam ya girgiza kai cikin iya kwarrwa a drama yace ni banceba mummy saboda banida masaniya akan abunda tazo tafada muku, amma data fadi abunda tazo tafada danima anjirani anji abunda yafaru kafin ayankr hukunci,
Dady ya jijjiga kai yace hakane dama idan anji ta daya bangare ajira aji na daya bangaren saboda maslaha akeso baza'a taba fahimta ba idanba an tsaya anji tabakin kowaba amma dukda haka sadam bazan goyi bayanka a duka ba, wannan ba dabi'ar mijin kwarai bace koda kaine mai gaskiya zan hukuntaka a hakan dakayi, dan ba dalili bane dukan mace, sadam ya girgiza kai yace sam dady ni ban dakeba ba, sai dai idan sharri taso hadawa shine zatace na duketa, dady ai idan akazo akace maka zan iya dukan mata zaka karyata danni koda gigin wasa ban taba tunanin saka hannu jikin matata da duketaba, kuma itama abida ban duketaba, dady yace toh wannan abu da daure kai yake kuma tacemin baka dawowa sai karfe dayan dare idan kadawo asubahi kake ficewa menene amfanin hakan,
Inna lillahi sadam tafadi sannan yadubi abida da mamaki yace abida kifadi tsakaninki da Allah nine bana dawowa gida sai shadaya? Abida zatayi magana yayi saurin katseta yace dady duk rintsi bana wuce 10:00pm awaje kuma dalilin dayasa nake kaiwa haka saboda sawwama da batada lpy ne,
Advertisement
Kuma maganar fita asubahi kuma dady idan ta kwanta bacci yanda kasan kasa bata tashi har lokacin fita aikina sai dai na shirya kaina mostly awaje nakecin abinci ta dalilin haka har ulcer nakamu dashi nafada mata taki gyarawa shine kawai nake wucewa gidan sawwama naci abinci daganan na wuce dady kaga laipina a wannan lamarin?
Girgiza kai dady yayi yace A'a abida kuwa tasake baki kawai tanajin sharrinda sadam yakeyi mata,
Sadam yacigaba da fadin dady ko jiyan datake cewa na duketa ban duketaba nadawo tana fadamin bakaken maganganu duk wata maganar datazo bakinta ta tsaremin hanya ta hanani wucewa shine kawai na tureta na wuce hakanma bai isheta ba har kofar dakina tabi tana bubbugawa tana fadin maganganun da sukazo ranta ban kulataba saida nafito sallar asubahi nasameta kwance a kofar dakina tana jira nafito tayi bala'i nikuma dana fice yasa ban dawoba gudun rikici amma dady kaga hakan danayi mata bai isheta ba har saida tabiyo nan ta hadani da sharri,
Jijjiga kai kawai dady yakeyi mummy kuwa sai salati tana bin abida da harara mummy tace aikuwa idan hakane abida baki samu saraba wallhy gara ki canja hali tun wuri kuka abida tasaka ganin batada kalaman da zata wanke kanta ta rufza da ita, mummy tace kinsan kece maras gaskiya amma kika saka inata bala'i inata bala'i da wani wajene nan da kinsakani jin kunya,
Dady ya girgiza kai yace abida baki kyautaba idan kika yiwa mijinki kazafi ribar mai zakici?
Karki sake yin haka koda wasa ko banan ba, yanzu da wajan abbanki kika kai wannan zancen kinsan zai dauki zancen da zafi saboda bbu mahaifin da zaiji an duka masa ya yakyale, haka bbu kyau karki sake, abida tanason yin magana amma kuka ya hanata tanata fadin Allah dady,,, Allah dady,,, mummy tace rufamin baki ki tashi mutafi, tatashi taja hannunta suka fice, sadam zuciyarsa tayi sanyi amma abida tadan bashi tausayi,
Sai bayan yagama shirya drmarsa sannan hankalinsa yadawo kan sawwama a gaugauce yayiwa dady sallama yafita dady yace toh adaici gaba da hakuri kasan lamarin mata sai hakuri koda shekarunku daya da mace to sai kayi hakurin zama da ita saboda hankali bazaizo dayaba,
Sadam yace bbu komai dady,
Sadam yayiwa mummy sallama yatafi duk da dantane amma saida tadanji kunyarsa na zakewar datayi,
Mummy adaki fada take yiwa abida tana fadin ahakan abida kikeso mijinki yasoki ya kaunace ki? Ashe dama ke shashahsha ce? Bakisan yanda zaki tarairayi miki ba ki kula dashi? Sokuwa kai, tun wuri ki farka daga mafarkin da kikeyi kina jina? Koh wallhy abida kisan mai yake miki ciwo ki nemi hanya tun dare baiyi mikiba, daga masifa kuma sai mummy tadawo yimata nasiha, har abida taji zuciyarta tayi sanyi amma dai ranta cike yake fall da tunanin zancenda sadam ya shirya dama gaskiyar hausawa da sukace idan baka iya kama barawoba shi barawo zai kamaka,
Har dare abida takai agidan mummy sannan tatafi kafin tatafi sanda mumy tace mata kada tasake ji idan takoma karta sake dago da maganar."
————————————————
Nabila-Yarima
Ina kuke masoyana masoyan rubutuna🥰 hajiyata kin karanta bibiyata akeyi? Nasan bazaki kasa karanta Y'ar fari fa? Dakuma wanda nake rubutawa yanzu Qaddarar rayuwa? To yaya kikaji salon🥰😍 ya qayatar koh? hajiyata wadannan aiba komai bane somon ta6ine cikin shirinda nayi na nishadatar daku hajiyoyina manyan mata Ku biyoni cikin littafina na YARIMA FAYAD🥰 wannan littafin salonsa daban yake akwaia zazza6ar qauna🥰😍 ciki dana tanada muku, 200kacal zaki sameshi, ga dadi ga sauqi🥰 Don neman qarin bayani,
tuntubeni ta wannan no 08161146563,
Kokuma ki biya kudinki ta wannan accnt 0003075326 zainab m bawa JAIZ BANK.
Ku antayo daga ciki😊😌
Hajiyata kada ki bari abaki labari."
✔️ote
Comment
Follow
Share plss
To be continued
Zaynab Alabura
💞
Advertisement
- In Serial48 Chapters
The Divine Gemstones
Vol.1It's currently the year 3318 in Greenterra. After the great mystical war, humans had an agreement to stop making harmful chemicals for the environment. Kings and queens limited the outcome of Chlorofluorocarbons. Winters were back at their best, and summers weren’t as burning-hot anymore. Plants and trees were growing once again all over the world; the making of downtown urban cities and cars was banned; therefore, all the human-made chemical ozone depletion stopped. Consequently, allowing the planet to produce more magic; giving people and animals more magic-flow that they could use and inherit. Unfortunately, this massive increase of magic produced by the planet also awakened a slumbered entity that was sealed off millions and millions of years ago by archangels. It made a group named, 'Black Tombstone' whose objective is to kidnap people and drain them of their magic to recover the entity's power back to its prime. Many humans and other mystical creatures have been suffering by the uprising of this terrorist group. A smart guy named, 'Rukito' is caught up in all of this; he gets targeted by one of the members to die, since his parents are one of the wealthiest people in Greenterra, and one of the few that know how to work and develop magic. While this is all happening, a new member is adopted into his family, a mysterious girl named 'Kasai' that is distant and reserved is now living with him in this colossal mansion, making matters even worse. Vol.2He starts uniting a group of people to start the search for the divine gemstones, each one of them having a tragic but hopeful past. Cover made by me, here's a link for the high-resolution picture, (Was a bit lazy to fully clean up the drawing lol) (And by the way, it might just spoil juuuuust a little lol)
8 135 - In Serial39 Chapters
The Connections
In the beginning Humanity and energy lived as one. Humanity harvested pure matter from the environment to feed this energy and in return this energy gave the host an unique ability to help it survive, this symbiosis was called "The Connections". As humanity grew more prosperous and advanced in culture, so did the Connection's bond which could only be established through a moment of original creativity. Life on Toreoth was ideal, until the social hierarchy collapsed. This collapse was caused by humanity, which had expended nearly all of its original creativity. With this loss humanity lost the Connection as well. As the years pass, the connection get's established in fewer and fewer people, until one fateful day when the connection was severed entirely, but before that happened the connection was connection was established in one person named Zach Carter. Given orders by the very connection itself, Zach and his friends must find and replenish the three source crystals that give the connection it's power and save humanity before a deadly sickness wipes humanity from existence.
8 175 - In Serial34 Chapters
Triplicity
Anne and Tom are scared, alone, and abandoned by even their memories. Their survival is driven by the unusual bond they share and the determination to find out who they are, in a world littered by the ruins of a once-thriving society. But the more they uncover their past, the deeper they find themselves in a deadly power struggle between forces both seen and unseen. Trust is easily misplaced and friends are scarce. Lost, hunted, bleeding, and broken they take the stage in setting the course of history.
8 389 - In Serial13 Chapters
Marchlands
Kyra is the Hero, chosen to protect the border between our world and the fantasy world of the Marchlands. Ewan is the Squire, fallen between worlds and pledged to help her. June is the Guide, here to mentor but haunted by the past. Meilin is the Witch, a Marchlander wondering very much how she managed to get wrapped up in hunting monsters and saving the world. *** New chapters every Wednesday and Friday.
8 174 - In Serial31 Chapters
The Adrift Oath
Drowsed, tired and exhausted from the troubles of mundane life and exasperating routines, our main character mysteriously disappears from this plane of existence to only appear in another, in their journey they will have to form friendships and gather partners accross the new world that would help our protagonist affect its nations and kingdoms to go all the way as to meddle with the business of the divine in search for the truth on their disappearance, but what would happen if in that process they would also uncover the lies that kept the new world stable over many millennia?
8 112 - In Serial15 Chapters
Bakugo x pregnant reader
I wrote this because I was bored. I do not own any of the BNHA characters. Don't read this.
8 121

