《ƘADDARAR RAYUWA》K page 89
Advertisement
*ƘADDARAR RAYUWA*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*HASKE WRITTERS ASSOCIATION*💡
Written by
zaynab bawa
#Follow me on
"
Marubuciyar
*BIBIYATA AKEYI*
* Y'AR FARI*
* YARIMA FAYAD* paid 200
Page 89
Turus taja tatsaya yayinda gabaki daya takasa gane halinda take ciki kasa motsi tayi me hakan yake nufi? Sadam yazama dan iska kenan shine zai kawo mata mace har cikin gida? Ganin abunnasu bamai karewa bane dan basumasan tana nan ba ya sanya tasake gigiceccen ihu wanda yayi nasarar dawo dasu hayyacinsu dasauri Hafsa taja bargo tarufe jikinta yayinda Abida cikin azabar kishin dayake azalzalarta ta isa gareta ta shakota tsabar idanuwanta sun rufe batama iya gane wacece ba itadai burinta guda daya shine tayi mata lahani,
Ganin yanda take jijjigata tana kokarin yimata lahani ya Sanya Sadam ya mike dasauri ya riketa gam dakyar ya iya kwace hafsa, tana saketa tasaki tarin azaba,
Bbuji ba gani Abida take m kokarin sake kwacewa tana nufarta Sadam yayi mata alamu data basu guri mikewa tayi daure da bedsheet din tayi toilet,
Ihu kawoa take da zage-zage tanata kokarin kwacewa,
Cikin bacin rai ya daka mata tsawa yace kibar wannan haukar Abida ki tsaya ki saurareni,
Tsayawa tayi tabishi da wani kallo sai kuma ta shakoshi tana kai masa duka tana fadin "Allah ya isa tsakanin dakai,
kaine mahaukaci baniba,
Ka kawomin karuwa har cikin gida sanna kacemun mahaikaciya wallhy ban yafeba,
Karuwa! Yayi exclaiming, karuwa fa kikace Abida shaidarda zakiyimin kenan?
Ke kanki kinsani chatting da yan mata ma banayi bare kuma yakaiga nemansu duk wanda ya sanni zaimin wannan shaidar amma ke matsayinki na matata zakice nakawo karuwa,
Cikin kuka tace "eh nafada toh idanba karuwaba wacece?
Matatace yafadi atakaice, sannan ya daura da kamar yanda kike matata haka take matata auranta nayi, wani kallo tabishsi dashi sai kuma tafashe da kuka tana fadin aure? Aure fa kace kayi, shine baka sanarda niba?
Sadam wai me kake nufi danine?
Ina zaune cikin gidan zaka karo aure bada izinina ba?
Me narageka dashi?
Komai Sadam yafadi atakaice, har yanzu zuciyata takasa aminta tazauna dake tun faruwar wannan lamari kin rabani da farin cikina yanzu nayi wannan aurenne da saka ran farin ciki zai dawo gareni.
Abida takasa cewa komai kuka kawai take dagaske saida tabashi tausayi nan da nan zuciyarsa ta karya a hankali yake bubbuga bayanta,
Saida tayi mai isarta sannan ta dago tace "duk da hakanma nagode tunda ba wancan yarinyar ka maidana dan har yanzu banaji zan iya zamada ita,
Soyayyar da kakeyi mata tayi yawa wanda tasa akanta baka iya banbamce dai-dai da rashinsa baka iya tsaida adalci tsakaninmu baka nunamin kulawa a duk lokacin datake atare dakai idan nasamu kulawarka toh bata tattare dakai, kanayi mata sonda kai kanka baka iya controlling dinsa,
Kamar yanda nafada zan nanata har yanzu tsanarta tana a cikin raina,
Wannan kuma zakaga yanda zamu kaya da ita tunda har ka'iya aurota ta sakaran samun farin ciki atattare da ita zan iya hanaka samun wannan farij cikin da kake nema, a tattare da ita zai zamana ni kadai da kake kallon babu farin cikinka a tattare dani wajena kadai kuma zaka sameshi,
Sadam zakayi dana sanin wulakantani da kayi a rayuwarka,
Nisawa Sadam yayi cikin nutsuwa batareda wata damuwaba yace "dana sani nayishi Abida ba zallan wulakantaki danayi ba komaima nayi dana sani tattare dake dan haka yanzu kifita kawai zan fito muyi magana,
Advertisement
Ihu tasaka kamar wacce tasaka mata duka tatashi tafice,
Ajiyar zuciya yayi yanufi toilet wajan Hafsa,
Duk abunda suke fadi tagama jiyosu amma saita nuna masa bataji ba hakuri yabada akan abunda yafaru,
Wanka sukayi suka fito kai tsaye dakin Abida yafara wucewa yasameta kwance tayi kuka bacci ya dauketa ahaka dan karamin tsaki yaja yafito falo wajan Hafsa,
Abida bata sake fitowa sai karfe tara na dare tana fitowa itama dakinsa tawuce acan ta samesu suna hira cikeda annashuwa kowannensu fuska daukeda farin ciki,
Batareda Sallama ba ta karasa cikin dakin ta tsaya akansu kerere, Hafsa ta dago ta dubeta ta kauda kanta gefe, Itama saida ta karewa Hafsa kallon sannan tagane wacece wannan mayyar ce tafadi a zuciyarta tabbas bazata taba manta Hafsa ba saboda aranar da sukayi rikici da ita aranar fadansu da Sadam ya auku har yayi sanadiyyar rabuwar auransu,
Tabe baki tayi sannan tace "mayya dole dai saida kika nace ya aureki kikaji dadi,
Muurmushi kawai Hafsa tayi bazata kulata ba dan tabbas zata koyawa Abida hankali amma ba yanzu ba saita gama karantar halayenta tukunna,
Sadam yace "kefa kinada zubda girma menene haka? Idan kika rike girmanki tabbas zata girmamaki kuma nima bazan bari ta rainaki ba amma banason irin wannan rashin wayon,
Tabe baki tayi tana jijjiga jiki ta dubu hafsa tace "keh tashi kibamu waje,
Hmm kawai hafsa tace aranta tana tausayin Abida ranarda zata fara garata,
Nace kibani waje zanyi magana da mijina, batareda musuba Hafsa ta mike tayi falo tazo gab da kofa abida tace bakijiba, juyowa tayi batareda tace komaiba,
Ko kinsan mijinda kika haifa juyawa baya haihuwa? Dariya sosai hafsa tayi tace A'a bansaniba saida kika gayamin nagode da sanarwa,
Mtseww taja tsaki dan ganin maganar kamar da rainin wayo aciki tasaka kai tafice itakuma ta juya zuwa gareshi,
Zama tayi bakin gadon tace "naji ka kara aure baka sanarda niba baka kyautaba kuma kaima kasanda hakan ranarfa biyoka nayi har daki nazo ka biyamin bukatata amma nunamin kayi bazaka iyaba cewa a wannan hatsarin da kayi ka tabu,
Sadam cikin halin rashin damuwa yace "ni nace miki natabu?
Amma ai kai kace bazaka iyaba
Cemiki kawai nayi bazan iyaba,
Bazan iyaba kuma tanada ma'ana dayawa
Wata kila banajin sha'awarki
Wata kila nagaji alokacin
Wata kila kwata-kwata banda bukata a wannan lokacin,
Hmm toh shikenan naji nidai kawoi yanzu nima ka tara dani dan inada bukata,
Mikewa yayi cikin halin ko inkuka yace "toh abari zuwa gobe naga ko zan iya amma bazan iya tarawa da mace sau biyu arana daya ba,
Kamar yaya tafadi cikin bacin rai, kamar yanda kikaji nafadi yafada yana nufar falo dasauri tataso ta biyoshi tana fadin amma wannan ba dai-dai bane tun yaushe kayi auren dani da zakace yau bazaka kwana daniba?
Juyowa yayi ya Lumshe ido ya furzarda iska sannan yace ko yaushe nace miki bazan kwana dakeba?
Tana shirun fashewa da kuka tace "yanzu kagama fada girgiza kai yayi sannan yace "kwana daban tarawa daban bai zama lallai danna kwana dake saina tara dakeba wannan abubuwane ma bambamta ya juya yacigaba da tafiya ta biyoshi zata sake magana yace "kinga falo zan fita ki biyoni ganan yarinyarnan kina magana zakisha mamakin yanda zata rainaki danke naga abun kunya baya damunki, kibari abokiyar zamanki taji wannan zance zakiga yanda zaku kwashe shiyas akoda kikace tafita ban tsaida itaba saboda ina nema miki girma a wajanta,
Advertisement
Shiru tayi tabarshi yafice itakam Hafsa dama tana fita kitchen tafice domin tanadar musu abunda zasuci ganin kai ganta a falo ba ya sanya ya duba kitchen dan dama zancenda suke kenan Abida tafito ta samesu kwana biyunda sukayi agidan bata taba shiga kitchen ba shike zuwa ya samo musu abunda zasuji yau kuma ya nuna yanason cin abincin amaryarsa hankalinta yayi kan girkinda ta tsaya taba kokarin baje basirarata dan burge angobta a hankali ua shigo ya rumgumeta tabaya ta saki murmushi zaman satikai sukayi da Sadam amma ta lurada cewa shi mutumbe mai kulawa sosai tasan ko Abida data saukarda kanta ta iyabi dashi to koda bata samu soyayyarsa mai yawaba zata samun tsantsra kulawa da iya zamada mace,
Ita dai tasan yanzu haka bawani sonta yake sosaiba sai dai ko anan gaba amma tana samun kulawarsa bbu wanda zaice bawai ya aureta bane saboda yana matukar sonta ba,
Ita kanta lokuta dadama takan shiga kokonto toko dama tuncan yana sonta ne? Kokuma cikin kwanakin da sukayi ya kamuda sonta sosai,
Abida dake tsaye ganin yanda ya rungumota ya sanya taja tsaki, dukansu suka juyo suna dubanta harara dukansu tabishi dashi a fili tace "yan iska,
Babu wanda ya kulata tasake fadin wayata zaka bani zan kira iyayena,
Kije zan kawo miki yafadi atakaice,
Tsayawa tayi tace "kabani sannan natafi juyawa yayi ya sake rumgumo Hafsa yayi mata alamun sujuya suci gabada aiki babu musu tajuya sukaci gaba,
Abida ganin baida niyyar juyowa ya kulata ya sanya tace "aikin banza kawai tawuce."
Shiya tayata suka kammala aikinsu gabaki daya bayan sun gama suka zauna ci,
Ta'iya girki sosai dan yayi dadi shi kansa santi yakeyi bayan sungama yashiga ya kira Abida da jan kunne yafara yimusu sannan yayi musu fada akan baison tashin hankali inaso kowacce acikinku ta rike girmanta ke Abida ki rike girmanki ke kuma Hafsa ki gurmamata bance kuma dan tana kasada ke zakina yimata abubda ranki yakeso ba bazan daukaba kema bazan dauki ki rainata ba sannan kuma dakinda yake dakina shine ya zamto dakin Hafsa a yanzu Abida karki sake shiga mata daki duk wacce nake dakinta zanna binta yanda take,
Hafsa ta amsa duk wani abunda yace amma Abida uwar yan taurin kai saida taja tace sam ita dakinda Hafsan take shi takeso batareda tashin hankaliba tace tabar mata tazauna acik."
——————
Abubakar yayi kwana arba'in da rasuwa amma Dady baya zancen karbo yara mummy tagashi da shirunda dady yayi hakan yasa ta sameshi tace "Dadynsu nima nace yaushe zaka karbo su Hameeda? Naga ai marikinnasu yarasu yanzu zamansu anan wajanmu zaifi
Dady batareda ya kalleta ba yana duba wayarsa yace "ko maiyasa zamansu zaifi anan wajanmu? Naga dai can wajan uwarsu suke?,
Eh Amma ai nan mune dolensu mune yakamata mu rikesu,
Suba dolenki bane uwarsuce dolensu dan haka kidaina wannan zancen kibar yara a hannun uwarsu har lokacin da mahaifinsu zai dawo yaji zai karbi yaransa da kansa,
Wannan ba hurumunki bane dan haka karki sake saka baki,
Har mummy tayi kamar zatayi shiru sai kuma tace "akoda yaushe idan akazo maganar yarinyarnan da yayanta saika ringa nunamin iyakata akansu wai bani na haifi mahaifinsu bane?
Dadynsu yaushe abu zai ringa wucewa a wajnaka? Yanzu shekara jawa da faruwar wannna lamari amma kai kakasa mantawa kullum saika yabamin magana akanta,
Dady yana duba wayarsa batareda ya kalleta ba yace "mahaifinsu kika haifa basuva nikuam nadauka uwa tafi kowa iko akan yaranta ganin yanda kika tafiyarda rayuwarki,
Mummy cikin bacin rai tace "dadynsu ahakan kuke tunanin naso wannan yarinya?
Bayan irin abunuwanda kukemin akanta?
Bansonta kuma banaji zan sota saboda irin wannan abubuwan yasa maimakon nayi dana sanin rabuwarsu tsanarta da haushinta yake karuwa cikin raina ta rabani da dana ta rabani da mijina ta dalilinta gabaki haushin kukeji tayaya zan sota? Nifa ba gunki bace mutumce da zuciya ajikina ko ayanzu bana fata tasake dawowa cikin rayuwar dana dan gaba bansan abunda zaku iya aikatawa akanta ba yanzu haka Sadam yakan dauki lokaci bai nemeniba kuma nasan duk ta wannan dalilinne saboda ina jinku kuna waya, har indai yaranta be ta shika ta shanye nima na haifa.
Kuma wannan abunda yasamu Sadam sanadinta ne amma laifina kuke kallo, mayya da bata shigo rayuwarsa ba da hakan bata faru dashi ba, ta tarwatsamin rayuwar Dana bazan taba yafe mata ba,
Dady ko dagowa baiyi ya kalletaba har tagama tafice,
Saida ta fita ya girgiza kai kawai yana mamakin hali irinna mummy dafarko yaki fadawa Sadam mutuwar mijin yarinyarnan saboda yafiso saita gama takaba ya sanarda shi dakansa amma yanzu yazamana dole saiya sanarda shi."
Yaci sa'a wayar sadam tashiga a karo na uku da gwadaw bayan yadauka sun gaisa Dady cikin hikima yake sanar dashi mutuwar mijin Sawwama Sannan ya snaar dashi ya da sukayi da mummy dady da daura da fadin dafarko naso ka dawo da yarinyarnan Sadam ko yanzu da mijinta ya rasu nina hana kowa sanar dakai saboda inaso tagama takaba na sanar dakai da kaina ina fata cewa idan Allah yasa itadin rabonka ce kuma da rabon zama a gaba sai kaga andawo ansake zaunawa amma jin kalaman mahaifiyarka da ganin yanyinta kokadan babu nadama atattare da ita tsnar yarinyar cikin zuciyarta saifa abunda ya karu, zan baka shawara guda daya kazana tskaanin soyayyar yarinyar da farin cikinta,
Har indai soyayyartace to ka maida ita, amma idan farin cikine toka nesanta kanka da ita mahaifiyarka ko nan gaba bazata taba barinku kuyi rayuwa cikin farin ciki da aminci ba abaya tsanarda take mata batakai ta yanzu ba amma kaga irin rayuwar da kukayi, bazaka zabi matarka akan mahaifiyarka ba hakan yasa nake baka shawarar karma kafara kokarin maida ita tazama matarka kawai,
Za'a bata goma ne daya bata gyaru ba, Allah yayi muku zabi mafi alkahiri a rayuwarku,
Shiru Sadam yayi yana sauraron Dady harya gama sanann sukayi Sallama saida yayi kukan tausayin Sawwama dan yasan tana cikin damuwa ita kuma yanda rayuwa takeyi da ita kenan?
Duk wannan abu shine yaja mata da bai saketaba da wannan mutuwa bata tabata ba amma toh yaya zaiyi? Allah yarigada ya rubuta kuma ya tsara lamuransa dole hakan saita faru,
Saida ya kwana biyu cikin damuwa da tausayin Sawwama
Zuciyarsa takasa yanke masa abunda yakmata yayi akan wanann lamarin."
Kuyi hakuri mun dawo school kuma final year ne abubuwan sai a hankali amma komai yakusa zuwa karshe in sha Allahu."
✔️ote
Comment
Follow
Share plss
To be continued
Zaynab Alabura
💞
Advertisement
- In Serial19 Chapters
Tethered
Noah Fel was a [Ritualist] for the Collegium. As a professor, his daily routine consisted largely of grading papers, writing apprentice recommendations, and helping to ensure that his students didn't blow themselves up. Truly, it was a rewarding job. Now though, displaced from his home in the after-effects of a ritual gone wrong, follow Fel on an inadvertent fantasy world adventure! Lands to travel, people to meet, and deaths to be had! Here you’ll find rituals, monsters, magic, a number of distractions, and more nervously written author’s notes than you can shake a stick at! A stand-alone brother story to Barkept Image of the book displayed in the Cover-Art by Noupload (Am I allowed to write author's notes in the Synopsis? Yeah why not- random thoughts, Go!) I've never done this before, but I've got this neat leather-bound notebook and a will to write, so let's have an adventure! If I do write something stupid, inconsistent, or strange, however... please do call me out on it?I love well-meaning corrections, they're one of the best ways I could improve! With all that out of the way, the author will sit here and transition into talking in the 3rd person while on break. It's the only time he's able to write. Don't worry, the work-break won't last long. Something is always sure to go wrong here at th
8 249 - In Serial36 Chapters
BASE Status: Online [An Unlikely Hero's Journey]
2042-04-02 The Next Generation VRMMORPG will be released: Helheim Fallen!Sign up NOW and win the chance to be a beta-tester! Willow's life hasn't been easy. She was diagnosed as autistic at a young age and she's been on the 'enough to survive' track for all her life. The only place she feels normal is when she plays VRMMORPGs on the BASE platform with her guild and close friends.That is, until her best friend Violet gets a beta-invite for the new VRMMORPG Helheim Fallen and suddenly disappears.Now, Willow has to follow the clues Violet left behind to find her and save her. Willow has to face her biggest fears and struggles and accidentally stumbles into a dark side of the BASE platform that she never realised existed.Can she save Violet before more people go missing?
8 160 - In Serial12 Chapters
Making of a Genius [A Progression LitRPG]
What does it take to climb to the top of the academic ladder? Lexus came face to face with his mediocrity the moment he arrived at Cambridge University to study computer science. There was a ceiling that he could not overcome, an intellectual world that was unreachable. But if you give a chicken an eagle's wings, it will fly higher than you could ever imagine. And that was exactly what happened to Lexus: with the help of a system, he could make it big. Schedule:1 chapter per week (every Friday evening at 5:30pm GMT). The weekly schedule is to allow time for research and factual accuracy where required. Author's Note: The story is about a computer science student at university, gradually improving and embarking on the path to become a world-renowned genius-level expert with the help of a system. There'll be a lot of studying and academics, but imagine being the best in your year. Easily. At that point, academics stops being stressful and starts being fun, doesn't it? The initial chapters are heavy on mathematical detail, but I don't expect anyone to actually read through them thoroughly. It's fine to skim them or even skip them, but I hope you try to get a sense of the progress being made, and feel happy for Lexus when something 'clicks' inside his brain :) As the story progresses, later chapters will go into less depth into individual questions, though I aim to remain consistent in terms of scientific accuracy/feasibility. Welcome, and I hope you enjoy the story!
8 99 - In Serial11 Chapters
The tale of the Evil
In her past life she was known as the witch of destruction. She killed thousand of people. Unfortunately, that was not her wish. She was controlled by the god. She was a tool merely constructed to commit evil. But this time she was given a chance to fight back.
8 165 - In Serial21 Chapters
Bewitching Illusions (Part II)
Hi loves! I have unpublished all the chapters, save one.If you can, check out my new book on K I N D L E &on A M A Z O Nthe title of my new book is Bewitching Illusions: Yandere Prince.Please feel free to read my new book (Bewitching Illusions: Yandere Prince) on K I N D L E : $ 6. 99 U.S. dollars. A M A Z O N : $ 11. 99 U.S. dollarsgrab a copy of the book now. ❤️
8 144 - In Serial54 Chapters
From This Dream
Life for Karen Fairchild is complicated in so many ways. But some moments are beautiful and amazing.
8 98

