《ƘADDARAR RAYUWA》K page 58
Advertisement
**
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*HASKE WRITTERS ASSOCIATION*💡
Written by
zaynab bawa (z3iiyyb3rw3r)
#Follow me on
"
Muna saida kaya, material, laces, atampha, shadda, takalma kayan kitchen da sauransu akan farashi mai sauki siya daya ko sari,
Alarabee's hair cream is available pcs, cotton, half cotton, yana gyara gashi, cire dandruff, hana karyewar gashi, yana softening gashi, yana saka bakin gashi yana saka cika da tswon gashi🥰 masu bukatar kaya ko hair cream ku tuntubu wannan lambar 08161146563
Page 58
Akaci sa'a adaren ranar sadam yakira sawwama sun dan dade suna tadi kafin daga bisani tayi masa bayanin hatsarin da yake ciki a zamansu su biyu a gida bbu wani babba gashi kuma tashiga watan haihuwarta akowani lokaci yanzu zata uya haihuwa,
Haihuwa kuma ba'asan yaushe zata tashiba wala Allah safe koda dare kokuma da rana da kowanne mai saukine akan ace da rana dare tatashi,
Sadam yace to ai ga halima nan kuma dalilin zamannata kenan danta kula dake in sha Allahu komai zaizo dasauki,
Sawwama tace yaya sadam nida halima duka yarane bamusan yaya zamuyiba har indai abunnan yatashi, inaga kaman tafiya gidan zaifi sauki da kwanciyar hankali idan ya kasance muna tareda babba kusa damu,
Sadam yace toh amma idan hakane ai inaga kaman ba dole bane sai kin koma gida za'a iya neman babban matar da zata zauna dake har izuwa lokacin,
Sawwama tace yaya sadam kaga koda wata babbar matarda zata zauna damu aka nemo idan abun yatashi cikkn dare bamuda tabbacin samun abun hawa idan muka fita barinma yanda anguwar take shiru bbu mutane sosai,
Sadam yace toh shikenan bbu damuwa saiki
Koma gidan amma wajan mummy dan can zaifi sauki, jikin sawwama yayi sanyi saboda taga duk hanyar da tafito mawa sadam saiya kauce ta wata toh ko gidan nasune bayaso taje?
Ita bawai batason zuwa gidansu bane amma batasan halinda zata fuskanta wajan mummy ba kuma shima kafin yace mata taje can kamata yayi yafara tunanin irin halin mummy dakuma irin kulawarda zata bata, irin tsanar da mummy take nuna mata afili ba lallai tasamu kulawa a wajantaba,
Advertisement
Jiki a sanyaye sawwama tace kayi hakuri yaya sadam bawai ina jayayya dakai bane amma gidan namune bakaso naje?
Sadam da shima jikinsa yayi sanyi kardai sawwamafa tana tunanin ko ya raina arizikin iyayenta bayaso ahaifa masa yaya acan shiyasa yaketa gocewa kuma shi bahaka yake nufiba,
A sanyaye yace no sawwama bawai gidan bane banaso kije kinsan dai halinda baba yake ciki idan bamu tausaya masa ba bai kamata mukara daura masa nauyiba dawauniya kuma damai ciki sai ahankali shiyasa banaso ya zamana zamanki zai kama takura a gareshi amma bawai dan banaso ba saboda nima idan acan kike hankalina zaifi kwanciya,
Amma yanzu bbu damuwa kishirya kikoma can din tunda akwai kudi wajanki kada kibari yayi komai, komai da kika sani kiyi amfani da kudin wajanki dan Allah karki daura masa nauyi, in sha Allahu bazan daura masaba sawwama tafadi cikin murna,
Tunda suke waya da sawwama bata taba tambayi abida ba koda a akasi bata taba kiran sunantaba haka itama abidar bata taba tambayar sawwama ba, yanaso koda sau daya ya hadasu su gaisa dan ya lura itama abida tanada dan saukin kai zamansu nacan bai zauna yanda zai fahimceta bane kuma wasu abubuwan datakeyi harda dan rashin adalcinsa aciki,
Har suka gama waya da sawwama lokacin yanaso yayi mata magana akan abidar amma baiyiba saboda baisan yanda zata dauki
Washe gari sawwama ta tattare duk wani abunda zata bukata a jakankunanta dake dama tayiwa mama waya kafin tazo an gyara musu daki an share an shimfifa leda da katifa jakankunanta kawai aka zuba aciki,
Sawwama na samun kulawa sosai wajan mahaifiyarta wani lokacin da kanta take rakata su fita su zazzaga tayi excercise ta motsa jiki,
Sadam kullum yakira sawwama ya ringa nanata mata akan cewa karta zauna agida da zaran tafarajin wani abun sutafi asibiti shi bayason haihuwar gidannan, da toh kawai sawwama ke amsa masa,
Yau sawwama tatashi batajin dadi sosai duk mararta sai ciwo take hakan yasa mama tace tayita zagaye tsakar gidan hakan kuwa tayi idan tanayi taji kafarya tadan rike saita tsaya ta huta, idan tasake sai tacigaba cikin tausayawa mama dake gefe tadubi sawwama tace ni cikin sawwaman ma yanada girmane shiyasa take tafiya dakyar, halima dake gefe tace ai mama yan biyune acikin, mama ta watsa mata harara tace toh Masaniya ke har kika gani yan biyune a cikin?
Advertisement
Halima tace mama ta mukaje scanning ne suka fada fa shine yaya sawwama tace kar afadawa kowa, mama tace aikuwa tayi kyan kai garada ta rabuda wadannan makaryatan su sun isa su gano abunda yake cikin mutum ne, idan kabiye tasu sausu kunya taka idan jama'a ka zage kayita fadin yan biyune kazo ka haifi dan daya, ai Allahn daya haliccesu shine kadai yasan mai yake ciki, halima tace amma mama sau nawa ake scanning kuma ahaifa abunda suka fadi din? Mama tace rufamin baki da Allah wannan cikin har yakai girman da za'ace yan biyune aciki?
Ni lokacin inada cikin sawwama nawa cikin yafi haka girma shikuma sai ace yan uku koh?
Hakima tayi shiru bata sake cewa komaiba, mama yadubi sawwama tace dawonan ki zauna ki huta, dakyar sawwama tatako tazauna mama tamika mata wani jikakken magani tace tasha wai yana rage ciwon nakuda, sawwama takarba ta shanye,
Cikin dare kuwa sawwama tatashi da nakuda tadade tanada zirya cikin daki saida taga abun babuci sannan tatashi halima takira mata mama,
Koda mama tazo maimakon ayi zancen tafiya asibiti kuma sai suka zauna agida takira wata makwafciyarsu akan zasu karbi haihuwar tun dare ake abu daya har asubahi halima dataga basuda niyyar tafiya asibiti tafita taje tayiwa baba bayani,
Baba ya kwalawa mama kira tafito yace yanzu-yanzu su shirya atafi asibiti, dattijuwar da mama tadauko tace ai ankusa takusa sauka yanzu haka ba sai anjeba, baba yaja yatsaya yana jira amma sanada awa daya shiru har gari ya waye a lokacin kam yafita yatsaro adai-daita ya sanya mama dole tafito da sawwama lokacin duk karfinta yakare suka nufi asibiti haliima dayake tasan asibitin da suke zuwa kai tsaye tace su wuce can, zata debo kayan da aka siya na yaro tataho dashi,
Bayan sun isa aka karbesu aka shiga da sawwama ta galabaita sosai bazata iya haihuwa da kantaba dama ankawota da wurine akwai yiwuwar zata iya haihuwa da kanta baba aka nema yasaka hannu aka shiga da ita theatre, lokacin ba'a fitoba aka kirasu mummy aka sanar dasu harda dady suka iso asibitin suna wajan aka fito da ita,
Da yara guda biyu mace danamiji,
Ba karamin murna sukayiba barin baba da halima dadyma yanuna nasa farin cikin itakuwa mama hankalinta yana kan diyarta taji halinda take ciki, mummy fuskarta bbu yabo bbu fallasa sai yake kawai takeyi,
Sai yamma kafin sawwama ta farfado lokacin jikinta duk yayi mata nauyi ga wahalar datasha gakuma wahalar cs, mummy ne ta hanata akan kada tafadawa sadam zancen haihuwar kar hankalinsa yatashi,
Kwanansu uku aka sallamesu lokacin jikinta yadanyi kwari, gidansu aka koma da ita, tana samun kulawa sosai wajan iyayenta daga wajan yan uwansama bbu laifi anata zuwa ana dubata,
Sadam kuwa baisan wainar da ake toyawaba domin mummy tahana a fada masa saida sukayi 2weeks da haihuwa kafin akayi suna lokacin sun kara warwarewa,
Har lokacin mummy bata fadawa sadam haihuwar ba sannan kuma bata bari sun sanar dashi ba."
Ina kuke masoyana masoyan rubutuna🥰 hajiyata kin karanta bibiyata akeyi? Nasan bazaki kasa karanta Y'ar fari fa? Dakuma wanda nake rubutawa yanzu Qaddarar rayuwa? To yaya kikaji salon🥰😍 ya qayatar koh? hajiyata wadannan aiba komai bane somon ta6ine cikin shirinda nayi na nishadatar daku hajiyoyina manyan mata Ku biyoni cikin littafina na YARIMA FAYAD🥰 wannan littafin salonsa daban yake akwaia zazza6ar qauna🥰😍 ciki dana tanada muku, 200kacal zaki sameshi, ga dadi ga sauqi🥰 Don neman qarin bayani,
tuntubeni ta wannan no 08161146563,
Kokuma ki biya kudinki ta wannan accnt 0003075326 zainab m bawa JAIZ BANK.
Ku antayo daga ciki😊😌
Hajiyata kada ki bari abaki labari."
✔️ote
Comment
Follow
Share plss
To be continued
Zaynab Alabura
💞
Advertisement
- In Serial10 Chapters
Arcane Evolution
A young man after being flung into the void for some unknown reason finds himself reincarnated as a dungeon core. Having been a fan of both fantasy and science in his past life he sets off with his past knowledge and new ambition to become the greatest magic dungeon to exist. So watch how in this life he doesn't let any one or thing get in the way of his dreams or goals.
8 165 - In Serial26 Chapters
The story of Willenstark Kraft
In a modern era full of magic, what do you do if you can't become the one thing that you have always wanted? Do you become a glutton and eat your troubles away? Maybe! What do you do if the few people that you trust betray you? Forgive them? Definitely not! This is the struggles of Willenstark Kraft, a person whose only goal was to help his family, gain a bit of respect, and maybe improve his social skills. Join Will on his tragic rise. "Will there be bad jokes?" A random person that always appears in infomercials. "Only depends on your point of view. Will our young hero give into despair, only time will tell." Narrator responds "Wait, aren't you the one who wrote this?" Same random that sounds confused. " I am not answering that. Do you want to hear the story or not?" The Narrator said with a pout. "Yes, and when we are finished, we need to get you a psychological evaluation." Random said with a sigh.
8 210 - In Serial108 Chapters
How I Slayed A Dragon
A dragon, one of the strongest species in Artania with insane magic and incredible physical might that can wipe out a city without any effort. This is the monster that Anthony, a mere soldier, was given the task to defeat. He is nearly killed by one, and by sheer luck he accidentally gains the powers of a dragon, now he trains to control it and he must grab his destiny by the balls and slay dragons, overcoming betrayals and emotional traumas. This is the story, of how Anthony slayed a dragon and many others. Posted on: - Webnovel - Wattpad - patreon (slimeinspace) - royalroad
8 143 - In Serial6 Chapters
Final Rebellion
Removed previous description. Description to be added in the future. This fiction was dropped and is in compromised position for now. [Title and description will be changed in the near future.] [Yes, that picture is from WW2 named Stand to Death captured during Operation Bagration.]
8 78 - In Serial64 Chapters
~danganronpa chatfic~
wow im so surprised people read this! anyways join everyone on this very weird chatfic! may be a few chapters of real life interaction and some of the chapters are inspired by roleplays me and my friend do! thanks Polter 😉
8 109 - In Serial275 Chapters
Encounters Out There
Stories about first contact, aliens, space exploration and colonization, and beyond.
8 225

