《ƘADDARAR RAYUWA》Ƙ page 71
Advertisement
**
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*HASKE WRITTERS ASSOCIATION*💡
Written by
zaynab bawa
#Follow me on
"
Marubuciyar
*BIBIYATA AKEYI*
* Y'AR FARI*
* YARIMA FAYAD* paid 200
Page 71
Wata iriyar kwala ya challa wanda yasa Sadam dake ƙoƙarin shigowa faro saurin neman ɗakin dayakejin ihun,
Da gudu Sawwama ta ƙarasa wajan ta ɗagoshi ya buga kansa jikin drawer sai jini yakeyi gashi ya shuɗe harcensa har ɓari yakeyi saboda azabarda yakeji arikice Sawwama ta ɗagoshi tariƙe ajikinta,
Its kanta Abida saida ta rikice ganin yanda jini yake zuba, dasuari ta ƙaraso wajan takai hannunta zata taɓa yaron Sawwama cikin zafin rai ta buge hannun,
Miƙewa tayi da yaron ajikinta tana niyyar Abida abida tabita itama arikice tana shirin ƙara taɓa yaron Sawwama ta juya a zafafe ta wanke fuskar Abida da mari hakan yayi dai-dai da shigowar Sadam ɗakin, Sawwama na kuka ta raɓa gefensa zata wuce, a ɗimauce ya tsaida ita ganin jini duk ya ɓata kayanta ga Hamdan dake ta tsala ihu a hannunta,
Hannu yasa ya karɓeshi yayi wane da gudu sukaci karo da mummy wacce take shirin shiga ɗakin jin yanda ihun yaron yayi yawa,
Gabaki ɗayansu suka wuce zuwa asibiti banda Abida da aka bari a gida, jinin ya tsaya an yinasa inki kamu uku a wajan sai aka rufe da bandage ana gamawa aka sallamesu, Saida Sadam yayita rarrashin Sawwama kafin ta yarda aka koma gidan mumny da ita, Abida kuwa ido yayi tsuru-tsuru daowarsu kawai take jira,
Sun koma alokacin dady shima ya dawo, anata jajantawa dady yace har ya akabar haka tafaru, mummy wacce kamar tana wajan abun yafaru tacewa dady ai yaron dama yamada ƙiriniya kuma sands nacewa uwarsa ta kula dasu tashiga ciki tabarsu yaje yajiyawa kansa ciwo,
Dady yace subhanallahi Sai kidinga kula idan Allah yabaka yaro irin haka takatsantsan akeyi, hawayen take zuba a fuskar Sawwama, Sadam yace banajin hakane tafaru dady dan makamancin hakan baitaɓa faruwa ba Sawwama ya akayi haka?
Sawwama wacce take kuka ƙasa-ƙasa face nashiga toilet yin alwala fitowana naga Abida ta sanya ƙafa ya wullashi gefe, Sadam yace jikina yabani hakan saboda nasan Sawwama da wuya tayi zafin zuciya irin haka batareda wani kwakkwaran dalili ba,
Mummy ta dubi Abida tace ya akayi haka tafaru? Ke kika tureshi, da sauri Abida ta girgiza kai tace bani na tureashi ba mummy zuwa wajan yayi ya buge ita kuma tana zuwa sai tahau kaina harda marina atunaninta ni nabige mata yaro, tayi maganarne cikin rashin gaskiya wanda dady da Sadam sun fahimci hakan amma mummy son kai ya rufe mata idanuwa,
A fili ta furta mari! ta mareki akan yaron dan tana hauka,
Dady yace dakata kamar yanda bamunan Tature yaron haka bamanan itama ta mareta so acikinsu mu ɗauka cewa kowa yafaɗi son ransa ne abarsu ahaka bbu wacce zaki zauna akan maganarta kiyiwa ɗaya faɗa idan hakane dukansu haɗasu zakiyi ki musu faɗa ita ta wulla mata yaro itakuma ta mareta,
ke kuma ya nuna Abida har indai kinsan kin wulla yaronnan kiji tsoron Allah shi yaro ba'a masa mugunta dan gaba bakisan wazai taimakeki ba, yaro baisan komai ba, har indai ya tabbata kin tureshi to tabbas baki kyautaba dan wannan abun ko ƙara takaiki mu bazamuga laifinta ba dan kinyi ba dai-dai ba,
Advertisement
Mummy tace dadynsu ba'a an tabbatar ta cewa ita tatureshi ba amma kanata yimata faɗa, its wacce ta mareta ai itama yakamata kayi mata faɗa tunda gashi har shatin hannunta yafito a fuskarta ta faɗi tana juyoda fuskar abida wanda take kumbure da marinda Sawwama tayi mata"
Dady yace koma menene its tasaya da kuɗinta danni bazan yi shari'a datake ba dai-dai ba yaro dai gashinan yanda ta kasance dashi ai abunda tayi tsantsan rashin kirki ne idan da kara ɗan Sadam ai nata ne saita rumgumesu hannu bibbiyu itama Allah yakawo mata nata,
Abida sai tsuru-tsuru takeyi da ido jin abunda dady ke faɗa,
Faɗa dady yayita musu sannan yace sutashi su tafi,
Alokacin Sawwama tamiƙe ta ɗauki Hameeda hamdan yana wajan Babansa yana bacci a mota tajirashi yazo, suna shirin tafiya saiga abida man tafito Harara Sadam ya watsa mata yace badai motata tunda zaki iya halaka ɗana nasan nima wata rana zaki halaka ni kiwuce kitafi amma batareda niba, yana ƙarasa faɗi yaja motarsa yabr wajan,
Cikeda ƙunar zuciya Abida ta bisu da kallo har suka wuce, komawa tayi ciki da kuka ta shaidawa mummy abunda yafaru, Mummy ta ɓata rai face aiko me yayi miki ke kika jawo bansan cewa rashin hankalinki har yakai haka ba, ke a kullum ina nuna miki yan zakiyi ki ƙwace mijinki amma daɗa taɓarɓare all'amura kikeyi, sai kije ni yanzu bansan abunfmda zanyi miki ba ki tashi kije gida kibashi haƙuri,
Abida jiki a sanyaye takoma gida."
Sadam kuwa rarrshin Sawwama ya tsaya yi dan yasan tana cikin wani yanayi a duk lokacin daya kaita gidan mummy sai an samu matsala gashi wannan matsalar tafi kowacce duk kawaicinda take dashi amma yau yaga zallan ɓacin rai a tattare da ita
duk sanadin faruwar hakan kuma Abida ne yau bayajin zai iya ɗagawa Abida ƙafa sai ya hukuntata da abunda ta aikata,
Sai dare sosai kafin yabar gidan, yabarsu Hamdan sai kuka take yana shiɗewa ko bacci yafara sai yafarka arazane yasaka kuka,
Yasamu Abida agida kamar yanda yayi zato yana shiga ko zama baiyiba yace "Abida kitafi gidanku bazan iya da halinki ba duk ranar da kikaji zaki iya zamadani da matata da ƴaƴana cikin kwanciyar hankali saiki dawo,
Da mamaki Abida ta kalleshi tace natafi gidanmu? natafi gidanmu fa kace? kai kanka kasan wannan zance ne babu yanda zanje, Sadam yace tabbas saikin tafi ko kin ƙi ko kinso, Shewa Abida tayi face ɗan adam butulu ko kamanta da bazar mahaifina kake rawa? Aikinda kake taƙama dashi make cida wancan ƴar talkawan da ƴaƴannaka duk sanadin mahaifina ne, nasan bazaka iya rabuwa daniba saboda gobenka ko Abaya dakaji inacewa ka zaɓa koni ko waccar shashashar matar taka ina faɗin hakanne dan nasan dole ka zauna dani dan gobenka na hannuna, babu yanda za'ayi karabu dani mahaifina yabarka ayanda kake yanzu,
Dan so nasan cewa its kakeso amma ni nice ƙarfinka dan idan bbu kuɗi rayuwarma kanta bazata yiwuba,
Ran Sadam yakai ƙololuwa wajan ɓaci wato its tana tunanin duk abunda takeyi kuɗin mahaifinta ne yasa bai rabu da ita ba?
Advertisement
Cikin ɓacin rai yace na sakeki saki ɗaya kifice kitafi gidan mahaifin naki kuma aikinma ajiye miku shi zanyi kiga ko zan rayu ko akasin haka,
Cikin faɗuwar gaba Abida tace mene ka sakeni? Ka sakeni fa kace?
Nashiga uku ta sanya hannu akayi riƙe ƙafafunsa tayi tana kuka yaja ƙafarsa ya kalleta yace har indai kuma kika kuskura kikaje gidanmu saina ƙara akan ɗayan da nayi miki,
Juyawa yayi ya fuce gidan Sawwama ya nufa itadai taga ransa aaɓace amma bai sanarda abubda yafaru ba, ta tace masa ya koma can yace mata bazai iya barinsu da yaro cikin wannan halin ba,
Ran mahaifin Abida yayi matuƙar ɓaci ganin yanda Sadam ya sako masa yarinya da dare, Sassafe ya nemi ganin mummy, itama kanta mummy ranta ba ƙaramin ɓaci yayiba,
Tana gidansu Abida ta kira Sadam kamar bazaije ba sai kuma yaje faɗa sosai takeyi hhat saida abun yabashi mamaki dan tunda take da mummy bata taɓa yimasa irin wannan faɗan ba,
kuma a wajan ta sanya ya mayarda Abida, badan ransa yasoba ya maidata, Takarda ta miƙa masa da mamakinsa sai yaji tace itama waccar kayi mata saki ɗaya ɗagowa yayi jikins ahar raw ayake yace Mummy mai tayimin da can saketa?
Mummu ta ɓata rai tace itama Abida mai tayi maka daka saketa? Girgiza kai yayi yace kiyi hakuri mummy bazan iya ba, Allah bazan iya rabuwa da matata ba,
Mummy ciki tsananin ɓacin rai tace hanya ɗaya ce da zata sanya na yafe maka abunda nayi maka itama ka dawo da igiyar aurenta biyu kamar na Abida
Sadam yace mummy dan Allah dan girman Allah mining rai wallhy bazan iyaba,
Mari mummy takai masa tace saketa saketa yanzu nace, ka saketa saki ɗaya tall ni can riƙe takardar a wajena ba lallai saika nuna mata ba ranar dana huce dance kadawo da its amma dole sai igiyar aurensu ya dawo ɗaya,
Idan kuma ba haka ba toh can saka ka zaɓa ko ni ko its, hhat indai its zaka zaɓa kasan sauran dan yafeka zanyi gabaki ɗaya ya zamana ban taɓa haifan wani yaro mai suna Sadam ba, wannan itace hanya ɗaya da zaka gujewa rabuwa da ita na har abada ko rabuwa da mahaifiyarka na har abada,
Duk wannan abunda yake faruwa a idon mahaifin Abida amma ko alamu baidashi na hana mummy abunda take aikatawa,
Sadam ya dubi mummy cikin tsantsar tashin hankali yaga babu alamun wasa a fuskarta,
cikin sarƙewar murya yace toh mummy kimin Alƙawarin idan na rubuta bazaki taɓa bari taga letter ɗinba ko tasan cewa na saketa ba hhat lokacin da zaki bank umarnin maida auren,
Jijjiga kai mummy tayi tace"you have my words,
_Cikin mutuwar jiki Sadam ya rubuta saki ɗaya ma Sawwama kamar haka, Ni Sadam na saki matata Sawwama saki ɗaya batareda ta aikatamin wani laifi ba sai dan bin umarnin da zai zame mana maslaha gabaki ɗaya_
Taɓe baki mummy tayi bata damuba idan yaga dama yarubuta cewa na saketa saboda mummy ta sakani,
Ƙarɓan takardar tayi tace tashi kaje karka sake nunamin furkarka hhat ranarda na nemeka da kaina nabaka umarnin dawo da ita, idan kuma ka dawo da ita bada izinina ba toh ban yafe maka ba,
Miƙewa yayi har wani dushi-dushi take kallo yafice yana fita Abida ta rumgume mummy tana faɗin mummy kin burgeni wallhy gara da kikayi masa haka,
Mummy tace "yarinyar nan ta tsayamun a wuya fiyeda yanda ta tsaya miki Abida duk tabi ta maida yaro shashasha,
Sanya hannu Abida tayi ta ɗauki letter tace ni zan ajiyeta mummy saboda kashe bakin yarinyar nan mumny tace nidama bbu amfanin da zatayi a wajena,
Sadam yana fita yayi kuka amota saida ya isheshi ya tada its yatafi yana zuwa yacewa Sawwama ta haɗa masa kaya zaiyi tafiya da mamaki tace Yaya Sadam tafiya haka kwatsam wani abunne yafaru?
Sadam cikin dauriya yace haka tafiyar tataso,
zan tafine kawai dan bbu yanda na iya, Sawwama taga yanayinsa wani iri amma duk yanda taso ta tambayeshi yaƙi faɗa mata,
Ta shirya masa kayan a jaka har mota ta rakashi, Sadam zaiyi tafiyane saboda bazai iya zama da Sawwama wane ɗaya ba cikin inuwar sure ba zai tafi yajira har lokacin da mummy zata umarceshi ya maida matarsa, yatafi yabar Sawwama akan kwana ɗaya kawao zaiyi amma yana fita bada daɗewa ba taga alert na 700k a account ɗinta, alokacin ta kirashi amma bai ɗaukaba jikinta gabaki ɗaya yayi mata wani iri sai takeji kamar akwai abunda yake faruwa,
Saida yakusan isa yanda zaije kafinnan ya kira wayar mahaifinsa take sanar dashi cewa mummy tasaka yasaki Sawwama,
Dady ya tambayeshi garinda zaije ya faɗa masa sannan yace masa yadawo zai samu mummynsu itama zaiyi mata hukuncin abunda ta aikata, yana gama faɗin haka yaji wayar ta yanke, yayita nema bai sameshi ba"
Itakuwa Abida aranar ta shirya takoma gidanta,
Har washe gari Sawwama nata kiran wayan Sadamma amma yaƙi shiga, haka dadyma,
Dady shiru yayiwa mummy kamar bai san abunda ta aikata ba ganin batada niyyar sanar dashi yasa ya kirata batareda jan dogon bayani ba yace taje gida duk ranarda sadam ya dawo da matarsa itama saita dawo,
Mummy ta ruɗe ta kiɗima haƙuri take bawa dady amma yace takira Sadam idan ya amsa ta sashi yadawo da matarsa sai itama tazauna basai tatafi ba idan kuma bai amsa ba tatafi sai yadawo,
Mummy takira wayar Sadam yafi sau 70 amma akashe tayi kuka harta gaji,
sun doshi shekara talatin da aurensu ko yaji bata taɓa yiba gashi yau an korata gida gabaki ɗaya,
Har dare bata sameshi ba dady yace mata karta bari dare yayi gara tatafi, tana kuka tana bashi haƙuri amma hka yaƙi saida tatafi."
Kwanan Sadam biyu da tafiya Sawwama tana cikin wani hali na rashin samunsa,
knocking akayi tatashi da sauri tayi bakin ƙofa dan azatonta Sadam ne, ganin Abida ya sanyata haɗe rai tace "mai kikazomin gida?."
✔️ote
Comment
Follow
Share plss
To be continued
Zaynab Alabura
💞
Advertisement
- In Serial7 Chapters
Son of Thunder
Right, I really suck at this synopsis crap. The story follows Taran as he grabs fate by the short hairs and makes his own destiny. Seizing a power that is not his by birth, he uses it to protect those he cares about. There will be magic, monsters and most likely some sex. (This is my first story here, give me some tips and pointers. My grammar may also not be up to snuff. As for a release schedule, nothing set in stone. Though I will try once ever week or two. Length of the chapters will vary. Mature 18+ Sex, violence, gore, strong language)(Holy shit, the old synopsis had some glaring errors.)
8 126 - In Serial8 Chapters
The elemental
Hong jun was an esper his power was weight control but he evolve it to the point that he can control the fabric of space and even make a blackhole easily but then he was hunted because of how strong he was and in the midst of being hunted his ability evolve into time control but before it can be complete he was shot in the heart and then died. Hong jun then reincarnated into another world in the body of a 5-yr old child who died because his soul being to weak. Author note: l'm not to good at english and also making a synopsis sorry if it was confusing and you guys can leave a comment if you can write a better synopsis after reading the story. author note: the cover was not mine if the owner want me to take it down, l will take it down.
8 158 - In Serial96 Chapters
Scionsong
Aliyah Scionsong is a failed scion of her kingdom: a crumbling desert dominion entombed in poisonous mists, home to murderous Magicians and dimensional libraries bursting with secrets—a place where so-called ‘Healers’ are the most dangerous of all mages. Under pain of necessity, Aliyah has learned the forbidden magics which mold flesh and bone to her will; magic that can heal or harm in equal measure. When a royal execution triggers an imminent battle between the Magicians and a nest of faeries, it falls on her to make some very difficult choices. Save a traitor, become a traitor—she’s thrust into a world beyond the choking mists, where not all is as it seems. But at least she has her stolen knowledge. Perhaps her illegitimate magic will make the path ahead easier. Perhaps not. Meanwhile, ripples of unease spread across the lands; trouble is brewing between faery factions. There’s a disgraced dungeonrunner, and a faery general carrying the broken ghost of her murdered queen. Faeries scheme; the Magicians watch and wait. The Last Faery War has only ever been the last faery war for now. Content warnings: violence, profanity, gore and body horror, allusions to offscreen sexual content, disturbing themes. Cover art drawn by the author. Updates Sundays (Australian timezone).
8 180 - In Serial12 Chapters
A god In Unordinary.
Hello. My name is Arlo, I'm a god/devil and this is my journey. I have no idea what it will be like, or what I may do, whom I may come to meet because I do not possess the power to predict myself, nor do I have a set plan. But anyways, if you feel like you want to join me, then welcome. Let's see where my mind takes me in this Journey of mine. Eternity is an awfully long time you know.
8 147 - In Serial29 Chapters
Dear Insanity
She's known as the Mute Murderer, the girl who's parents commited double suicide on her 16th birthday. Ever since, she's been silent. For two years she's been in the most well known mental institution in England, wasting away (silently, of course) with hallucinations of murder and suicide. The day she turns eighteen, though, she's let free onto the streets of ever-prosperous England. Armed with coffee and cigarettes, she wanders the streets.It's there she meets Gabriel, who refuses to leave her side. He doesn't know her past, or her real name. He knows nothing but the words engraved on her dogtags:Alexxa.
8 148 - In Serial13 Chapters
A Place Called Perfect
8 141

