《ƘADDARAR RAYUWA》K page 87
Advertisement
*ƘADDARAR RAYUWA*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*HASKE WRITTERS ASSOCIATION*💡
Written by
zaynab bawa
#Follow me on
"
Marubuciyar
*BIBIYATA AKEYI*
* Y'AR FARI*
* YARIMA FAYAD* paid 200
Page 87
Rayuwa mai cikeda kunshi da kadaici ta sake dawowa Sawwama kamardai lokacinda tarabu da Sadam zamu iya cewa garama wancan lokacin danshi rabuwace kuma tana sanya ran cewa ko badade ko bajima wata rana zata sake ganinsa Amma Abubakar fa? Yatafi fa yatafi gabaki daya shikenan bazata sake ganinsa ba, yatafi yabarta da farin cikin daya sayar da ita alokacin da suke tare dakuma bakin cikin rabuwa dashi, akoda yaushe taga fuskar muhammad fuskar mahaifinsa take gani domin kamarsu daya sak babu wani ahunda yabaro na mahaifinsa,
Hajiya ganin damuwar Sawwama gabaki daya taki karewa ya sanya ta yanke shawarar tayi takaba agaban Mama ko zata dan samu sauki,
Dady da mummy sunzo mata ta'aziyya amma dady sam baiyi tunanin karban yaranba tunda marikinsu ya rigada ya rasu ko maganarsu baiyiba har suka mata ta'aziyya suka tafi,
Itadai mummy batace komaiba amma a zatonta zasu taho da yaranne sai taga dady baiyi zancensuba."
Sadam yafito daga wani eatery dake kusada wajan aikinsa dan samun abunda zai sanyawa cikinsa ko breaskfast baiyiba saboda sassafe yake barin gidan,
Kansa na sama yafito dauke da breaskfast a hannunsa yana sauri ga dukkan alamu yanaso yakoma wajan aiki,
Batareda ya lurada yaji ya bigi mutum da sauri yaja baya yakai kallonsa ga wanda ya bige, a fili da furta hafsa! Da mamakin ganinta dayayi awajan dan baiyi zatoba,
Tsayawa tayi ta kalleshi sannan ta tabe baki tace "Sadam kaine?
kace bazamu sake haduwa ba sai gashi yau Allah ya hadamu, murmushi sadam yayi yace "ikon Allah kenan,
Sake tabe baki tayi sannan tace "ina tunani abaya ka manta da cewa Allah zai iya ikonsa musake haduwa koh?
Sadam ya sunkuyarda kai yana murmushi itakuma ta wulla masa harara,
Cikin sauri yace "Yanzu dai bani phone number dinki zannemeki zuwa jimawa idanna tashi wajan aiki yanzu haka idanna tsaya zan iya latti,
Harde hannuwanta tayi tace "banbayarwa kaje abunka,
Sadam yace "toh shikenan sai anjima,
Hade rai tayi,
tayi saurin shan gabansa oh dannace katafi sai katafin? Har yanzu baka canjaba kunyatardani baya baka wahala idan mace tace maka zatafi kawai saika sanya kai katafi? Dan rarrashi haka bazaka iyaba?
Murmushi sadam yayi yace "yanzu bani adreshinki zanzo mu gaisa,
Babu musu tabashi adreshin sannan tace "kazomin da twins idan zakazo,
Advertisement
Yake yayi wanda yafi kuka ciwo kawai yawuce batarea yasake cewa komaiba,
Kwana uku kenan hafsa tana sanya ran ganin Sadam amma baizona,
Shikuwa Sadam harma ya manta da sun haduda hafsa."
Yau yakasance weekend babu aiki sannan yagaji da fita yawuni bazai iya zama agida yaji dramar abida ba,
Yanata tunano wanda yasani sai yaje can, Hafsa ce tafado masa rai, kai ina yace bazan iya zuwa wajanta karma tayi tunanin wani abun ya kaini ta sanyawa ranta auranta zanyi bakuma zan iyaba,
Haka ya share baije wajan nataba Sati biyu Allah yasake hadasu a same eatery da suka hadu,
Hafsa tayi bambammi kan cewa yace zaizo baizoba koya tunanin har yanzu zatace saiyayi soyayya da itane?
Sadam yace " no hafsa bahaka nake nufiba kawao aikine yayimin yawa bansamu danar zuwaba,
Hmm kokuma kace matar so ta hanaka ba? Ina tunanin bazaka iya zuwa wajena kabarta a weekend ba,
Murmushi mai ciwo Sadam yayi yace "Hafsa kibari zanzo zamuyi magana,
Nasan bazuwa zakayiba ka fadamin address dinka ni zanzo, girgiza kai yayi yace "dagaske nake miki wannan Karon zanzo,
Hafsa bata tafiba saida takarbi lambar wayan Sadam, kiransa takeyi akai-akai amma bata wani samun kansa,
A weekend ya shirya yatafi zuwa address dibda tabashi wani dan matsakaicin gidane mai kyawun gaske,
Sadam yasamu tarba sosai har mamanta da babanta saida suka shigo suka gaisa,
Bayan sun fita ya kasance saura ita dashi a palourn,
Hafsa tace "nace maka idan zakazo kazomin da twins har yanzumma rowarsu zakayimun?
Sadam yace "twins basa tare dani shiyasa banzo miki dasuba,
Kace idan kazo zamuyi magana inajinka yanzu zaka aureni matsayin matarka ko har yanzu bakada ra'ayin aurena?
Nasan kanason matanka kuma nima zan kiyaye bazan yi wani abunda zaai sanya musamu matsala dakai ta dalilinsuba,
Sadam yace "kiyi hakuri amma aure tsakaninmu bazai yiwuba ko yanzu haka nazone kawai dan karkiga kaman ina miki wulakanci,
Nunfashi hafsa ta furzar tace "har yanzu baka canjaba kananan dason matarka,
Ko kasan dalilinka ya sanya nadawo nan kasar da zama?
Awancan lokacin nashiga wani hali daka nuna bazaka aureniba dama kuma mahaifina anan yakeda zama ina wajan kaninsa acan, yasamu ambassdor nanan kasar amma koda yadawo ban biyoshiba saboda nafison can, nafi sabawa acan natashi, amma dana rasaka saina yanke shawraar barin kasar ko zan samu sauki sai gashi Allah ya hadani dakai anan shin baka tunanin akwai abunda Allah ya tsara akanmu?
Sadam yace "bawannan dalilin ya sanya bazan aurekiba Sawwama yanzu bama tareda ita, aurenmu yarabu badan wani laifi dana mata ko ita tayimun ba,
Advertisement
Atakaice yabata labarin abunda yafaru yace "kinji dalilin daya sanya bazan iya auranki ba saboda abune mawuyaci nasake haihuwa idanna aureki na cutar dake ko Sawwama abunda yasa bazan taba iya maidataba kenan,
Kuka sosai Hafsa takeyi na tausayinsa dakyar ta iya budan baki tace "bantaba tunanin abunda yafaru dakaiba kenan saboda nahana su najeeb fadamin duk wani abunda ya shafeka,
Nace musu komai naka bana bukatarsa dan abunda kayimin wajan bikinsa,
Banyi tunanin abunda yafaru dakaiba kenan,
Yanzu kun rabuda maman twins?
Kai kawai ya jijjiga mata tacigaba da fadin amma baka tunanin idan kayi mata haka bakayi mata adalciba?
baka tunanin cewa ka sake mata wani rashin adalcin akan wanda aka mataba?
Bakasan ko cewa zata iya zama dakai ahakaba da baka yanke mata wannan hukuncinba, zaka ka jefata cikin wani hali,
Sadam yayi murmushi yace "nasan wacece Sawwama bazata taba guduna ba komenene yasameni, kowani hali nake ciki zata zauna dani ta rumgumeni hannu bibbiyu,
Amma nikuma bazan iya zamada ita ayanda nakeba ba lallai idan mummy zata zauna da ita lafiya ba na rigada na sanyata a bacin ciki abaya ayanzu bana fata tasake shiga wani bacin cikin koba ta dalilinaba,
Zan barta tayi rayuwarta amma soyayyarta bazata tana gushewa acikin zuciyata ba, soyayyar da zanyi mata kenan na barta tasamu farin ciki,
Kuma yanzu haka tayi auranta harta haihu a yanda nakejin labari ta samu farin ciki kamar yanda nake mata fata, tasamu kulawa da komai wanda ni banbata kamarsa ba,
Hafsa tace "bana tunanin ita awajanta zatace haka dan ga dukkan alamu itama tana sonka sosai, farin cikin daka bata kuma bazai taba barin zuciyarta ba,
Babu abunda mace zata nema wanda baka bataba ayanda mutane suke fadin sonda kake mata abu daya takasa samu shine soyayyar mahaifiyarka abunda ya tarwatsa muku farin cikinku kenan,
Murmushi Sadam yayi yace "kinga kuwa nakasa kenan ba? Tunda ban iya samar mata da soyayyar yan uwanaba shikuma wancan ya samar matada hakan,
Wannan ba laifinka bane Sadam babu yanda ka iya da wannan, yafi karfinka,
Ita yanzu abida tana ina?
Tana gida yanzu haka nabarta,
zafafe tace "itama karabu da ita karka zauna da ita babu wani amfanin da zatayi maka arayuwa ninan na isheka duk wani farin cikin daka rasa ni zan dawo maka dashi,
Wata dariya Sadam yayi yace "Hafsa wai bakya jine?
Nace miki bazan aurekiba kinemi wani can ki haifa wanda zaku tara iyalai dashi,
Cikin fada tace "wallhy baka isaba saika aureni waya cemaka tara yara shine kawai farin cikin rayuwa?
Kaganni kadauki darasi akaina Ummina daka gani wannan ba itace ta haifeniba,
Mahaifiyata wajan haihuwata tarasu abbana ya aureta ta raineni haryau Allah bai bata haihuwa ba kuma tana ryuwarta cikin farin ciki, ko kawayena bantaba fadawa kowa cewa ba itace ta haifeniba saboda soyayyar danake mata,
Shi kansa mahafina daga kaina bai sake samun haihuwaba kuma yayi hakuri ya zauna cikin farin ciki, mahaifina da mahaifiyata farin cikin da suke ciki wasu masu yaranma basa ciki, bare kai Allah yanaka har guda biyu muyi aurenmu mu rumgumi yaranmu zamu kasance cikin farin ciki."
Mikewa Sadam yayi yace "banaso nayita jan magana dake Hafsa mubar wannan maganar ni yanzu barina tafi saimun sake haduwa, baijira abunda zatace ba yafice,
Hafsa bata tsaidashi ba yatafi abunsa, yana fita umminta ta shigo da niyyar jin yanda sukayi,
Ganin yanayinta ya sanya ta tabbatar abun baitafi dai-daiba,
Zama tayi tace "hafsa yaya kukayi dashi?
Hafsa tace "yace bazai aureniba,
Umminta tace "Hafsa izuwa yanzu ki hakura da wannan yaron tunda yanuna baya sonki ko kina tunanin ni zanji dadi na turaki yanda ba'a sonki?
Ummi shifa bawai sonane bayayiba ayanzu bazai aureni bane dan wani dalilinsa na daban,
Mahaifiyarta tace "komadai menene dalilinsa baida hujjarda zai ringa wahalardake akan kinasonsa kawai.
Nifa bashi yake wahalardaniba kuma dalilinsa mai karfine amma ni wannan dalilin bai isa yasaka nabarshiba,
Menene dalilinsa toh?
Hafsa ta fadawa mahaifiyarta,
Cikin tausayawa tace amma ke har zuciyarki kika amince zaki aureshi ki zauna dashi ahaka?
Jijjiga kai tayi dasauri umminta tayi tace "shikenan zanyi magana da abbanki yanda mukayi dashi zakiji har indai kinada tabbacin zaki samu farin cikin da kikeso awajansa wannan ba komai bane,
Murna sosai hafsa tayi bayan mahaifinta yadawo umminta ta sanar dashi ya sanya ta kira masa hafsan bayan sun zauna yace "hafsa naji abunda umminki tafadamin ahaka kina sonsa? Dasauri ta gyada kai mahaifinta yace shikenan kije Allah yayi miki albarka ki kirawonshi zamuyi magana, hafsa tayi murna sosai takira sadam tace masa yazo inji abbanta bataeda yayi tunanin cewa mahaifin zaiyi masa maganar auren yarinyar bane dan atunaninsa babu mahaifinda zaiso yarsa wacce bata taba aurena ta aureshi."
✔️ote
Comment
Follow
Share plss
To be continued
Zaynab Alabura
💞
Advertisement
- In Serial294 Chapters
My Demon Pet System
After spending his entire life on gambling and alcohol, a man died alone in his cold apartment when life decided to give him a second chance.
8 2647 - In Serial19 Chapters
Earth Ravaged: The Alliance Chronicles Book 1
Originally published on Amazon in 2013, now published here as a serial for the free enjoyment of all. Book 3 to come later this year. This one could also stand a complete re-write with the knowledge and skill I've developed in the interim, and I may do so once I have pushed out chapters for the third book in the series. In the not too distant future, a group of seven people will set out on a mission of exploration to a nearby star system. Their destination is the Tau Ceti system, one of ten planned destinations as part of a new privately-funded space programme, involving many countries across the Earth. However, old problems still exist, and while they make their successful launch, they have no idea what begins to take place at home, what they will face on their journey, and who decides to pay Earth a visit while they are gone.
8 168 - In Serial11 Chapters
Jess' Journey
Upon being found out for her magical abilities, the only human to have such abilities in thousands of years (not to mention her capability with other species' abilities), the human government decide to send Jess Brown to a magical school full of creatures she's only heard about in fairy tales. Hoping she can be a human ambassador for her race, she hones the abilities she's been gifted under the instructors of the school, but a war is looming. None of the other species that inhabit the Earth are happy to see what the humans have done to it. Can Jess stop them from fighting in time?
8 133 - In Serial36 Chapters
Lord of Undeath
Having woken up under the overgrown soil of the earth, he no longer walks among the living. Vast and mysterious world sprawls before his eyes, almost like an empty canvas waiting to be filled. But even a white canvas has its flaws. Unlike him who no longer hungers, tires and thirst, they tread this world. The weakness incarnate, fathers of desire, jealousy and destruction. They whom tarnish his world and bring upon unimaginable hatred. Thus, be it demons, dragons or humans. Come... Come and take salvation that he brings and join the shrouded path of the unknown. Before the foundation of life itself crumbles under his grasp and a new one rises, bend your knee and heed the call of that who has arisen. Break what binds you to this earth and join him in unlife, for he is the Lord of Undeath. I do not own the cover. If the artist wishes for me to remove it, I will.
8 142 - In Serial47 Chapters
Dragon Gods king / King of the Dragon Gods : Soaring through whole world
This story is about an immortal true dragon main lead, who was born with strange kind of powers... He was child of the king and queen of all dragons race,but was rejectet by his family because of not having bloodline of their family.. He was kicked out of the empire and there he goes to a demi dragon forest where he meets a girl and falls in love... But is life truly that easy ? Will his life be that easy and simple.. ?? Lets join our main protoganist at his journey,journey where he goes through any life and death battles and meets many life and death friends and how he becomes king of all dragons gods...... Dragon gods king / king of all dragon gods : soaring through whole world : beginning of the final universal war part 1 (on going)
8 246 - In Serial49 Chapters
Rejection
Kyle's life hadn't been easy. Born as a rogue wolf, packless and wandering, he was used to fighting for his life. He had hoped that after finding his mate, everything would be different.Instead, he was betrayed, rejected and cast out, left to die. Struggling to survive and avoiding pack wolves in general, Kyle soon found himself stuck with a few options left, all of which were not appealing.To survive, he had to put his faith, and life, in the hands of a pack. But could he trust them after what his ex mate, a pack wolf, put him through?
8 151

